Hausa Novels

Litattafan Hausa Novel Complete 2023 – Download PDF Now

Wadannan Littattafan Hausa Novels Ne Complete Da Zaku Iya Saukarwa A Wayarku Na Android, Apple, Ko Windows (Computer) Ku Karanta Kyauta. Litattafai Ne Masu Dadi Da Suka Shahara Kuma Mutane Da Yawa Suna Son Karantawa A Shekarun Nan. Akwai Litattafan Yaki, Litattafan Matan Aure Masu Dadi Da Sauransu. Ba Tare Da Bata Lokaci Ba, Karanta Litattafan Hausa Novel Complete Masu Dadi…

Gidan Uncle

Gidan Uncle Na Daya Daga Cikin Manyan Litattafan Da Suka Shahara A Shekarun Nan, Idan Kana Bukata Kai Tsaye Zaka Iya Danna Download Yanzu Domin Kayi Downloadng Kyauta A Wayarka Batare Da Bata Lokaci Ba.

Download PDF

Jiddatul Khair

Littafin Jiddatul Khair Na Daya Daga Cikin Litattafan Da Sukayi Suna A Shekarar 2022 Zuwa 2023, Litattafin Ya Samu Rubutawa Ne Daga Shararriyar Marubuciyar Nan Khaleesat Haydar. Littafin Rayuwace Akan Wata Budurwa Marainiya Da Rayuwarta Ya Shika Tasku, Daga Baya Ta Fada Hanun Matashi… Kema Zaki Iya Karanta Litattafin Jiddatul Khair Yanzu Idan Kika Danna Donwload.

Download PDF

Abban Sojoji

Abban Sojoji Hausa Novel Shima Wani Littafi Ne Na Musamman Da Wata MatashiyarMarubuya Ta Rubuta Boss Lady. Littafin Ya Samu Karbuwa Kuma Har Yanzu Ba’a Kammala Ba, Amma A Halin Yanzu Ana Iya Samunsa Abban Sojoji Part 3, Da Sauransu.

Download PDF

Jarababben Namiji

Karki Karanta Wannan Littafin Idan Kin Tabbatar Da Cewa Baki Da Aure. Littafine Na Batsa, Da Zai Iya Tayarwa Mutum Sha’awarsa A Yayin Karantawa. Yana Daga Cikin Jerin Litattafan Da Suke Dauke Da Kalaman Batsa Da Ilimin Aure Ko Jima’i A Cikinsa.

Download PDF

Azima Da Aziza Macizai Ne

Wannan Littafi Na Azima Da Aziza Shima Na Daya Daga Cikin Litattafan Hausa Novel Complete Da Yakamata Ki Karanta, Saboda Shahararsa Da Kuma Dadin Karantawa. Littafin Azima Da Aziza Yana Dauke Da Tausayi, Cin Amana Da Kuma Abubuwan Al’ajabi. Zaki Iya Danna Download Domin Ki Sauke Littafin Kai Tsaye.

Download PDF

Deen Hausa Novel

Littafin Deen, Na Daga Cikin Littattafan Da Suka Shahara, Kuma Zaki Samu Complete Dinsa A Shafin Hausa Cinema. Littafin Deen Yana Dauke Da Kalaman Batsa Da Bai Kakamata Yara Su Karanta Ba (Mara Aure).

Download PDF

Yan Harka

Daga Cikin Litattafan Hausa Novels Complete Da Muke Dasu Masu Dadi Akwai Yan Harka Hausa Novel. Amma Sai Dai Daga Jin Sunan Kinsan Inda Littafin Ya Nufa, Ba Sai Anyi Dogon Magana Ko Rigima Ba. Tsohon Litttafi Ne Dake Dauke Da Tsantsar Soyayya Da Labarin Batsa.

Download PDF

Abdulmaleek Bobo

Littafin Abdulmalik Bobo Na Daga Cikin Manyan Litattafan Hausa Da Zaki Iya Downloading PDF A Wayarki Ki Karanta Complete. Ba Batsa, Amma Akwai Rikicin Soyayya. Ki Danna Download Ki Fara Karantawa Yanzu…

Download PDF

Kyawuna Jarabtata

Daga Cikin Littattafan Hausa Novel Complete Da Muke Dasu, Kyawuna Jarabtata Hausa Novel Shima Yana Daga Cikin Litattafan Da Sukayi Suna Kuma Zai Iya Karantawa.

Download PDF

Hariji

Harijin Namiji, Ma’anar Hariji Dai Shine Nmaijin Da Baya Gajiya Da Jima’i Ko Wanda Yake Daukan Lokaci Mai Tsayi Yana Saduwa Da Mace Ba Tare Da Ya Gaji Ba. Shikuma Wannan Littafi Da Sunan Da Yazo Kenan, Daga Ji Ba Sai An Fada Miki Ba Za’a…

Download PDF

Yar Dandice

Yana Daga Cikin Litattafan Hausa Novels Da Yake Dauke Da Darusa Na Rayuwar Yan Bariki. Littafin Na Daga Cikin Litattafan Hausa Novel Complete Da Zaki Iya Downloading PDF Ki Karanta.

Download PDF
Litattafan Hausa Novel Complete Pdf

Daga Nan Muka Tsaya, Akwai Best And Complete Hausa Novels Da Zasu Burgeku Idan Kun Karanta. Ku Kasance Da Shafinmu Na Hausa Cinema Novels.

5/5 - 2 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles