Hausa Novels

Lalata Hausa Novel Complete Document [PDF Download Now]

Lalata Hausa Novel

Lalata Hausa Novel is among the most popular Hausa novels in 2019 by Sadnaf. The novel is written in Hausa language, and it’s written based on love and relationship. Download Lalata complete Hausa Novel document for free on Hausa Cinema Novels by Sadnaf.

NameLalata Hausa Novel
AuthorSadnaf
GenreLove, Relationship, Romantic
PublisherHausa Cinema
GroupTrue Pen Writers Association
Number Of Pages303
Words117,590
Book Size3.2MB
PriceFree
Date PublishedOctober 2022
LanguageHausa Language
Adult ContentNo
KeywordsLalata Complete Hausa Novel
Download Lalata Complete Hausa Novel

Lalata Complete Hausa Novel

Lalata Hausa Novel Complete Document Pdf Download Now

Washegari Karfe 11 Dubanin Mutane Suka Sheda Daurin Auren Izzadeen Da Suhaim Akan Sadaki Dubu Dari. Izzadeen Sai Washe Baki Yake Yana Gaisawa Da Mutane Aransa Kuma Yana Allah Allah Dare Yayi Akai Masa Amaryarsa, Lalata Complete Hausa Novel.

Bayan Daurin Aure Gidansu El Bahrain Suka Wuce Inda El Bahrain Yayi Organizing Reception, Anan Akayi Hotuna Akaci Aka Sha. Karfe 4 Aka Kai Amarya, Bayan Tsofaffin Sun Tafi Kawayen Amarya Suka Fara Shirin Tafiya, Picnic Din Da Izzadeen Yahada Atahir Guess Palace.

Amarya Shigar Wani Doguwar Rigar Ready Made Tayi Pink Ta Yafa Wani Net, Izzadeen Kuma Yasa Bakin Suite Da Neck Tie Pink. Ba Karamin Kyau Sukayi Ba Sossai, Lalata Complete Hausa Novel. El Bahrain Kuwa Kin Zuwa Yayi, Don Yace Wanda Yaje Ma Sun Isa.

A Haka Akaje Aka Ci Aka Sha, Akayi Hotuna Izzadeen Sai Rungume Suhaima Yake Ita Kuma Tana Dan Tureshi. Karfe 9 Suka Tashi, Izzadeen Yasako Amaryarsa A Mota, Lalata Complete Hausa Novel. A Hanya Ya Tsaya Ya Siyo Musu Kaji Da Lemon,Ya Siyi Power Horse Guda Biyu, Suka Tafi, Awani Chemist Ya Kuma Tsayawa Ya Siyi Wani Tabs Na Karin Karfi😂😂 Lalata Hausa Novel.

Suka Tafi Gida, Suna Zuwa Gida Ya Shigar Da Motarsa Ya Kulle Gate. Ya Dawo Ya Sameta A Tsaye Ajikin Mota Yace ‘Muje Ko’ Yabude Bayan Mortar Yakwaso Ledojin Sukayi Cikin Palon, Lalata Complete Hausa Novel .

Zama Tayi Akasa, Ta Sunkuyar Dakai Tana Murza Hannunta, Ajiye Ledojin Hanunsa Yayi Yazo Ya Durkusa Agabanta, Babyna Wai Yana Ga Kina Abu Kamar Bakida Lafiya Yace Yana Ruko Hanunta, Kara Sunkuyar Dakanta Tayi Tace Lafiyata Kalau, Kodai Yunwa Kike Ji Dan Naga Dazu Baki Wani Ci Abinci Ba… Bari Nadauko Plate Injuye Mana Kaza Muci Dan Nama San Yunwa Kike Ji, Lalata Hausa Novel.

Ya Mike Yanufi Kitchen Dan Yadauko Plate, Suhaima Haka Kawai Taji Jikinta Yayi Sanyi Data Ga Rawar Kafar Dayake Akanta Dan Tun A Mota Taga Ya Sha Power Horse, Tunani Take, Inyazo Yajita Abude Yazasu Kare Dashi Gashi Fatima Tace Mata Yana Dauke Da Cuta.

Yanzu Ya Zatayi,Dawowa Yayi Da Plate A Hanunsa Tumbler Cup, Ya Ajiye Agabanta Yadauko Ledar Yazo Ya Juye Kazar, Ya Zuba Yoghurt Mai Sanyi A Tumbler Cup Yace ‘Bismillah’  Ganin Taki Motsawa Ne Yasa Ya Dagota Yadorata Acinyarsa Ya Cire Mata Net Din Data Rufe Jikinta Dashi, Lalata Complete Hausa Novel.

Waw Yace Dayayi Tozali Da Na Fulaninta, Yakai Musu Kiss, Yadago Yana Kallonta Har Idansa Yayi Ja, Allah Yamiki Sura Babyna Arayuwa Inaso Inga Mace Tanada Dukiyar Fulani, Lalata Hausa Novel.

Bude Bakinki Yace Alokacin Daya Dauko Kaza Yana Kaiwa Bakinta, Bude Bakinta Tayi Ahankali Yasa Mata Kazar, Ahaka Yaringa Bata Yana Shinshinata Yana Mata Kiss, Har Taci Ta Koshi Sanan Shima Yaci.

Ture Plate Din Yayi Gefe Yace Babyna Muje Mu Kwanta Dan Naga Alaman Kin Gaji. Dauketa Cak Yayi Hanyar Dakinsa Da Ita. Akan Gado Ya Direta, Yafara Cire Kayan Jikinsa, Binsa Tayi Da Kallon Mamaki, Yana Gama Cire Wandansa Ya Nufota Gadan Gadan, Lalata Complete Hausa Novel.

Mikewa Tayi Tace Yahaka Izzadeen Ko Sallah Da Akeyi Na Godiya Ga Allah Bazamuyi Ba. Babyna Na Manta Ne Wlh Amatse Nake Ne Shiyasa Duk Kinbi Kin Rikitani, Bari Inyi Sauri Inyo Alwala Muyi Sallar Yace Yanufi Bandaki Dagudu, Bin Bayansa Suhaima Tayi Da Kallo Tace Turkashi Akwai Matsala.

Tana Ganin Ya Shige Bandakin Ta Tashi Da Sauri Ta Bar Dakin, Tashiga Daya Dakin Ta Kulle. Ta Jingina Ajikin Kofa Ta Dafe Kirji Dan Ta Tsorata Da Izzadeen Bawai Dan Tana Tsoron Ya Kusanceta Ba Sai Dan Tana Tsoron Cutar Da Ake Ce Yana Dauke Dashi, Lalata Complete Hausa Novel.

Izzadeen Kua Agagauce Yayi Alwala Ya Fito, Kan Balai, Ni Suhaima Zatayi Wa Wayyo Ta Gudu, Barin Dakin Yayi Da Gudu Ya Nufi Daya Dakin Yaje Yana Kwankwasawa, ‘Suhaima Pls Ki Bude Min Karki Min Haka’ Lalata Complete Hausa Novel.

Bugawa Yake Da Iya Karfinsa Ganin Ko Alama Budewa Batayi Yasa Yayi Sama Da Gudu Yaje Ya Dauko Bunch Of Keys Din Gidan Yazo Yayi Ta Gwadawa Har Sai Daya Bude, Shigewa Yayi Da Sauri, Yanufi Wajen Suhaima Dake Kokarin Shiga Bandaki.

Taku Biyu Yayi Yakamota,Haba Suhaima Yazaki Min Haka, Kinsan Yanda Nadade Ina Fama Da Sha’awarki Azuciyata Yace Yadauketa Cak Yayi Kan Gado Da Ita. Yafara Kokawar Cire Mata Kaya, Dan Allah Izzadeen Ka Kyalleni Ko Sallar Bazamuyi Ba, Tace Tana Fashewa Da Kukan Munafirci.

Yi Hkuri Bbyna Nasan Tsoron Mai Kikeji, Ahankali Zan Tafiyar Dake Bazan Ji Miki Ciwo Ba, Fatana Dai Ki Bani Hadin Kai A Lokacin Da Ya Gama Cire Mata Riga. Tozali Dayayi Da Manya Manya Nonuwanta Ne Yasa Yarikice Jikinsa Yafara Rawa, Lalata Hausa Novel.

Rungumota Yayi Yafara Kissing Dinta Yana Lashe Ta Kamar Yasamu Sweet, Cikin Minti Biyu Suhaima Ta Fita Hayyacinta, Dan Izzadeen ‘A’ Ne Ta Bangaren Nan. Ai Bata San Lokacin Data Fara Mayar Masa Da Martani Ba Cikin Kwarewa. Tsayawa Yayi Cak Da Abunda Yakeyi Yadago Da Jan Idansa Ya Kalleta Yaga Idonta A Rufe Yake Jikinsa Ne Yayi Sanyi Dayaga Yanda Suhaima Taringa Mayar Mai Da Martani Yana Mamki Azuciyarsa, Lalata Complete Hausa Novel.

Cigaba Yayi Da Abinda Yakeyi,Har Yasamu Ya Rabata Da Pant Din Jikinta Ya Rungumeta Yamata Rada A Kunne Babyna Karki Damu Ahankali Zan Tafiyar Dake. Ahankali Yafara Kokarin Shigarta Ji Yayi Ya Shige Zuruf Batare Da Ya Wani Sha Wahala Ba.

Kutumar Ubancan Suhaima Yace Da Karfinsa Yana Dagata, Mai Zangani Haka, Suhaima Da Jira Kawai Take Taji Ya Shigeta Dan Tana Balain Jin Dadin Abinda Yake Mata. Bude Idanta Tayi Daya Kankance Yayi Ja Dan Jarrabawa Tace Mai Kagani Izzadeen. Wani Wawan Mari Yadauketa Dashi Dama Ke Ba Virgin Bace, Tashi Tayi Cikin Zafin Nama Ta Kwada Mishi Mari Taya Kasan Ni Ba Virgin Bace Tace Tana Daukar Pant Dinta.

In Zaki Rainawa Hankali, Inji Ki Abude, Kamar Kofar Taxi Kice Min Taya Nasan Ke Ba Virgin Bace. Aa Kamar Kofar Gari Kajini Ba Taxi Ba. Indai Kai Ba Dan Iska Bane Babu Tayanda Zaayi Kasan Ni Ba Virgin Bace. Kaima Din Ai Ba Virgin Bane, Daya Muke Dakai.

Izzadeen Kua Zuciyarsa Bugawa Yke Kamar Zai Fasa Kirjinsa Ya Faso Jijjiyoyin Kansa Ya Tashi Sabida Tsananin Bacin Rai. Fusgota Yayi Da Iya Karfinsa Yahadata Da Bango, Yakama Nonuwanta Yana Murzawa Dama Ke Tantiriyar Karuwace Kika Yaudareni Na Aureki. Dan Ayanda Najiki Keda Karuwa Babu Banbanci Dan Karuwa Ce Zaka Shigeta Kaji Zuruf Ka Shige.

Tureshi Tayi Da Iya Karfinta, Ta Buge Gabansa Da Kafarta, Ta Diba Aguje Tabar Dakin, Ta Shiga Dakinta Ta Kulle, Izzadeen Rike Sandar Girma Yayi😂😂 Yana Birgima Akasa, Dakyar Ya Mike Yafita Waje Yaje Yarunga Buga Kofar Dakin Suhaima Kamar Zai Balle Kofar ‘Wlh Sai Kin Barmin Gida Na Bazaki Kwana Agidana Ba Er Iska Karamar Karuwa, Ashe Duk Hijabinan Da Kikesawa Duk Na Munafirci Ne, Gundumemiyar Munafika Ce Ke’

‘Kaine Dan Iska, Dan In Ba Dan Iska Bane Kai Babu Yanda Za’ayi Kasan Ni Ba Virgin Bace, Kuma Wlh Ba Inda Zani Zama Daram Wlh’ Suhaima Tace Daga Cikin Dakin, Haushin Abinda Tace Ne Yasa Yafara Tura Kofar Kamar Zai Balle Kofar, Suhaima Kuwa Bandaki Tashiga Da Gudu Ta Kulle Tasa Sakata.

Ganin Yagwada Bude Kofar Da Mukulli, Yaji Already Tabar Mukulli Ajikin Kofar Ne Yasa Ya Hakura Ya Nufi Dakinsa Ya Fara Safa Da Marwa Adakin Ransa Amutukar Bace Suhaimha Dama Ba Virgin Bace Er Iska Ce, Ina Murna Ni Zan Bareta A Leda Ashe Wani Yariga Ni, Impossible, Yau Sai Suhaima Tabarmin Gidana Bari Inkira El Bahrain Yace Yana Daukar Wayarsa. Kiran El Bahrain Yayi Yaji Wayarsa Akashe, Ya Wurgar Da Wayar Ya Dafe Kansa.

 

Download Lalata Complete Document

Here is the file document of Lalata Hausa Novel document in PDF format, it’s free and complete. Just click the download button and start downloading it to your phone.

Download PDF Download TXT
5/5 - 2 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles