Umar M Shareef Kyakkyawar Fuska Mp3 Audio And Lyrics [2022]
Download Umar M Shareef Kyakkyawar Fuska Mp3 + Lyrics

Table Of Contents
Kyakkyawar Fuska means ‘Beautiful face’ and is a Hausa song from the famous Hausa artist Umar M Shareef. The song is one of the popular Music in Farin Jini Album 2022. You can now download Umar M Shareef Kyakkyawar Fuska Audio or Video for free on Hausa Cinema. Umar M Sharif Kyakkyawar Fuska‘s video and audio have both been released in the year 2022. Additionally, you can browse the Umar Shareef Kyakkyawar Fuska Lyrics for free below. Thus, you can download the music audio for free on Wakokin Umar Sharif archives.
You can play the song online or download it directly using the download button provided below and later play it offline on your device. In addition, the audio file of Umar M Sharif Kyakkyawar Fuska is a high-quality format and easy to download for everyone.
Title | Kyakkyawar Fuska |
Artist | Umar M Shareef |
Genre | Wakokin Soyayya |
Album | Farin Jini Album |
Duration | 03:14 |
Size | |
Type | Mp3 Audio File |
Bitrate | 320Kbps |
Released Date | February 2022 |
Keyword | Download Umar M Sharif Songs |
Audio Video Lyrics
From our analytics on the Farin Jini Album of Umar M Shareef, Kyakkyawar Fuska is the fifth of the most popular tracks on the Farin Jini Album. And also, the song got many downloads and is also listed as one of the popular Hausa songs on Boomplay, Audiomack, YouTube Music, Deezer, and other Audio platforms.
Recommended: Umar M Shareef Rayuwata Official Music, Video, And Lyrics.
Kyakkyawar Fuska Na Kalla Ta Deben Kewa, Kuyi Min Sam Barka Na Samo Fitilar Yan Mata.
Ahhh Kyakkyawar Fuska Na Kalla Ta Deben Kewa, Kuyi Min Sam Barka Na Samo Dan Auta Na Maza.
Masoyiyah, Masoyinaa Kaine,
Aminiya, Abokina Kaine,
Ke Zuciya, Rabin Raina Kaine,
Ke Jijiya, Jinin Jikina.
Kin Zama Komai Na, Abin Kallo, Madubina,
Kane Tunanina, A Barcina Da Mafarkinaa.
Ban Barki Ki Cutuwa, In Zama Garkuwa, Komai Yake Zuwa Gareki Zana Tare Shi.
Adadi Na Ruwan Sama Wanda Suke Zubaa, Adadin Kifaye Ma Ba’a Sansu Baa.
Adadin Bishiyoyi Bazasu Irgu Baa, Haka Soyayyarki A Rai Ban Santa Baa.
Koda Za’a Auna, Ba Sikeli Wanda Zai Daukaa, Bata Misaltuwa Soyayya Wacce Nake Miki A Zuciyata.
Ansan Farkon Rikici Ba’a San Karshensa Ba, Soyayya Gamu Ciki Bamusan Haduwar Mu Ba.
Alkairine A Ciki, Sam-Sam Ba Sharri Ba, Kada Kuce Zaku Raba, Bazaku Iya Baa.
Zan Fesa Turare, Inzo In Zauna In Bude Hakware Inta Murna Inna Saki Zare Dukkanin Fargabaa.
Ango Ya Amare Munfa Nuna, Nidake A Tare Zamu Zauna, Rayuwa Ta Kare A Tare Har Abbadah.
Kawaye Ku Kallaa, Shi Na Ba Akalaa, Wanda Baiso Nayi Kwallah Nima Baniso Yayi.
Ke Na Tsayar Zabina, Na Sanar Dangina, Zana Turo Abba Sa Rana Ayi.
Wajibi In Kwantar Da Kai, In Munyi Aure Nida Kai, Karshen Biyayyata Ga Kai, Zanyi Tunda Inaji Da Kai.
Kyakkyawar Fuska Na Kalla Ta Deben Kewa, Kuyi Min Sam Barka Na Samo Fitilar Yan Mata.
Sauti Daga Hausa Cinema.
This is a video of Kyakkyawar Fuska by Umar M Shareef from the Album Farin Jini. You can now download the video in a high-quality format for free.
Download Kyakkyawar Fuska Mp3 Audio
Download Umar M Shareef Kyakkyawar Fuska latest Hausa song (categorized in wakokin soyayya) audio file on your phone for free now.
- Download Umar M Shareef Wayyo Ni
- Download Umar M Shareef Rike Alkawari
- Umar M Shareef Farin Jini Music, Video, And Lyrics
- Download Umar M Shareef Shikenan Hausa Song
- Download Umar M Shareef Na Fada Hausa Music 2022
- Umar M Shareef Kyakkyawar Fuska Music And Video
- Na Yarda Dake Hausa Music, Hausa Video (Umar M Shareef)
- Download Umar M Shareef In Hakuri Bai Baka Ba
- Umar M Shareef Ki Bani Soyayya Mp3, Video And Lyrics
- Download Umar M Shareef Aisha Mp3 Audio, Video, & Lyrics
One Comment