Sani Ahmad Kalaman Soyayya Official Music

Download Sani Ahmad Kalaman Soyayya

Sani Ahmad One Of The Hausa Professional Hausa Singers Has Come Up With Another Entertaining One Kalaman Soyayya By Sani Ahmad. You Can Now Download Sani Ahmad Kalaman Soyayya Official Music Audio Mp3 For Free. Moreover, You Can Play The Song Online And Listen, Or Download It And Play it Offline. Additionally, Check The File Information For Sani Ahmad Kalaman Soyayya Audio 2022 Before Downloading.

Title Kalaman Soyayya
Artist Sani Ahmad
Genre Wakokin Soyayya
Album Single
Duration 03:22
Size 3.60MB
Type Mp3 Audio File
Bit Rate 320Kbps
Released Date January 2022
Keywords Sani Ahmad Kalaman Soyayya Song
Comment Sauti Daga Hausa Cinema

Sani Ahmad Kalaman Soyayya Lyrics

Kalaman Soyayyahh

Da Kaunarka Nake Kwana, Amfanin Fitila Haske.

Da Kaunarki Nake Kwana, Nake Tashi Ina So Kiji Tausayina Ko Mun Saba.

Da Kaunarka Nake Kwana, Nake Tashi, Inaso Kaji Tausayi Na Ko Mun Saba.

 

Idan Zan Fadi Kalmomi Na Soyayya, Siffofinki Nake Dubaa.

Dake Zanayi Tarayya Abar Sona, Ba Za Nayi Miki Tamka Ba.

Babu Diyar Da Nake Kauna Da Ta Kaiki, Bazanayi Miki Karya Ba.

Masoyinka Kayi Mai So Domin Allah Ko Ba Naira Ba Komai, Ai Mun Saba.

 

Yau Jirgin Tafiya Yazo, Mu Mun Cilla Amfanin Fitila Haske.

Don Lada Akayo Sallah Masoyina Da Kai Zanaci Dan Wakee.

Ka Koya Min Na Saba Da Soyayya, Sirrin Zuciya Rike Damkee.

Ko A Ina Kai Zan Nuna, Ina Sonka Bazan Canja Tunani Ba Ko Mun Saba.

Ahh Ina Sonka.

 

Banga Tare Ba, Turmi Na Bugun Tabarya,

Banki Gaske Ba, Ba Kai Ba’a Dora Kaya,

Banji Zanyi Ba, Ha’inci A So Da Karya,

Banyi Kwance Ba, Meye Zai Hanani Zirya,

Bani Tagumi, Da Rai Zai Ishe Maraya,

Kayya Duniya, Tunani Nake A Baya,

So Da Alkawar, Mu Damke Muje Mu Kulla,

Babu Lafiya, In Ban Ganki A Kusa Na Baah.

 

Naji Na Gani, Da Kai Zanyi Rayuwata,

Bani Ba Wani, Sirrin Zuci Manufata,

Zanyi Gunguni Indai Har Kayi Rata,

Fitilar Gani, Ido Ka Ciran Makanta,

Sa Ni Dariya, Daure Kayi Mini Gata,

Kai Na Kaini Ni, Da Kai Zan Wuce Makwanta,

Kara Kyan Gani, A So Karka Min Mugunta,

Nawa Nakane, Bazan Barka Ko Dare Baah.

 

Eh Inaso Kiji Tausayina A Soyayyah, Koda Nai Miki Laifi.

Da Kaunarka Nake Kwana, Nake Tashi, Ka Saurari Kalamai Na.

Da Kaunarki Nake Kwana, Nake Tashi, Inaso Kaji Tausayi Na Ko Mun Saba.

 

Download Sani Ahmad Hausa Songs On Hausa Cinema Free

Sani Ahmad Kalaman Soyayya Hausa Music

To Download Hausa Music From Different Hausa Artists, Always Visit Our Website HausaCinema.Com To Download For Free. Hausa Cinema Delivers Official Hausa Songs Mp3 Audio From The Professional Artists For Free. Additionally, We Provide Latest Wakokin Sani Ahmad Na Soyayya, Wakokin Nishadi, Wakokin Gambara (Hausa HipHop Songs), And Many More. Furthermore, On Hausa Cinema Music You Can Download High-Quality Hausa Songs, With Low A File Size For Free.

Thanks For Visiting Hausa Cinema, Hope To See You Next Time. Explore And Download More Sani Ahmad Songs For Free.

You Can Also Download Sani Ahmad So Da Alkawari Hausa Song 2022.

3 thoughts on “Sani Ahmad Kalaman Soyayya Official Music”

  1. Pingback: Zafafan Kalaman Soyayya 2023 – Read Now For Free

  2. Pingback: Auta Waziri Ke Nake Gani Download Audio Mp3 – Hausa Cinema

  3. Pingback: Sani Ahmad Soyayya Hausa Music Mp3 Download – Hausa Cinema

Leave a Comment

Scroll to Top