Namijin Kishi Hausa Novel Complete PDF Document

Read And Download Namijin Kishi Hausa Novel Which Was Written By The Romantic Hausa Novels Writer Oum Aphnan, The Writer Of Jarababben Namiji Of 2021. Grab Your Copy And Download It For Free…

Kinaji Babes Na Yarda Da Mijina ,kuma Na Yarda Da Kaina ,so Ba China Ba Ko Ina Ma Zaije, Banida Nadama Kuma Yau Ya Saba Tafiyar? Dik Abunda Zanmasa A Zahiri, Tofah Zan Iya Masa Kota Wayane, Tunda Bature Ya Kawo Mana Wannan Cigaban”

“Da Kyau Sobreen Lallai Keɗin Ta Dabamce, Kina Ganin Zaki Iya Gamsar Da Mijinki ,koda Ta Wayane ,wai Kuma Saboda Hakan Ya Hanasa Neman Mata?” “Asmah, Kinada Fitina, Ki Ƙyaleni Wannan Sirrin Mune, Just Forget “Hiran Duniya Suka Koma Yi Dondai Zurfun Cikin Sobreen Wannan Sai Ita.

Ƙarfe 5 :49am Agogon Nigeria A Birnin Abuja Daidai Da 9:45pm Na Dare Agogon China.

A Firgice Na Miƙe Akan Gadona Shaye Da Mamaki ,ni Kuwa Wani Irin Barci Nayi Yau,duk Alarm Bai Tasheniba ,janyo Wayata Da Ke Gefen Drowan Gado Nayi Wanda Keta Ringing…. Murmushi Nayi Ganin Rubutun Other Half Nata Karakaina Akan Allon Wayan.

Cikin Sassanyan Muryata Na Furta “Alowwww”…

Wani Ajiyar Numfashi Aka Sauke Ta Ɗayan Sashen Wayar “Baby Kin Tayarda Hankalina ,harna Fara Tunani Dawowa 9ja”. Ware Lulun Idona Nayi, Wanda Suke Da Alumshe Sakamakon Barcin Da Bai Gama Sakina Ba…. Kafin Na Saki Dariya Har Saida Lafiyayyun Fararen Haƙorata Masu Shirge Daga Gefensu Suka Bayyana ,dimple Ɗina Suka Nitsa Gefen Kumatuna.

“Oh Honey Sowie Kaine Ai ,bakaine Ka Hanani Barci Da Wuriba Ai Shiyasa Na Makara…. Yanzuma Fa Ko Sallah Banyi Ba” Na Ƙarasa Maganar Cikeda Shagwaɓa.

“Ayya Sorry Love Maza Sallah, Ina Kallonki Har Ki Idar, Bayan Kin Muna Addu’ar Samun Babies Masu Albarka,sai Azo Aji Dani Nima Lokacin Barcina Tayi”

“Yes, Sir!”

Na Furta Tareda Durkowa Daga Gado Ina Alamun Sara Masa Kamar Yina Kallona…. Dariya Yayi Kafin Ya Lumshe Ido Yina Maƙale Wayarsa A Ƙirji ,yina Juyi A Gado ,tamkar Nice Ya Rungume.. “I Love Yhou My Angel, love Like Crazy 💔” Haka Yayi Ta Sunbatun Ƙaunata Nikuwa Da Sauri Na Faɗa Bathroom Bayan Nasa Wayata A Handsfree ,can Kan Gado Na Aje Kafin Na Chanja Kayata Zuwa Towel.

A Gurguje Nayi Wanka Da Brush Tareda Ɗauro Alwala Saboda Ƙurewar Lokaci, Daganan Na Fito Nasaka Hijabin Sallah Tareda Shimfiɗa Praying Mat….. Zan Tada Sallah Naji Yace “Love Kin Dawo” “Oh Honey Baka Kasheba ? Sallah Zanyi Yanzu”

“Ohk Rush Darling And Attend Your Upcoming Offsprings”(Kisauri Kizo Ki Karɓi Yaranki Masu Zuwa)

Dariya Na Saki “Hmmm Kamar Gaske” Daganan Na Fara, Haɗa Addu’ar Fara Sallah, Hakanne Yasashi Shiru Ya Aje Wayar Agefensa Ba Tareda Ya Kasheba ,ya Jawo Labtop Ɗinsa Ya Hau Dannawa. Na Kwashe Kusan Minti Ashirin, Hafin Na Shafa Addu’ar.

“Sojana Na Dawo” “Oyoyo Queen Ya Faɗa ” Tareda Kunna Data Ɗinsa Ya Kunna Whatsapp ,nima Nan Na Shiga Na Je Wajen Numbersa Na Danna Vedio Call.

Download The Complete PDF Document Of Namijin Kishi Hausa Novel On Your Phone And Continue Reading For Free.

Download More Hausa Novels Including; Jarababben Namiji, Maciji Ne, Gidan Uncle Hausa Novel, Abdulmalik Bobo, Wayyo Gindina Hausa Novel.

1 thought on “Namijin Kishi Hausa Novel Complete PDF Document”

  1. Pingback: Gwauro Hausa Novel Complete Document By Oum Aphnan

Leave a Comment

Scroll to Top