Hausa Novels

Matar Soja Hausa Novel Complete Document – Download Now

Matar Soja, You Can Now Download One Of The Popular Hausa Novels Written By Maman Shakur. Matar Soja Is A Romantic And Fictional Hausa Novel, And It’s Among The Popular Loving Hausa Novels In 2023. You Can Now Find, Read, And Download Matar Soja Hausa Novel For Free.

File NameMatar Soja Complete Hausa Novel
TitleMatar Soja
AuthorMaman Shakur
GroupHausa Cinema Novels
GenreLove, Romance, Batsa
LanguageHausa
File TypePDF
File Size1.09MB
Total Words19225
Total Pages40
Published DateApril 2023
KeywordsMatar Soja Hausa Novel
Download Matar Soja Hausa Novel

Kadan Daga Cikin Littafin Matar Soja

Matar Soja Hausa Novel

Basir ya shigo ya zauna akusa da mum, Mum tace basir ni mahaifiyar kace nadauki cikinka na wata tara kullum wahala nake harnazo na haifeka still wahala nake ina kula dakai har kaxama abunda yau kazama.

A matsayina ta mahaifiyar ka wanda takawoka duniya yau zanbaka umarni wanda if u dare go against my umarni tsinuwata zata bika…….da gudu basir ya kalli mum yace mum tsinuwa me yayi zafi???

Tace basir da karfi kasani cewa ni awurina matarka daya itace kuma mubina umarnin dazan baka shine duk randa wani abun auratayya ya shiga tsakininka da wanan yar kauyen bessha Allah ya tsinema ban yafemaba kuma daga ranan kasan cewa niba uwarka bace.basir takara kiranshi da karfi inaso kasan cewa daga ranan da nafara daura idanuna akan bessha naji na tsaneta banasonta haka kawai bataminba saisa nai bakin ciki da dad dinka yacemin zaka aureta dan bana fatan hada jini da jahilar mace mara ilimi yar kauye.

Basir duk ya daburce harya soma hawaye dan umarnin mum yay mishi tsauri dayawa yabude baki zaiyi magana mum tadaga mishi hannu dakata ✋🏻 banason jin wata magana daga bakinka wuce katafi .yatashi yana hawaye sumi sumi yabar gidan gabaki daya da yayi niyar shiga dakin kowacce amma yanzu mum have ruin his plan.

Da mum ta tabbatar da fitanshi dan agabanta yaja mota yafita dama dad yaje maida goggo kauye dan goggo bata bari sun hadu da bessha ba dan tasan bazata barta tatafiba .daga mum sai amare kuma kowacce tana dakinta shine mum tafito tayi side din bessha.

Bessha na kwance kan kujera mum tafito ta tashi zaune mum ina kwana ko kallonta mum bataiba tace ke jahila yar kauye kin auri dana kin ji dadiko maiyya to wlh bazaki tabajin dadin gidan nan ba inhar inanan wawiya dakikiya mayun kudi dagake har iyayen naki.

Recommended: Kuruciya Hausa Novel Document Complete PDF – Download Now

Bessha idanunta duk sun ciko da hawaye tabude baki.. tace ni wlh mum ba jahila bace nafa gama primary din kauyenmu mum ta zuciya nikike mayarma da magana ta daka mata tsawa bessha duk ta rude ta tsorata dan ita duk rashin kunyarta batama manya irinsu mum dan cewa take sa’an mama ne…jitayi mum ta kama hanunta tajata tai side dinta da ita.

Mum jan hanunta take harsaida sukakai dakinta bessha dai kuka take tana cewa mum yakuri dan allah mum taciro wayar wuta tafara laftama bessha, Bessha sai ihu take tana mum kiyakuri wlh banmiki komiba.mum dukan yar mutane take kaman batada imani ta kumata da bango kanta ya bugu sosai tace mum dan allah kiyakuri.

You Can Also Read: Ingarman Namiji Hausa Novel Complete.

Shigowan dad gidan kenan yadawo daga kai goggo yaji kaman ana kuka daidai yaga mubina itama tafito ta gaidashi tace wlh jinayi kaman ana kuka dad saisa nafito dad yace shima haka yaji daidai nan sukaji wani irin kara daga side din mum dagudu dad da mubina suka shiga cikin gidan lokacin basir motanshi ta kunno kai cikin gida yace lpy dad da mubina ke gudu zuwa side din mum haka?

Dad da mubina na kaiwa suka bude side din mum suka shiga mai zasu gani mum ce keta zubama bessha wayan wuta itakuma tana ihu sai birgima take akasa tana mum kiyakuri.

Recommended: Idan Bake Hausa Novel.

Mum tana ganin dad ta saki wayan akasa da gudu bessha taje ta kankame dad tana kuka tana dad dan allah kacema mum.tayakuri tashige jikin dad sosai basir na karasowa yaga bessha tarike dad tana ihu yakarasa yakamo bessha yace maiya faru bessha mesa kike kuka??daidai lokacin taji kanta na juyawa saboda buguwan datayi da bango kawai tai luuuuu jikinshi ta sume.

Read and Download: Gidan Uncle Hausa Novel.

Basir ya kwalla ihu yace dad maiyasami bessha ta sume dad yace tashi mukaita asibiti uwarka ce muka samu tana dukanta kaman zata kasheta basir ya kalli mum kawai ya girgiza kai suka fita dukansu dad bai cemata kalaba mubina itama tabisu dan ita tun ranan da taga bessha take sonta tare dukansu suka tafi asibitin.

5/5 - 2 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles