Yadda Sha’awar Mace Yake Da Namiji A Fannin Gamsarwa

Kowane Ɗan Adam Allah Ya Halicce Shi Shi Da Sha’awa A Cikin Jikinsa Namiji Ko Mace. Ba Iya Ɗan Adam Ba, Harma Da Dabbobi, Tsuntsaye Da Ƙwari. Sai Dai Idan Ya Kasance Bashida Lafiya Ta Rashin Sha’awa.
Amma Normal Ɗan Adam Mai Numfashi Da Rai Da Lafiya Dole A Same Shi Da Wannan Sha’awar.
Sai Dai Kuma Akwai Banbanci Sosai Tsakanin Mace Da Namiji, Sha’awar Mace Daban, Haka Zalika Sha’awar Namiji Daban. Karfin Sha’awa Wannan Ya Danganta Da Yanayin Mutum. Misali, Ana Iya Samun Mace Mai Ƙarfin Sha’awa, Wacce Ko Hannunta Ka Taɓa Zataji Ta Fara Shiga Yanayi. Akwai Waɗanda Kuma Idan Ba Wuraren Motsa Sha’awa Ka Taɓa A Jikinsu Ba, Bazasu Ji Sha’awar Su Ta Tashi Ba.
Yaya Sha’awar Mace Take?
Mutane Da Yawa Suna Wannan Tambayar, Yaya Sha’awar Namiji Yake Da Ta Mace?
Tabbas Sha’awar Mace Da Namiji Daban-Daban Ne, Abinda Mutane Basu Gane Ba Shine Sha’awar Namiji Yafi Tasiri Akan Sha’awar Ta Mace. Saboda Shi Namiji Yana Iya Sha’awar Kowace Mace, Sa’annan Kuma Zai Iya Saduwa Da Kowace Mace, Duk Yadda Take, Koda Babu Soyayyarta A Cikin Jikinsa. Namiji Yana Iya Saduwa Da Mace Ko Da Ƙarfin Tsiya, A Kowane Irin Yanayi.
Amma Mace Iya Haka. Ma’ana Sha’awar Mace Yana Tattare Ne Da Emotion Ɗinta. Misali, Idan Mace Tana Cikin Ɓacin Rai, Ko Bata Son Mutum, Zaiyi Wuya Taji Tana Sha’awarsa Ballentana Ma Taji Wani Abu A Kansa.
Shiyasa Zaka Iya Auren Mace, Amma Idan Har Bata Sonka, To Duk Lokacin Da Zaka Kusanceta Bazakaji Daɗi Ba. Zata Iya Baka Haɗin Kai, Ka Kwanta Da Ita, Amma Kawai Ta Baka Ne, Amma Bata Jin Daɗi, Kuma Kaima Bazakaji Daɗin Yadda Ake Ji Ba Sosai.
Wani Ƙarin Misali Game Da Sha’awar Mace Shine, A Lokacin Da Mace Tayi Faɗa Da Mijinta, Ba Zata Bukaci Ya Kwanta Da Ita Ba.
Amma Shi Koda Anyi Faɗan Zakaga Ya Lallaɓo Yana Nema Ta Bashi Kanta. Saboda Shi Haka Sha’awarsa Take.
Ba’a Haɗe Take Da Emotion Ko Feeling Ɗinsa Ba.

Shiyasa Zakaga Namiji Mutum Mai Hankali, Yaje Yana Zina Da Mahaukaciya, Kuma Ba Ruwansa.
Amma Hakan Ba Yana Nufin Cewa Namiji Yafi Mace Ƙarfin Sha’awa Bane A’a. Bincike Ma Ya Tabbatar Mana Da Cewa, Yawanci Mata Sunfi Karfin Sha’awa. Kuma Sunfi Namiji Jin Daɗi A Lokacin Da Ake Saduwa. Saboda Haka, Wannan Ba Yana Nufin Namiji Yafi Mace Sha’awa Ba, Wannan Jaraba Ce. Akwai Jarababben Namiji, Akwai Kuma Jarababbiyar Mace, Masu Naci, Waɗanda Kullum A Network Suke, Musamman Ma Idan Sun Ɗanɗana Karo Na Farko. Shiyasa Zina Yake Da Wahalar Dainawa Ga Wasu, Abune Da Yake Da Tarko Irin Na Jaraba.