Yadda Wata Mata Ta Kai Kanta Wajen Boka Yayi Lalata Da Ita

Yadda Wata Mata Ta Kai Kanta Wajen Boka Yayi Lalata Da Ita

Innanillahi Wa Inna Ilaihir Rajiun, Wannan Wane Irin Mutuwar Zuciya Ce Haka? Asirin Wata Mata Ya Tonu Bayan Da Yayanta Suka Kamata Tana Lalata Da Wani Boka A Daki. Asirin Nata Ya Tonu Ne Bayan Da Bokan Yace Matar Ta Kawo Yarta Ya Kwanta Da Ita. Bayan Yarinyar Da Ta Kawo Taki Amincewa Da Hakan Yasa Bokan Ya Koma Kan Mahaifiyar.

Tun Farko Dai Matar Taja Yarinyarta Zuwa Wajen Bokan. Kamar Yadda Yarinyar Take Bayani A Bidiyon Da Zaka Kalla A Kasa Yanzu (Kai Tsaye Kaje Kasa Zakaga Bidiyon Ka Danna Play). Yarinyar Tace Mahaifiyar Tata Ta Kaita Wajen Bokan A Wani Kauye Inda Bokan Ya Bukaci Yarinyar Ta Sha Ruwa Ta Shafa Magani. Yarinyar Taki Yarda Da Bukatar Bokan. Daga Nan Mahaifiyar Tace Zata Tsine Mata Idan Bata Yarda Tabi Abinda Bokan Yake Fada Mata Ba.

Cikin Ladabi Yarinyar Ta Karbi Ruwan Ta Sha Sa’annan Ta Shafa Maganin Da Ya Bata. Daga Nan Bokan Ya Sake Cewa Yarinyar Ta Cire Rigarta Ya Shafa Mata Maganin Da Za’ayi Aiki Dashi. Yarinyar Taki, Mahaifiyar Tace Zata Tsine Mata, Haka Yarinyar Taki Yarda. Bokan Kuma Yace Dole Ta Bar Nan Tunda Tana Da Taurin Kai, Daga Nan Yarinyar Ta Fita Daga Dakin… Kaje Ka Kalli Bidyon Dake Kasa Domin Sauraron BayaniN Yadda Al’amarin Ya Kasance Daga Bakin Yarinyar.

Bidiyon Yadda Boka Yake Zina Da Mahaifiyata

Cikin Bakin Ciki Da Bacin Rai Wata Yarinyar Da Ta Kama Mahaifiyarta Tana Lalata Da Boka Tayi Bayani. Yarinyar Ta Karaucewa Mahaifiyartata Har Na Tsawon Shekara Bayan Faruwar Hakan. Ta Tura Tambayarta Inda Take Cewa Hakan Laifine A Addinin Musulunci?

Kamar Yadda Kuka Sani Ayyukan Bata Gari Na Bokaye Sai Kara Yawa Suke. Bayan Labarin Yadda Wani Mahaifi Ya Lalata Rayuwarsa, Da Kuma Labarin Saurayin Da Yayiwa Budurwarsa Fyade A Dakin Mahaifiyarsa. A Yau Kuma Mun Kawo Muku Bidiyon Yadda Wata Yarinya Ta Kama Mahafiyarta Da Boka Turmi Da Tabarya Suna Lalata.

Ga Nan Bidiyon Ka Shiga Ka Danna Play Ka Kalla Yanzu:

[ads1]

[ads3]

Ubangiji Allah Ya Tsaremu Da Sharrin Bokaye, Amin Ya Allah. Shiga Nan Domin Ziyartar Shafinmu Na Facebook; Hausa Cinema Facebook.

1 thought on “Yadda Wata Mata Ta Kai Kanta Wajen Boka Yayi Lalata Da Ita”

  1. Pingback: Gidan Uncle Hausa Novel Complete Free Download Now

Leave a Comment

Scroll to Top