Hausa Tech

Yadda Ake Samun Kudi A Facebook 2023

Yadda Zaka Ringa Samun Kudi A Facebook

Yadda Ake Samun Kudi A Facebook

Ko Kasan Cewa Bayan Hira Da Kakeyi Zaka Iya Saun Kudi A Facebook? Tabbas Ana Iya Samun Kudi A Facebook, (Zaka Koyi Yadda Ake Samun Kudi A Facebook), Kuma A Wannan Shafin Zan Nuna Maka Yadda Zaka Samu Kudi A Facebook Ka Ringa Biyawa Kanka Bukata. Kaima Zaka Iya Fara Kasuwancin Facebook Ka Ringa Samun Kudi Cikin Sauki.

Bayan Rubutu Da Mukayi Akan Yadda Ake Samun Kudi Online, Mun Lissafo Facebook A Matsayin Daya Daga Cikin Hanyoyi Matakin Farko Da Ake Samun Kudi Dashi. Tabbas Shima Facebook Yana Daya Daga Hanyoyin Da Matasanmu Suke Samun Kudi Ta Yanar Gizo A Yanzu. Sai Dai Kuma Ba Kowane Yasan Da Wadannan Hanyoyi Ba, Yawanci Kawai Hira Ake A Facebook Ana Kallon Hotunan Yan Mata Ana Sharing. Data Yana Tafiya Batare Da An Moreshi Da Komai Ba. Ka Karanta Wannan Makalar Domin Koyon Yadda Ake Samun Kudi A Facebook Cikin Sauki. Munyi Bayani Dalla-Dalla Ta Yadda Kowa Zai Fahimta, Idan Kasuwancin Facebook Ya Burgeka, Kai Tsaye Sai Ka Fara Kaima.

Hanyoyin Samun Kudi A Facebook

Yadda Ake Samun Kudi A Facebook

Akwai Hanyoyi Guda Uku Da Ake Samun Kudi Dasu Ta Facebook. Wadanda Idan Ka Bisu To Tabbas Zaka Dace Kuma Zaka Ringa Samun Kudade Cikin Sauki.

Facebook Page Business

Shi Wannan Kasuwancine Na Shafukan Facebook, Wato Facebook Page Business. Zaka Kirkiri Shafi A Facebook Ka Nemo Masa Likes Cikin Yan Kwanaki Kadan Sa’annan Ka Sayar Da Tsada. Sa’annan Zaka Iya Ka Ringa Sayan Shafukan Daga Hannun Masu Sayarwa Kaima Ka Ringa Sayarwa Bayan Ka Kara Musu Likes. Sa’annan Zaka Iya Saya Bayan Ka Kara Musu Likes Ko Kuma Ka Tara Likes Da Kanka Sai Ka Ringa Karban Talla Kana Samun Kudade Daga Tallan. Kamar Yadda Muka Bayyana A Daya Daga Cikin Hanyoyin Da Ake Samun Kudi A Yanar Gizo Shine Tallace-Tallace (Sponsored Posts). Mutane Suna Amfani Da Wannan Hanya Suna Samun Kudade A Shafin Facebook, Shiyasa Zakaci Wasu Sana’arsu Shine Facebook Business.

Facebook Group Business

Shikuma Wannan Kasuwancine Da Zaka Ringa Kirkrirar Groups A Facebook Kana Sayarwa Ko Kuma Shima Ka Ringa Promoting Na Business And Services Ana Biyanka. Mutane Suna Amfani Da Wannan Damar Wajen Tallata Kayayyaki, Fina-Finai, Da Sauransu Suna Samun Kudade.

Facebook Accounts

Ko Kasan Cewa Ana Sayan Facebook Accounts? Shima Wannan Kasuwancine Na Musamman. Amma Saidai Ba Kowane Account Ake Kasuwancinsa Ba, Ana Sayan Facebook Accounts Da Sukayi Shekaru Uku, Biyar, Shida Ko Sama Da Hakan. Zaka Saya Ka Sayar, Ko Kuma Ka Ringa Sace Na Mutane Kana Sayarwa Wanda Hakan Ya Saba Doka. Karanta Yadda Ake Hacking Din Facebook Accounts Cikin Sauki.

Karanta: Yadda Ake Kasuwancin Data Da Harshen Hausa.

Kammalawa

Wadannan Hanyoyi Da Muka Kawo Ingantattun Hanyoyine Da Ake Samun Kudi A Facebook, Kuma Suna Aiki Sossai Idan Ka Jarraba Su. Saidai Kuma Akwai Bukatar Kaima Ka Shiga Cikin Masu Harkar Domin Kaci Nasara A Harkarka. Idan Kana Da Wata Tambaya Ko Karin Bayani Game Da Wannan Rubutu Kai Tsaye Kayi Comment Zamu Baka Amsa Nan Bada Jimawa Ba. Kaci Gaba Da Ziyartar Shafinmu Na Hausa Cinema, Muna Godiya Kwarai Da Gaske.

Karanta: Yadda Ake Duba BVN Number.

5/5 - 15 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles