Hausa LyricsHausa Music

Sani Ahmad Soyayya Hausa Music Mp3 Download

Download Sani Ahmad Kalaman Soyayya By Sani Ahmad

Download Sani Ahmad Soyayya Song

As Popularly Known Sani Ahmad Is One Of The Hausa Professional Hausa Singers. He Has Come Up With Another Entertaining And Exciting One Titled Soyayya By Sani Ahmad. You Can Now Download Sani Ahmad Soyayya Official Music Audio Mp3 For Free. Moreover, You Can Play The Song Online And Listen, Or Download It And Play Offline. Additionally, Check The File Information For Sani Ahmad Soyayya Audio 2022 Before Downloading.

Title Soyayya
Artist Sani Ahmad
Genre Wakokin Soyayya
Album Single
Time 03:01
Size 3.60MB
Type Mp3 Audio File
Bit Rate 320Kbps
Released Date January 2022
Keywords Sani Ahmad Soyayya Song
Comment Sauti Daga Hausa Cinema

 

Sani Ahmad Soyayya Lyrics

Ehh Soyayyarkice Take Mini Yawo Nidai, Ka Bani Labari.

Dukkan Rayuwa Tana Son Sirri Sai Dai, Ka Furta Alkhairi.

Komai Nawa Sai Kina Nan Zayayi Daidai, Kana Da Kyan Tsari.

Da Zanayi Fushi Da Mai Suka Amma Dai, Ka Jure Yin Tadi.

Dukkan Wani Babba In Baya Daga Girma, Kace Dashi Yaro Yake.

In Da Rai Lafiya Muke Bamu Daga Nema, A Zuci Tasiri Yake.

Kifi Na Ganinka To Kai Mai Jar Koma, Ruwan Iya Gwiwa Yake.

Shin An Tashi Lafiya Sarkin Hada Gulma, Abin Da Inganci Yake.

Jujjuya Ki Rausaya Sai Ki Mini Tsalle, Gabanka Zan Taka.

In Bani Ba Ku Taho Kiwonsa Kwalele, Ka Daina Yin Shakka.

Zan Goge Gumin Jikina Zan Rike Kyalle, Ka Jani Zan Bika.

Kauna Ke Tsumani Bana Son Saka Jyalle, Kawai Muje Harka.

To Ya Kinka Tashi Bacci Dazu Da Safe, Ina Tunaninka.

Daura Sakaye Batun Karki Min Yarfe, Ya Zanama Hakka.

Kauna Bata Guguwa Ko Za’ayi Surfe, Batunka Ba Shakka.

Sirrin Zuciya Na Dan Budeshi A Fefe, Ka Kyale Mai Suka.

 

Saurara So Ka Badani Jani A Sannu Muje A Hankali.

Indai A Rai Akwai Rabo Mai Kallo Zai Taka Dandali.

Kauna Ta Shige Cikin Zuciya Ta Zauna Da Kyalkyali.

Wacce Nakeyiwa So Tanayi Min So Mai Kyawu Da Tozali.

 

Eh Kasan Yau Da Gobe Sai Allah, Don Shine Da Zamani.

Na Yarje A Bangaren Soyayya Nidai Ka Tsai Dani.

Bana Tantama Ina Sonka Kawai Nidai Kula Dani.

Kar Watarana  Nida Kai Mun Saba Kayi Mini Lahanni.

 

Eh Na Gane Matsalar, Ehh Nima Matsalatace.

Ai Na Gane Maganar, Aiii Nima Maganata Ce.

Bini Muje Inuwar, Kai Din Ai Kadarata Ce.

In Har Zana Kira Sakwanni Saurari Kalamai Na.

Jirgin Zaya Cila, Allah Na Iya Maida Dare Rana.

Tutar So Ki Rikee, Zo Karbi Fulawa A Hannuna.

 

Ehh Bini Da Kauna, Nikuma Saiki Gwada Mini Soyayya.

So Da Amanaa, Na Dau Alkawari Ya Zan Sauya.

Karkaji Zanceee, Soyayyarka Takeyi Mini Yawo.

Tunda Daga Baki, A Kussa Dani Abun Nayi Mini Ciwo.

Bini Misalai Soyayyarka A Raina Na Dauka.

Na Biya Alloo, Dukkan Wani Karatu Na Dauka.

 

Download Sani Ahmad Hausa Songs On Hausa Cinema Free

Sani Ahmad Soyayya

To Download Hausa Music From Different Hausa Artists, Always Visit Our Website HausaCinema.Com To Download For Free. Hausa Cinema Delivers Official Hausa Songs Mp3 Audio From The Professional Artists For Free. Additionally, We Provide Latest Wakokin Sani Ahmad Na Soyayya, Wakokin Nishadi, Wakokin Gambara (Hausa HipHop Songs), And Many More. Furthermore, On Hausa Cinema Music You Can Download High-Quality Hausa Songs, With A Low File Size For Free.

Thanks For Visiting Hausa Cinema, Hope To See You Next Time. Explore And Download More Sani Ahmad Songs For Free.

You Can Also Download Sani Ahmad So Da Alkawari Hausa Love Song. And Also, Sani Ahmad Kalaman Soyaya For Free Now.

Rate This Post

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles