Hausa News

Na Yarda Ka Turo Pi A Matsayin Kudin Aurena – Budurwa

Budurwa Ta Bukaci Saurayinta Ya Bata Pi

Na Yarda Ka Turo Pi 120 A Matsayin Kudin Aurena – Inji Budurwa

Na Yarda Ka Turon Pi A Matsayin Kudin Aurena. Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Al’amarin Pi Ta Zama Ruwan Dare A Nigeria Inda Mutane Suka Ta Cece Kuce Akan Harkar. Pi A Yanzu Ta Zama Gama Gari Kamar Yadda Kowa Ya Sani Babu Babba Babu Yaro, Haka Zalika Babu Maza Ba Mata. Hatta Bankuna Da Manyan Masu Kudin Da Ake Ji Dasu, Suna Taba Wannan Harka Ta Pi Network.

Karanta: Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Hau Kan Kabari Yana Zagi.

A Dai-Dai Wannan Lokacine Wata Budurwa Ta Bukaci Abokin Nemanta Wato Saurayinta Da Ya Bata Adadin Pi Guda Dari Da Ashirin 120 A Matsayin Sadakin Aure Koko Muce Kudin Aure.

Budurwar Ta Bukaci Hakanne A Lokacin Da Suke Hira Da Saurayin Nata Bayan Sun Jima Suna Shan Soyayyarsu. Abun Kamar A Cikin Hausa Novel, Kamar Yadda Zaku Kalla A Wadannan Hotuna;

Na Yarda Ka Turo Pi A Matsayin Kudin Aurena
Na Yarda Ka Turo Pi A Matsayin Kudin Aurena 2022
Na Yarda Ka Turo Pi A Matsayin Kudin Aurena Hausa Cinema

Saurayin Nata Da Ya Nemi A Sakaye Sunansa, Ya Bayyana Yadda Yayi Farin Ciki Matuka Da Jin Wannan Tayi Da Budurwar Tasa Tayi Masa. Harma Yake Baiwa Sauran Yan Mata Shawara Da Suyi Koyi Da Budurwarsa, Ganin Yadda Pi Zata Zame Alheri A Nigeria, Dama Duniya Baki Daya Zuwa Nan Gaba.

Sai Dai A Bayanin Nasa, Yace Akwai Babban Kalubale A Gabansa Wajen Tinkarar Iyayensa Da Wannan Maganar. A Halin Yanzu Dai Saurayin Yace A Shirye Yake Da Ya Biya Wadannan Coins Din A Matsayin Kudin Sadaki.

Karanta: Yadda Ake Samun Kudi A Facebook.

Nasan Jama’a Dayawa Zasu Yi Mamakin Wannan Al’amari, Amma Saidai Wadanda Suka San Pi Bazasu Taba Yin Mamaki Ba Ganin Yadda Take Da Martaba A Wajensu. A Halin Yanzu Dai Manyan Shaguna Da Wasu Kananan Ma’aikatu Suna Karban Pi Coin A Matsayin La’ada.

Ku Kasance Tare Da Hausa Cinema Domin Samun Zafafan Labarai Cikin Harshen Hausa. Zaku Iya Bibiyarmu Ta Shafin Sada Zumunta Wato Facebook, Instagram Ko Twitter Domin Kuyi Following Dinmu Kai Tsaye.

5/5 - 7 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles