Hanyoyi 5 Da Zaka Gane An Taba Saduwa Da Mace

Kanason Ka Gano Ko An Taba Saduwa Da Mace? Kodai Kanason Ka Gane Macen Da Aka Taba Saduwa Da Ita? A Wannan Rubutu Mun Kawo Muku Hanyoyi Guda Biyar Akan Yadda Zaka Gane An Taba Kwanciya Da Mace Cikin Sauki, Gindin. Ta Yadda Idan Kana Tare Da Mace Cikin Sauki Zaka Iya Gane Ko An Taba Kwanciya Da Ita Daga Ido Ko Yanayin Actions Dinta Batare Da Ka Kwanta Da Ita Ta Ba, (Mostly Search: An Taba Cin Mace).

Wadannan Hanyoyi Da Muka Kawo Ingantattu Ne, Kuma Bayanai Ne Daga Manyan Likitoci Da Masu Sanin Halayyar Dan Adam. To Amma Sai Dai Ba Lallai Bane Ya Kasance Dari Bisa Dari Duk Wata Mace Da Ka Ga Wadannan Alamomi A Jikinta Ta Tabbata Cewa An Taba Kwanciya Da Ita Ba. A’a Wadansu Matan Ko Kuma Ince Mutanen Suna Da Kirar Jiki Da Kuma Yanayin Halitta Daban-Daban, Don Haka Ba Komai Bane Idan Ya Kasance Anan Haka Kuma Ya Kasance Haka A Can Ba.

Misali; Wata Budurwa Zaka Ga Tana Tafiya Kamar Wacce Aka Kwanta Da Ita Alhali Kuma Haka Asali Structure Dinta Yake. Wata Kuma Zaka Ga Tana Kumbure, Sai Kayi Tsammanin Juna Biyu Ne Da Ita Alhali Kuma Ba Haka Bane. Don Haka Kana Bukatar Kulawa Da Wadannan Abubuwa, Ba Wai Kawai Da Zaran Kaga Mace Kace Ai Ga Wannan An Taba Kwanciya Ko Saduwa Da Ita Ba.

Yadda Zaka Gane An Taba Saduwa Da Mace

Goshinta Zaiyi Layi

Asalin Budurwar Da Ba’a Taba Saduwa Da Ita Ba Tana Da Tsantsin Goshi. Bayan An Sadu Da Ita Tsantsin Goshin Zai Bace, Sai Wasu Layuka Su Fara Bayyana Wato Wrinkles. Layukan Da Yake Fuskarta Ya Bambanta Da Wanda Yake A Fuskar Tsofaffi. Bugu Da Kari Duk Yadda Zatayi Bazata Iya Cire Layin Da Man Shafawa Ko Wani Nau’i Na Mai Ba. Da Wuya Ka Ganshi Idan Ba Ka Saka Lura Ba (Ba Shi Da Saukin Gani) Amma Kana Iya Gani Lokacin Da Take Dariya, Kuka, Ko Magana.

Zaka Ga Ciwo A Fatar Idanunta

Beautiful African Woman

Idan Kaga Kasar Fatar Idonta Ya Nade Kadan, Kuma Akwai Alamar Rauni Ko Na Warkewa. To Hakan Shima Alama Ne Da Yake Nuna Cewa Ba Budurwa Bace, An Taba Saduwa Da Ita. Budurwa Ba Ta Da Bakar Tsiri a Karkashin Idonta.

Nonuwanta Zasu Kumbura

Nonon Budurwa Kullum a Tsaye, Kuma Da Wuya Kaga Sunyi Slack Sun Kwanta. Bayan Namiji Ya Taba Nonuwan Sai Su Sake, Amma Zasu Kara Girma Su Kara Kumbura Da Cika (Shiyasa Wasu Lokuta Zakaga Mace Idan Tayi Aure Saita Kara Cika Ta Kumbura Tayi Kyau). Idan Akaci Gaba Da Shafa Nononta Ana Saduwa Da Ita Sai Kuma Su Ringa Kara Girma.
Ba Tare Da Saduwa Da Mace Ba, Za Ka Iya Gane Ko Mace Ta Taba Kwanciya Da Namiji Ta Hanyar Kallon Nononta. Idan Nononta Sun Mike Ko Sun Yi Sama, To Akwai Posibilities Bata Taba Kwanciya Da Wani Namiji Ba. Amma Idan Nononta Ya Yi Kasa, To Ta Iya Yiwuwa Wannan Yarinya An Taba Kwanciya Da Ita.

Ba Zata Ji Komai Ba Idan An Rike Yatsun Ta

Lady Hand

Idan Kanason Ka Gane An Taba Kwanciya Da Mace Ko Ba’a Taba Ba. Ka Gwada Rike Dan Yatsar Ta, Bayan Kamar Minti Daya Saika Tambaye Ta Yaya Take Ji. Idan Ta Ce Bata Ji Komai Ba, To Hakan Na Iya Yiwuwa An Taba Saduwa Da Ita. Budurwar Da Ba’a Taba Saduwa Da Ita Ba Zataji Kamar Bugun Zuciya, Jiri Ko Kuma Sauyin Yanayi (Tense).

Bugu Da Kari A Wannan Gwajin Zamu Iya Cewa Macen Da Aka Sadu Da Ita, Koda Ka Taba Jikinta Bazata Ji Wani Abu Ba Ko Ta Nuna Ta Damu.

Karanta 👉 Abubuwa 10 Dake Tayarwa Mata Sha’awa.

Yawan Samarinta Ko Mu’amalarta

Sai Dayawa Maza Suna Zuwa Wajen Mace Ne Ba Don Komai Ba Sai Don Biyan Bukatarsu Ba Aure Ba. Musamman Ma A Wannan Zamani Da Zinace-Zinace Yayi Yawa, Babu Mazan Babu Matan. Idan Ana Tare Kawai So Ake Aka An Cimma Burin Zuciya A Sake Rabuwa Kuma A Koma Kan Wata Ko Wani. Domin Yanzu Ba Iya Maza Ne Ke Lalata Mata Ba, Hatta Mata Suna Lalata Mazan, Lol 😂.

Saboda Haka Idan Tanada Yawan Samari Kuma Macece Mai Yawan Shige Da Fita To Akwai Matsala. Amma Wannan Hanya Bata Da Inganci, Dole Ne Sai Kayi Bincike Akan Matakan Da Suka Gabata Kafinnan Ka Duba Wannan.

Misali Ace; Mace Tana Aiki A Wani Wajen Da Take Dawowa Karfe 8 Zuwa 10 Na Dare, Sa’annan Saika Samu Alama Na Daya Ko Na Biyu Sun Bayyana Akanta, Kaga Kenan Akwai High Percentage Of Possibilities Na Cewa Wannan Budurwa An Taba Saduwa Da Ita.

Kammalawa – Yadda Zaka Gane An Taba Saduwa Da Mace

Black Beauty

Idan Ka Hadu Da Yarinya Ka Tambayeta Kin Taba Soyayya Tace Maka A’a, Kuma Hakane. To Akawai Tabbacin 90% Cewa Wannan Yarinya Tana Da Budurcinta. Amma Idan Tace Eh, To Yana Da Kyau Kayi Bincike. Daga Karshe, Wannan Shine Abinda Zan Iya Kawowa A Wannan Rubutu Na Yadda Zaka Gane An Taba Saduwa Da Mace, Ko An Taba Kwanciya Da Mace.

Hausa Cinema (Kannywood) Posts

  1. Zafafan Kalaman Soyayya
  2. Sabbin Kalaman Soyayya Na Mata
  3. Umar M Shareef Ki Bani Soyayya Mp3 [Audio, Video, And Lyrics]
  4. Umar M Shareef Farin Jini Mp3 Audio Free Download 2022
  5. Yadda Ake Samun Kudi A Facebook

1 thought on “Hanyoyi 5 Da Zaka Gane An Taba Saduwa Da Mace”

  1. Pingback: Hirar Soyayya – Yadda Ake Hira Tsakanin Saurayi Da Budurwa

Leave a Comment

Scroll to Top