Ranar Gobe Kiyama Zaka Shiga Wuta Saboda Sayyada Sadiya Haruna

Ranar Gobe Kiyama Zaka Shiga Wuta Saboda Sayyada Sadiya Haruna

A Wani Bidiyo Da Tsohuwar Jarumar Kannywood Sadiya Haruna Tayi. Ta Bayyana Yadda Wata Abokiyar Harkarta Take Amfani Da Yan Social Media Dadi Suna Zaginta. Ranar Gobe Kiyama Zaka Shiga Wuta Saboda Sayyada Sadiya Haruna, Kamar Yadda Taken Labarin Ya Kasance, Jarumar Ta Nuna Yadda Wata Daga Cikin Abokan Harkarta Take Biyan Yara Yan Social Media Dadi Suna Zaginta.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Wannan Biodiyo Da Muka Kawo Yau A Labarin Namu. Zakuga Yadda Jarumar Take Gargadin Matasan Da Suke Karban Kudi Daga Hannun Wata Mata Wanda Ake Zargin Cewa Abokiyar Harkartace Tun Daga Kannywood, Akan Suyiwa Kansu Karatun Ta Nutsu Su.

Jaruma Sadiya Haruna Ta Bayyana Hakanne A Wani Bidiyo Da Ta Fitar Tana Tuka Mota. Ta Kuma Saki Bidiyon A Shafinta Na TikTok, Inda Ta Fara Da Yiwa Al’ummar Annabi Sallama. Zamu Iya Cewa Kusan Shine Bidiyo Na Biyu Da Jarumar Take Sakewa Domin Yiwa Masu Zagin Nata Nasiha.

Jarumar Tace “Akwai Wasu Kananun Yan Iska Wadanda Daka Kallesu Daga Samansu Har Kasansu, Kasan Talauci Yayi Musu Duka Na Buro Uba! Ana Tura Musu Dubu Biyu, Dubu Daya Kudin Data, Dubu Daya Kuma A Samu Ayi Shefene A Gida. Sai Suyi Ta Zagina, Bakusan Ni Ba, Ban Sanku Ba. Bamu Taba Samun Misunderstanding Daku Ba, Amma Sai Kuyi Ta Zagina.

Jarumar Taci Gaba Da Cewa “Amma Har Yanzu Ban Tsaneku Ba, Inasonku, Kuma Ina Yi Muku Fatan Alheri”

Zaka Iya Kallon Videon Kai Tsaye Daga Nan, Ta Hanyar Latsa Alamar Play.

Ku Kasance Tare Da Shafin Hausa Cinema, Domin Samun Zafafan Labaran Hausa.

Leave a Comment

Scroll to Top