Hausa Novels

Tsantsar Butulci Hausa Novel – Free Download Now

Tsantsar Butulci Complete Document

Want To Download Tsantsar Butulci Hausa Novel Document In PDF? You Can Now Get and Download the Complete Tsantsar Butulci Hausa Novel For Free on Hausa Cinema It’s Now Complete And Free For Everyone To Download And Read Offline! Download Now From Hausa Cinema Novels.

Tsantsar Butulci is a fictional Hausa novel which is written in the Hausa language by Ameera Adam in 2020. The Hausa Novel book was uploaded by Hausa Cinema Team and Promoted by Hausa Ebooks (Shuraih Usman). Moreover, Tsantsar Butulci Hausa’s novel is one of the best and most popular Hausa Novels in Nigeria, with more than 100,000+ followers (readers) online.  Furthermore, Tsantsar Butulci is written in the Hausa Language, and it’s based on love and betrayal.

Tsantsar Butulci Complete Document – File Information

File NameTsantsar Butulci Hausa Novel
TitleTsantsar Butulci
AuthorAmeera Adam
GroupFirst Class Writer’s Association
GenreLove Hausa Novel
LanguageHausa
File TypePDF
File Size1.2MB
Total Words104,320
Total Pages268
Published DateJune 2022
KeywordsDownload Tsantsar Butulci Hausa Novel
Download Tsantsar Butulci Hausa Novel

How to Download Tsantsar Butulci Hausa Novel

These are a few steps need to follow to download Tsantsar Butulci Complete Hausa Novel to your phone. And also, you need to go through these steps and download it for free on your mobile phone, it is a complete PDF document (check the file information below, before downloading).

 1. Firstly, you need to read Tsantsar Butulci Hausa’s novel’s file information below. Check the file name, author, date of publication, category, language, and pages to avoid downloading the wrong file. As well, check the file extension (document type) for device compatibility.
 2. Ensure that there is a good internet connection on your device before downloading. This will help you download it faster without showing you any errors on the document.
 3. Download PDF Viewer on your phone for free: If you don’t have PDF Reader on your device, Hausa Cinema has provided a free PDF Reader app for you, You can download it here (Free PDF Reader App).

Tsantsar Butulci Hausa Novel Story

Tsantsar Butulci Hausa Novel
Wata Ranar Weekend Saudat Da Sadiq Na Zaune Afalo Suna Hira, Farida Ranar Sha’awar Wainar Fulawa Ta Tashi Da Ita Tana Fitowa Falon Saudat Ta Watsa Mata Harara Tana Jan Tsaki. Sadiq Kawai Ta Gaida Shi Dinma Bai Amsa Ba. Kitchen Ta Wuce Tana Kwaba Waina, Ta Fara Soyawa Tana Gabda K’arasawa Saura Ta Karshe, Saudat Kawai Ta Wuce Kitchen Din Ko Kallan Farida Batayi Ba.

Ta Sa Spoon Ta D’auke Ta Cikin Kaskon Ta D’ora Ta Akan Sauran Ta Farantin Tayo Waje Abinta. Kujera Ta Koma Ta Zauna Ta Dora Kafa Daya Kan Daya Tana Kwalawa Lami Kira, Da Sauri Ta K’araso Ta Durk’usa Gaban Saudat. Mik’a Mata Kafa Tayi Alamar Ta Mammatsa Mata Lami Na Ganin Haka Ta Gane Me Saudat Take Nufi Zama Tayi Tana Matsawa Saudat K’afa.

Farida Dake Kitchen Kululun Takaici Ne Ya Kamata Falon Ta Shigo Fuska Atsuke Ta Farayiwa Saudat Magana, “Saudat Me Yasa Zaki D’auke Mun Abinci Alhalin Bake Kika Girka Ba?” Dariya Saudat Tasa Sannan Tace,  “Abinci? Au Tambaya Ta Kikeyi Me Yasa Na D’auke Miki Abinci? Abincin Na Ubanki Ne Ko Na Uwarki, Dangin Talauci Ubanki Ne Ya Kawo Miki Ki Gayamun Cokali Nawa Uwar Taki Ta Tab’a Kawo Miki Ne Wato Kin Samu Sake Ko, Anasamun Me Kyau Anaci to Ita Nai Niyyar Ci Tunda Ba Mataccen Tsohonki Ne Ya Tashi Daga Kushewa Ya Kawo Ba, Wayasani Ma Ko Y’ar Kwararo Ce Har Nake Zancen Me Dattin Hula” Da Sauri Sadiq Ya Juyo Jin Kalmar Saudat Suna Had’a Ido Saudat Tace Masa, ” Meye Kake Kallo Na Karya Nayi Ba ‘yar Kwararon Bace…..?”

Bata K’arasa Magana Ba Farida Ta Sauke Mata Zafafan Mari Guda Biyu, Cikin Tsananin B’acin Rai Farida Tace, “Ke Karamar Mara Kunya Ki Iya Bakinki Mahaifana Ba Sa’anin Yinki Bane, Ni Ce Dai-Dai Dake Naji Niba ‘Yar Kowan Kowa Bace Amma Kuma Duk Abinda Mahaifinki Yayimun Ayba Rok’onku Nayi Ba, Bazan Zagi Iyayenki Ba Saboda Suna Da K’ima Da Mutumci a Idona Kuma Ni Nasan Mutumci Da Girman Iyaye. Ina K’ara Gaya Miki Ki Iya Bakinki Idan Kuma Kika K’ara Mummunar Magana Akan Iyayena Saina Fasa Miki Shi ” Farida Na Kaiwa Nan Ta Ja Uban Tsaki Sannan Ta Wuce Kitchen Tana K’ara Dama Wani Kullin Wainar.

Download Hausa Novels

 1. Doctor Eesha Hausa Novel
 2. Gidan Dadi Hausa Novel Complete
 3. Abban Sojoji Hausa Novel
 4. Jarababben Namiji Complete Hausa Novel
 5. Gidan Uncle Hausa Novel Complete Free Download
 6. Fuska Uku Hausa Novel Complete
 7. List Of Hausa Novels And Websites To Download For Free
 8. Yar Dandi Ce Hausa Novel Complete Document
 9. Azima Da Aziza Macizai Ne Hausa Novel Complete
 10. Saran Boye Hausa Novel Complete Document

Hausa Cinema – Facebook, Hausa Cinema – Twitter, Hausa Cinema – Telegram, Hausa Cinema – HeyLink, Hausa Cinema – LinkTree, Hausa Cinema – Instagram, Hausa Cinema – Pinterest, Hausa Cinema – Reddit, Hausa Cinema – Tumblr, Hausa Cinema – Flickr, Dribble, .

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Related Articles