Hausa LyricsHausa Music

Sani Ahmad So Da Alkawari Download Audio Mp3

Download So Da Alkawari By Sani Ahmad

Download Sani Ahmad So Da Alkawari

Sani Ahmad So Da Alkawari Audio Mp3 2022 Free Download. The Hausa Professional Hausa Singer Sani Ahmad Has Come Up With Another Entertaining One So Da Alkawari By Sani Ahmad From His Wakokin Soyayya Songs. You Can Now Download Sani Ahmad So Da Alkawari Official Music Audio Mp3 For Free. Moreover, You Can Play The Song Online And Listen, Or Download It And Play it Offline. Additionally, Check The File Information Below For Sani Ahmad So Da Alkawari Audio 2022 Before Downloading.

[quads id=1]
Title So Da Alkawari
Artist Sani Ahmad
Genre Wakokin Soyayya
Album Single
Time 02:47
Size 3.00MB
Type Mp3 Audio File
Bit Rate 320Kbps
Released Date January 2022
Keywords Sani Ahmad So Da Alkawari Song
Comment Sauti Daga Hausa Cinema

Sani Ahmad So Da Alkawari Lyrics

So Da Alkawareee, Ina Sonka.

Eh So Da Alkawari Yafi Karko, Ina Sonki Babu Ke Ba Zanyi Rayuwa Ba, Ki Duba Ni.

So Da Alkawari Yafi Karko, Ina Sonka Babu Kai Ba Zanyi Rayuwa Ba, Ka Duba Ni.

Ah Ka Duba Neee.

 

Zuciyata Da Akwai Bayani, Ki Dubani Zan Fada In Kin Bani Dama.

Kama Hannuna Hada Da Naki, Mu Hardesu Don Mu Toshe Baki Na Gulma.

So Da Kauna Ne Assalinmu, Ina Sonki Babu Ke Ba Zanyi Rayuwa Ba, Ki Duba Ni.

Ahh Ki Duba Ni.

 

Hakane Sone Assalinmu, Ina Sonka Karka Yada Ka Rikeni Kaima.

Zuciyata Ka Daya Na Baiwa, Ka Alkinta Kauna Ban So Ka Sakani Fama.

Garkuwa Ka Zamto Gareni Ko Da Zan Fadi Garzayo  Cikin Sauri Sauri Ka Tada Ni.

Ni Da Kai Amana Neee.

 

Kin Gani Ni Nafara Kauna Akan Sonki Babu Yadda Za’ayi Na Dainaa.

Karki Damu Zancen Da Kinkayi Akan So Na Saka Cikin Kunnuwana.

Zan Cika Lallau Zana Kauna Su Zan Miki Tunda Dai Ni Kece A Raina Ina Zani.

 

So Da Kauna Sun Ware Kiranye,

Ko A Dama Kai Nake Tsumaye,

Yanzu Gaka Bani Ba Hawaye,

Walwalar So, Zanyi Kai A Waye

Tabbatar Min Na Wuce Kawaye,

Nida Aure A Cikin Gidanka Ka Sanya Ni,

Ahh Ka Aureni.

 

Download Sani Ahmad Hausa Songs On Hausa Cinema Free

Sani Ahmad So Da Alkawari Hausa Music Wakokin Soyayya 1

To Download Hausa Music From Different Hausa Artists, Always Visit Our Website HausaCinema.Com To Download For Free. Hausa Cinema Delivers Official Hausa Songs Mp3 Audio From The Professional Artists For Free. Additionally, We Provide Latest Wakokin Sani Ahmad Na Soyayya, Wakokin Nishadi, Wakokin Gambara (Hausa HipHop Songs), And Many More. Furthermore, On Hausa Cinema Music You Can Download High-Quality Hausa Songs, With Low A File Size For Free.

Thanks For Visiting Hausa Cinema, Hope To See You Next Time. Explore And Download More Sani Ahmad Songs For Free.

You Can Also Download Sani Ahmad Kalaman Soyayya.

Rate This Post

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles