Yadda Zaka Saurari Wayar Budurwarka – Hirar Da Budrwarka Takeyi

Kana son ka san yadda zaka saurari wayar budurwarka ta cikin wayarka? zaka ringa sauraron duk hiran da budurwarka take yi ta wayarka ba tare da ta sani ba. Akwai hanyoyi da ake sauraron hirar da mutum yake yi ta cikin wayarka. Kenan hakan na nufin zaka iya sauraron hirar da budurwarka take yi ta cikin wayarka ba tare da ta sani ba. Ba iya budurwa ba, hatta wayar da abokinka yake yi ta zaka iya sauraro idan ka bi mu sannu a hankali cikin wannan shafi na Hausa Cinema.

Table Of Contents

Dalilin Da Yasa Zaka Saurari Hirar Da Budurwarka Takeyi

Bayan bincike da muka yi mun gano cewa akwai samari da yawa da suke son su ringa bincike kan yan matan su. Saboda haka akwai dalilai masu yawa da yasa zaka saurari hirar da budurwarka takeyi. Wasu kuma zargi suke akan yan matan da yaudara. Watakila kaima kana daga cikin wadannan mutane, watakila kana tunanin budurwarka tana yaudararka. Ko Kuma kana tunanin tana hira da wani ko wasu mutanen da baka gane kansu ba.

Wasu lokutan zaka ga kana tare da budurwarka, amma sai a kira ta a waya ta koma gefe. Ko kuma ta kashe baza ta amsa ba. A matsayinka na miji mai jini a jiki, dole kaji wani abu akan haka. Musamman ma idan ya kasance aurenta kake son kayi, ko ma watakila an saka ranar auren.

Ta bangaren aboki kuwa, zaka so ka saurari hirar da abokinka yake yi ta cikin wayarka idan ya kasance akwai boyayyen abu a tsakaninku. Kana son ka binciko wani abu, nan ma zaka iya amfani da wannan dama ka saurari wayar da abokinka yakeyi, da duk hirar da yakeyi cikin sauki.

Yadda Zaka Saurari Wayar Budurwarka Ta Cikin Wayarka

Yadda Zaka Saurari Wayar Da Budurwarka Takeyi

Akwai hanyoyi biyu da zaka bi ka ringa sauraron wayar budurwarka. Kema zaki iya sauraron hirar da saurayinki yakeyi ta cikin wayarki. Haka zalika ga aboki, zaka iya sauraron hirar da abokinka yakeyi ta cikin wayarka. Kuma duka wannan hanyoyi guda biyu ba zasu taba gane cewa kana bibiyar kiransu ba. Sai dai kawai su ji kana nuna musu abinda yake tafiya.

Amfani Da USSD Code

Hanya ta farko da zaka saurari wayar budurwarka kuma itace wacce jama’a suka fi amfani da ita itace USSD Code. Zaka iya amfani da USSD code wajen gano duk hirar da budurwaka takeyi, duk hirar da abokinka yakeyi, duk hirar da saurayinki yakeyi.

Karanta: Yadda Ake Bude YouTube Channel Har A Fara Samun Kudi.

Ana amfani dasu wajen saka kati, checking balance, checking IMEI na waya, transfer na kudi a banki da sauransu. Haka zalika kowane USSD code yana da amfaninsa, bazaka taba ganin USSD code iri daya ba. Saboda haka kowane code yana da nashi amfanin. Kamar dai yadda ka sani ko wajen amfani da banki, kowane transfer code na banki ya banbanta da dan uwansa.

Idan kanaso kayi kawai ka karbi wayarta cikin sirri sa’annan ka danna #21*Lambar Wayarka# saika tura kira. Zai nuna maka MMI code succesfuly, shikenan, Daga nan kowane kira da zai shigo mata zai zo maka ta layin da ka saka.

Amfani Da Application

Hanya ta biyu da zaka saurari hirar da budurwarka takeyi ta cikin wayarka itace amfani da mobile application. Hakan na nufin zaka iya amfani da application domin ka sarari wayar da budurwaka takeyi, saurari wayar da abokinka yakeyi, saurari wayar da saurayinki yakeyi cikin sauki.

To amma sai dai kamar yadda kowa ya sani, shi application amfani dashi dole sai ya kasance da wayar android ne. Kenan wannan dole ya kasance idan da babbar waya kake amfani.

Amfani da application wajen sauraron hirar da budurwarka takeyi a waya, yafi sauki da sirri akan amfani da USSD code. Domin shi USSD code dole sai ka katse mata kiran kafinnan zaka saurara. Amma shi kuma application, ba saika katse mata kira ba, a’a. Zata ringa amsa kiraye-kirayenta normal, zata yi waya da kowa. Amma wannan application din yana leke yana maka recording yana ajiye maka a cloud ta cikin wayarka. Zaka iya sanya application din kuma bayan yayi recording a ajiye a ciki wayar, amma as encrypted files (na sirri). Ta yadda ita bazata iya ganinsu ba sai kai da ka ajiye idan ka zo daukawa.

Karanta: Yadda Ake Samun Kudi A Facebook.

Shi wannan application din zaka iya samunsa idan ka dannan download ka dauko shi daga playstote kyauta ne. Saika bude kayi activating, sa’annan ka kirkiri sabon folder inda records din zasu ringa zama. Bugu da kari, idan da hali ka boye application din a wayar ta.

[button color=”primary” size=”medium” link=”https://play.google.com/store/apps/details?id=com.record.my.call&hl=en&gl=US” icon=”fa-download” target=”true” nofollow=”false” sponsored=”false”]Download RMC App[/button]

Read: Yadda Ake Duba NECO Result.

Conclusion – Saurari Wayar Budurwarka

Daga karshe muna fatan wadannan hanyoyi da muka kawo na yadda zaka saurari wayar budurwarka ya amfana. Idan baka gane wani bangare ba, kana iya tambaya kai tsaye ta comment section yanzu.

Leave a Comment

Scroll to Top