Yar Dandi Ce Hausa Novel Complete Document Free Download
Download Yar Dandice By Sa'adatu Bintu Abdullahi

Table Of Contents
Yar Dandi Ce Hausa Novel
Yar Dandi Ce is a fictional and romancing Hausa novel story written in the Hausa language. The book is written to entertain Hausa novel readers, and to educate women on marriage life (especially about bed education). And also, the novel was written by one of the professional Hausa novel writers Sa’adatu Bintu Abdullahi.
Furthermore, Yar Dandi Ce Hausa novel is currently among the trending and popular Hausa novels online. The number of readers is always increasing every day. As a result, Hausa Cinema Novels have decided to bring you the free Yar Dandice Hausa Novel document for you in PDF format to download. Thus, you can download the complete document of Yar Dandi Ce complete in PDF format for free now. And after downloading the novel, you can read it offline for free without data usage.
Name | Yar Dandi Ce Hausa Novel |
Title | Yar Dandi Ce |
Author | Sa’adatu Bintu Abdullahi |
Group | Hausa Cinema Writers |
Genre | Love, Erotic, Romance |
Language | Hausa Language |
Document Type | |
Size | 2.49MB |
Words | 298,632 |
Pages | 450 |
Published Date | September 2022 |
Keyword | Yar Dandi Ceh |
Download Yar Dandi Ce Hausa Novel
Yar Dandice Hausa novel story is written based on fiction and is a love and romance story. Furthermore, the novel is among the popular Hausa novels added to our list. And also, the novel book Yar Dandi Ceh was written in the Hausa language to entertain and educate Hausa novel readers around the world. Everywhere you are, freely you can access this page and download it to your device.
Hausa Cinema is here to help you get and download the Yar Dandi Ce Hausa Novel document in PDF format for free now. You can also explore more of our Hausa novels document and download them for free to your phone.
How To Download Yar Dandi Ce Hausa Novel
If you want to download Yar Dandi Ce Hausa’s novel complete document in PDF format, you need to follow these steps:
- Firstly, Download and install a PDF reader on your device.
- Secondly, go to Hausa Cinema and search ‘Yar Dandi Ce Hausa Novel’.
- Thirdly, click on the first result given by the results.
- Finally, proceed to the download page and hit on the download button.
Yar Dandi Ce
Tafiyar 2h Ta Kawoshi Garin Kaduna Daga Garin Kano. Ko Packing Me Kyau Beyi Ba Ya Fito Daga Motar Hannunshi Riqe Da Car Key Dinsa Da Wayoyinsa.
Ma’aikatan Gidan Na Ganinsa Suka Zubo A Gushe Suka Karaso Suka Tsugunna Suka Fara Kwaso Gaisuwa, Ko Amsawa Beyi Ba, Infect Ma Ko Kallo Basu Isheshi Ba, Direct Ya Nufa Hnyar Shiga Falon Amihh Cikin Isa, Izza Kasaita, Zallar Mulki. Dan Ustaz Ya Bisa Da Ido Yace “Wato Ainifin Shi Wannan Balarabe Ne Kou?
Na’am Shi Balarabe Ne…Daga Kasar Saudi Arebia..” Ya Bawa Kanshi Amsa. Silele Me Wankin Mota Dake Kusa Da Dan Ustaz Din Ya Amshe Da
“Kai Malam Ustazu Kaseeran Isknci Kabeeran, Wannan Dan Masu Gidanne, Raba Kanka!” Dan Ustaz Ya Zaro Ido Yana Tand’ar Baki Yace ”Na’am, Wato Ainifin Shi Din Kurma Ne Kou? Naga An Gaisheshi Be Amsa Ba…” Silele Yayi Yar Dariya Yace
“Tab! Yanaji Kar In Fada Maka Miskili Ne Na Karshe…Ai Wannan Da Kake Ganinsa Ni Banma Taba Ganin Murmushinsa Ba, Tinda Nake Tare Dasu 5yrs Kenan Ynzu, Be Murmushi Ko Kadan, Kullum Rannan Nashi A Hade, Kmr An Aiko Masa Da Saqon Mutsibah…” Dan Ustaz Ya Zaro Ido Waje, Yace “Wato Ainifin Shi Din Haka Yake!?”
Silele Yace “Ai Yama Fi Hakan…Ba Sauki A Lamarinsa…” Dan Ustaz Ya Tande Baki, Hadi Da Hadiye Miyau Yace “Latagadab! Wato Ainifin Shikenan…” Cewar Dan Ustaz Daya Canza Akalar Mgnr Dama Silele Natsiha Kan Ya Dena Gulma, Bayan An Gama Shafa Masa Gulmar Kenan, Ko Cikin Su , Dashi Da Silele Wazewa Wani Wa’azi Oho, Dan Wuta Ne Yakeyi Da Kafiri, Aiko Nan Silele Ya Masa Tas Tas Dole Yaja Bakinsa Yayi Shiru Daga Wa’azin Nasa.
Recommended: Download Jiddatul Khair Hausa Novel Complete.
Da Sallahma Ya Shigo Falon, Idanuwansa Suka Sauka A Kan Hilwah Da Salwah Dake Zaune A Falon Sunata Hira Suna Murmushi, Murmushin Da Bekai Ciki Ba, Dukkaninsu Da Abinda Ke Ransu, Sallamar Tasa Tasasu Kallon Bakin Kofar, Duk Suka Zuba Masa Ido, Gaban Hilwah Ya Yanke Ya Fadi Ganin Wannan Guy Din, A Kallo Daya Ta Ganesa, Fuskarsa Bazata Taba Goguwaba A Ruhinta Da Zuciarta, Wani Irin Mummunan Bugu Zuciarta Tayi, Still Kwayar Idonta Na Kansa, Yayin Da Shima Kwayar Idonshi Ke Kanta, Ya Gaza Daukewa, Nan Ya Daskare Yana Hasko Guraren Daya Ganta, Surarta Da Siffarta Bazasu Gushe A Garesa Ba, Tunawa Yayi Da Inda Ya Fara Ganinta Hotel Ne, Daga Nan Se Gidan Karuwai, Again Yanzu Kuma, Gata A Gidansu A Tsakiyar Falonsu…
“Me Takeyi A Gidannan?” Ya Tambayi Knsa Yayin Da Yakejin Muguwar Tsanarta A Tsakiyar Zuciyarsa, Kallon Tsana Yake Jifanta Dashi, Gaza Jurewa Tayi Da Irin Kallon Da Yake Mata Me Wiyar Fassaruwa Ta Dauke Kwayar Idonta Daga Garesa Tana Me Jin Zuciarta Na Tsananta Bugu. Shi Knshi Zuciar Tasa Bugawa Takeyi Da Karfi Da Karfi, Tsantsar Tsagwaron Kiyayyarta Na Yawaita Ga Zuciarsa, Ze Iya Cewa Tinda Uwar Sa Ta Haifesa Be Taba Tsanar Wani Ba Kmr Yadda Ya Tsani Yarinyar Nan. Salwah Ta Bisu Da Ido, Tana Me Nazartarsu, Musammanma Yah AB’ILAL Din, Wanda Kullum Fuskarshi Bb Haske Babu Ni’ima Kai Kace Mutuwa Aka Masa A Kullum, Ko Murmushi Ba Yayi.
“Sannu Da Zuwa Yah AB’ILAL…”Salwah Ta Fadi Cikin Ladabi. Hade Rai Ya Karayi Fuskarnan Tayi Duhu Kar Kaso Ka Bincika Kasan Ranshi, Dukda Yaji Me Salwah Tace Amma Bata Isa Ya Ansa Mata B, Ko Incebata Kai Matsayin Daze Amsa Mataba, Kawai Zallar Mulki Ne. Har Lokacin Kwayar Idonshi Na Kan Hilwah Wadda Knta Ke Kasa Ji Takeyi Tamkar Tayi Me! Zuciarta Bata Mata Ddh Sam Sam , Se Bugawa Takeyi Da Sauri Da Sauri Tasan Saboda Shine Zuciarta Ke Bugawa, ‘Meya Kawoshi Gidan?” Ta Tambayi Zuciarta… Se Ko Zuciar Tata Ta Bata Amsa Da ”Maybe Gidansu Ne Tinda Ga Salwah Na Ce Mata Yayah..” Hanta Da Jinin Jikinta Suka Kada, Nan Da Nan Ta Shiga Wani Sabon Yanayin….
Recommended: Download Tsantsar Butulci Complete Hausa Novel
Dai-Dai Amihh Ta Fito Daga Bedroom Dinta, Tana Mgna. “Hilwah Kinci Abinci?” Ita Ce Kalmar Data Fito Daga Bakinta, Daman Hkn Ne Ya Fito Da Ita Daga Dakin, Danta Tambaya Ko Hilwah Taci Abinci.Idanuwanta Suka Sauka A Kan AB’ILAL Dake Tsaye, Wanda Ya Zubawa Amihhn Ido…. Kallo Daya Amihh Ta Masa Taga Yayi Wata Irin Muguwar Rama, Abun Ya Taba Mata Zucia Amma Seta Dake Ta Dannewa Ranta Dukda Tanason Sanin Meye Silar Ramar Tasa.
Recommended: Macijine Shi Complete Hausa Novel Download Now On Hausa Cinema.
“Ka Iso Kenan…” Cewar Amihh, Da Idonshi Ke Knta. Ba Tare Daya Amsa Mata Tambayartaba Ya Nuna Hilwah Da Yatsa Yana Fadin “Amihh Me Wannan Takeyi A Nan?” Amihh Tabi Inda Ya Nuna Da Yatsa, Salwah Ma Ta Bishi Da Kallo, Hilwah Knta Na Kasa Tayi Shiru Tasan Da Ita Yake Mgnr Guiwowinta Sukayi Mata Sanyi.”Bansa Niba…” Ita Ce Kalmar Data Fito Daga Bakin Amihh Cikin Tsare Gida. Tambayar Tasa Ta Bata Amihh Tabbacin Ya Taba Ganin Hilwah Ne A Wani Gurin Maybe.
AB’ILAL Yaja Bakinshi Yayi Shiru, Sbda Amsar Da Amihh Ta Basa. Juyawa Amihh Tayi Ta Koma Dakinta, Yabiyo Bayanta Yana Sake Waiwayon Hilwah, Zuciarshi Ta Kasa Dena Bugawa, Daya Ganta Ji Yy Kmr Yaje Ya Shaqeta Ko Ya Samu Ta Fita Daga Rayuwarsa. Suna Shigowa Dakin Amihhta Karasa Ta Zauna Gefen Bed Dinta. AB’ILAL Kam Gaza Zama Yayi.
You Can Also: Download Hariji Hausa Novel Complete On Hausa Cinema Novels.
“Amihh Meya Kawo Yarinyar Nan Cikin Gidannan?” AB’ILAL Ya Kara Jefowa Amihh Tambayar A Tsaye Ya Gaza Zama Ma, Sbda Dmwa. Ido Amihh Ta Bishi Dashi, Se Yanzu Take Hango Tsantsar Tsanar Hilwah A Kn Fuskarsa, A Dazu Ma Ta Hango Amma Ta Gaza Fassarawa , Se Ynzu Ne Ta Iya Fassarawa. Hade Rai Amihh Tayi Tace
“Tuhumata Kakeyi?” AB’ILAL Ya Dafe Kai Cike Da Kosawa Yasan Meya Kawo Hilwah Gidan. “Ba Tukumarki Nakeyi Ba Amihh…..Ina Tambayarki Ne Plx…In Yarinyarnan Ce Ta Kawota Gidannan Wlhy Sena Kusan Karyata A Gidanna, Yau Sede A Fita Da Ita Da Ambulance….” Ya Karashe Mgnr A Matukar Hasale.
“Ni Uwarka Ni Ce Na Kawota Gidan Seka Karyani, Kasa A Fitar Dani Da Ambulance Din..Karamin Mara Tarbiya!” Amihh Tayi Mgnr Cikin Tsiwa. AB’ILAL Ya Zubawa Amihh Ido Kana Yace
“Why Amihh? Karuw….” Saurin Katseshi Amihh Tayi Tana Me Jin Mamakin Ta Yaya Yasan Ita Din Karuwa Ce? Nan Ta Kara Tabattr Da Cewaab’ilal Yasan Hilwah.
“Kul! In Ka Karasa Se Naci Kutmar Ubanka! In Wannan Kalmar Ta Kara Fitowa Daga Bakinka Sena Ci Maka Mutumci..” A Hasale Hadi Da Bacin Rai Amihh Ta Fadi Hakan. AB’ILAL Ya Zuba Mata Ido Kmr Zeyi Kuka…”Je Kaci Abinci Ka Dawo Muyi Mgna..” Amihh Ta Fadi Hadi Da Dauke Knta A Knshi.Jiki A Sanyaye Ya Karasa Ya Zauna A Kasan Kafafuwanta Yace “Amihh Bnjin Yunwa..Plx Muyi Mgnr.
“Hajiya Maryam Ta Sauke Ajiyar.
4 Comments