Hausa Novels

Yar Aikin Karuwai Hausa Novel By Asma Baffa Complete PDF

Have you ever read Asma Baffa’s book? Yar Aikin Karuwai is one of the author’s books you will want to read because of the pure love in the story. That’s why we have brought you the complete PDF document so you can download it on your phone and read it for free.

You can find Yar Aikin Karuwai Hausa novel Book 1 and Book 2 now at Hausa Cinema, to download on your phone. Reading the book in PDF format is more efficient and it is organized in a way that makes it easy to read for you. Check for the information, read more about the book, and proceed with the download;

Book TitleYar Aikin Karuwai
AuthorAsma Baffa
GroupHausa Cinema Novels
Book TypeRomantic
Book Size1.75MB
Total Pages249 Pages
Total Words131,678 Words
Published Date06 September 2023
KeywordYar Aikin Karuwai Novel

Introduction Of Yar Aikin Karuwai Hausa Novel

Yar Aikin Karuwai Hausa Novel By Asma Baffa

Cikin dare misalin 1:40am na fito fitsari, buta na dauka nabi ta jikin dakin Gwaggo wani uban nishi naji Wanda ban taba ji ba ana ihu washsh…..ahhhhhh……uhhhhhh……Ahhhhh zaka kashe ni….zaka kashe ni…Zan mutu….zaka kashe ni …Ahhhh….wash…uhmmmmmm….zaka kashe ni…zaka kashe ni….zaka kashe ni…… Tsoro ne ya kamani na sake kasa kunne tare da manna kaina a jikin kofar naji ihu da zaka kasheni Yana Kara ta’azzara.

A fili nace karfa ayi kisan kai Muna nan gaskiya bai kamata ba ya kamata na Kai agaji waye zai kashe Gwaggo haka bazan kyale ba wallahi. Kofar dakin na shiga kwankwasawa Shuru ba a bude ba amma Ina Jin Maganar Gwaggo tana zaka kashe ni wayyo….kofar na hau duka da karfin gaske Jin za ayi kisan kai.

Cikin bacin rai aka bude na kutsa kaina ciki da sauri, cikin zafin nama na runtse idona ganin Gwaggo zigidir Babu komai a jikinta tana kokarin daura zaninta cikin sauri. Dagaci ma daga shi sai dankwalin Gwaggo Yana Kare gabansa, ashe shex suke ana kwasar love ban sani ba. Duk da haka ban gane ba nace au kuyi hakuri dama zuwa nayi na taimakeki Gwaggo naji kina ta cewa zai kashe ki zai kashe ki shine nazo kawo Miki dauki ashe kalau kik.

Kinci uwarki da ubanki shegiya annamimiya munafuka me labe cewar Gwaggo, Dagaci kasa magana yayi ya mako kofarsa ya kulle Saura kadan ya datse da hannuna, ai ji nayi Gwaggo taci gaba da zaka kashe ni tana nishi. Tsayawa nayi a jikin kofar na dora Hannu a kai Ina salati nace shike nan Gwaggo zuwa gobe sai gawarta, kasa jurewa nayi na kai Hannu zan sake kwankwasa musu kofa sai kuma na fasa Kawai Ina jimami na tafi na bar wajen.

Washe Gari Kuwa,
Shigowa gida nayi Ina rabe rabe a bango cikin wulakantattun kayana Atamfa ce amma kana taba ta zata yage kadan take jira doguwar riga ce, dankwali me santsi Wanda ake Kira da disco shine daure a kaina na zamge goshina sai kyalli yake. Tsoro nake ji sabo da nayi laifi an aikeni ban dawo da wuri ba.

Gwaggo da Aunty Amarya na samu a zaune gaban murhun gawayi, Dagaci Yana zaune a saman tabarma jikin dakinsa ba Wanda ya kulani Ina rabe rabe idona ya ciko da kwalla a tsorace na mikawa Gwaggo daddawar dana siyo Ina ja da baya Ina kyarmar jiki, ba Wanda ya kulani cikinsu ni sam gwara ma suyi fadan yafi sauki akan wannan shurun da Suka min.

Salin alin Gwaggo ta karbi sakon bata ce komai ba dole akwai wata a kasa, na gaza Shuru nace Gwaggo baki ce komai ba ko dan zagina kiyi mana, Aunty Amarya na kalla nace Aunty dan Allah ko ashar uku ce dan Allah, cikinsu ba Wanda ya kulani.

Nasan wannan shurun nasu yafi komai bala’i a wajensu na rasa inda Zan saka kaina, gaban Dagaci na karasa tare da tsugunawa idona cike taf da kwalla, nace dan Allah ni kuyi min bala’i, Dagaci sai lokacin yayi magana yace a’a me za ace dake, da sauri na girgiza Masa Kai na furta a’a akwai abin fada dan Allah kuyi min fada, wallahi sai Kun Yi min fada sai kunyi fada aikena fa kuka yi na dade ban dawo ba ko zagina ai ya kamata kuyi shine hankalina zai kwanda.

Dan Allah Baba kuyi min fada, gaban Aunty Amarya na koma na durkusa na furta dan Allah ki zazzageni ku dakeni dan Allah, Dagaci na sake kallo Muka hada Ido nace ka balla ni dan Allah kayi min dukan kawo wuka, ni nasan da wannan shurun nasu muguntar da zasu min gwara su min dukan tsiya duk ranar da Suka yi wannan shurun to zanji jiki. Banza suka min ba Wanda ya kulani, sai da na dame su Dagaci ya fisgo ni na saki ihu ya hau jibgata Kamar wani gardi ya samu sai da ya min lilis sannan Gwaggo ta miko min buhu dauke da masara a ciki tace dauki dan ubanki ki tafi nika ta sake hambareni sai da na Kai kasa sabo da azaba haka na dauki nikan na fice.

Recommended: 👉 Zafafan Kalaman Soyayya.

Download

PDF TXT BOOK 2
1.4/5 - 5 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles