Kyawuna Jarabtata Hausa Novel Complete Download Now

Kyawuna Jarabtata Hausa Novel

Kyawuna Jarabtata is a Hausa novel story fictionally written by the professional and popular Hausa novel writer Maman Shakur. The book is written in the Hausa language to entertain the Hausa novel readers online. Moreover, the novel is among the trending Hausa novels people are reading on Wattpad, ArewaBooks, Amazon Books, OkadaBooks, and other bookstores online.

And also, Hausa Cinema Novels have provided free Fansar Budrcina Hausa Novel for you in PDF format, which is easy to download, and very easy to read. Thus, you can download the complete document in PDF format for free now. And after downloading the novel, you can read it offline for free without data usage.

Name Kyawuna Jarabtata
Title Kyawuna Jarabtata Hausa Novel
Author Aisha Muhammad (M Shakur)
Group Hausa Cinema Writers
Genre Love, Romance
Language Hausa Language
Document Type PDF
Size 1.53MB
Words 153,866
Pages 322
Published Date September 2022
Keyword Kyawuna Jarabtata Document

[ads1]


Download

Download Kyawuna Jarabtata Hausa Novel Complete

Kyawuna Jarabtata Hausa novel is written in 2020 by the professional Hausa author M Shakur. And also, the novel is among the popular Hausa novels added to our list (it is recommendable to download Kyawuna Jarabtata from M Shukur Hausa novels). And also, the novel book was written in Hausa language to entertain and educate Hausa novel readers around the world.

[ads1]

M Shukur Hausa Novels

As stated above, M Shukur is among the popular and professional Hausa novel writers; yes, that’s because she wrote a lot of interesting and exciting novels in Hausa. Thus, you can go through and download it if interested;

 1. A Tsakanin Soyayya (In Between Love) (2020)
 2. Mulki Ko Sarauta Hausa Novel (2019)
 3. Kabilar Mu (2019)
 4. Sangartacce Hausa Novel (2019)
 5. Kyawuna Jarabtata (2020)
 6. Jarabta Hausa Novel (2019)
 7. Boyayyen Mutum (2019)
 8. Madinah Hausa Novel (2018)
 9. Umar Faruqh Hausa Novel (2017)
 10. Anatu Siddika Hausa Novel (2015)
 11. Matar Soja (2015)
 12. Dole Kisoni Hausa Novel (2015)
 13. Rayuwar Humairat (2015)
 14. Nisful Hayat Hausa Novel (2015)
 15. Tawa Ce Hausa Novel (2016)
 16. Khaleesat Hausa Novel (2015)
 17. Tsafi (2016)
 18. Kaine Sirrina Hausa Novel (2016)
 19. Kabilar Mu Hausa Novel (2016)

[ads1]

How To Download Kyawuna Jarabtata

To download kyawuna Jarabtata Hausa novel complete document in PDF format, you need to follow these steps:

 1. Firstly, install PDF reader on your device.
 2. Secondly, go to Hausa Cinema and search ‘Kyawuna Jarabtata Hausa Novel’.
 3. Thirdly, click on the first result given by the results.
 4. Finally, proceed to the download page and hit on the download button.

If the document is not working (opening) on your phone, please download the PDF reader APK for free now.

[ads1]

Kyawuna Jarabtata

Kyawuna Jarabtata Hausa Novel Complete Download Now

Wani Dankareren Building Wanda Nan A Offices Din Senators Na Nigeria Suke Ya Dumfara Cikin Mad Ride Dinshi Na Benz, Tsayarda Shi Sojojin Dake Guiding Building Din Sukayi, Ahankali Yasaukar Da Glass Din Motar, Ganin Wanda Keciki Yasa Suka Shiga Gaidashi.

Jan Motar Yayi Ciki Har Zuwa Inda Ake Parking Yay Parking Sanan Ya Kashe Motar Yafito, Wanan Karan Yana Sanye Cikin Wani Classic 3quater Wanda Dakadan Yawuce Gwuiwanshi Dark Blue Color, Sai Wata White T Shirt Mai V Neck Dayasaka  Data Kara Fitar Da Kyawunshi Kana Iya Hango Kwantaccen Gashin Kirjinshi Ta Wuyan Rigan Sabida Shape Din Dayake Dashi Na V.

[ads1]

Kafanshi Sanye Cikin Flat Slippers Na Gucci, Kanshi Ya Sanya P Cap Na Gucci, Lips Dinan Nashi Yay Pink Yir Looking Damn Moist And  Fluffy, Sai Black Eye Glasses Na Gucci A Idanunshi, Hannunshi Ya Daura Agogo Da Bracelet Na Rolex Akai Sai Zuba Uban Kamshi Yake.

Kana Ganin Shi Kaga Irin Yaran Masu Kudin Nan Yan Gayu Looking Casual Sabida Yau Sunday, Maida Kofan Motan Yayi Yarufe Sanan Yafara Tafiya Ahankali Yashiga Cikin Premises Din Babu Kowa Ciki Sai Security Personnel Dake Gadin Wajen Wanda Dazaran Sunganshi Gaidashi Suke Dan Sunsan Koshi Waye, Elevator Ya Shiga Zuwa 5 Floor.

[ads1]

Wanda Yasadashi Dawani Mahaukacin Building Dazaki Dauka Ataurai Ne, Ga Kujeru Na Ma’aikata Amman Sabida Yau Sunday Babu Kowa, Cigaba Yayi Da Tafiya Zuwa Gaban Wani Hadadden Kofa Wanda Da Finger Print Ake Bude Kofan, Baiyi Yatsanshi Yasa Abin Yayi Magana Authorize Mr Asad,  Kama Handle Din Kofan Yayi Yatura Kofan Yashiga Tashi Daya.

Wani Irin Zabura Mutumin Yayi Yasauka Dagakan Yarinyar Dayakekai Dataji Uban Attachment Ja Akai Yanajan Boxer Dinshi Dayadan Sauke Kasa Kadan Dama Dagudu Yana Rufe Abin Datai Wani Automatic Kwanciya Jikinshi Na Mugun Bari Yakalli Yarinyar Da Babu Kaya Ajikinta Yana Mata Ihu.

[ads1]

“Leave This Office, I Said Leave” Ahankali Yaja Kafanshi Baya Kadan Bazaka Taba Iya Tantance Wani Yanayi Yakeba Sabida Glasses Din Dake Kan Idanunshi, Dasauri Mutumin Daya Rude Yace “Asad Look Is Not What U Are Think……”

Awani Irin Zuciya Asad Yajuya Fuuuuu, Dagudu Mutumin Yashiga Laluban Kayanshi Yana Sakawa Batare Dayabi Takan Karuwanshi Dake Sa Kayanta Arude Ba Yasa Riganshi Baima Tsaya Saka Malum Malum Ba Yazura Slippers Din Office Yafice Dagudu, Sauka Kasa Yayi Gudun Da Yakeyi Yasa Yacimmai Shan Gabanshi Yayi Yace

[ads1]

“Asad Listen To Me Listen To Me Son Please” Tsayawa Yayi Chak Yana Kallon Mahaifin Nashi Dat So Much Disgust Him Now, Ahankali Yakai Hannunshi Yacire Glasses Din Dake Kan Idanun Nashi Yace “Wanan Ne US Din Dakaje Ko Dad? Almost 2month Babu Wanda Yasaka A Ido Kana Garin Nan Dad” Juyawa Mutumin Yayi Yana Kalle Kalle Ganin Babu Mutane Inda Suke Yasa Cikin Muryan Lallashi Yace “Listen To Me Asad Wlh Naje US Ba Karya Nayi Ba Kawaidai Dana Dawo Banje Gida Bane”

Wani Irin Kallon Mahaifin Nashi Yake Kallon Bakin Ciki Da Tsantsan Tsana, Dan Murmushi Mahaifin Nashi Yayi Irin Na Marasa Gaskiya, Cikeda Lallashi Yace

[ads1]

“How Are You My Boy? Your Mum Told Me Kadawo Kaima Kaje Kano Gaida Dadda Ka, Sanan Zakai Hosting Show Ma Youth A TV Station, I Am So Proud Of You Asad Dina, You Are Really My Son” Sosai Idanunshi Sukai Ja Ruwa Yacika A Idanunshi Fall Ahankali Yace

“Why Are You Doing This To Ammi? After All The Sacrifice Da Ammi Tamaka Why Are You Treating Her This Way, Why Are You Maltreating My Mum Dad Eh”? Kana Ganin Yanda Yayi Maganan Kasan Zuciyanshi Namai Zafi Da Daci, Ganin Yanayinshi Yasa Baban Yadan Sosakai Yace

“Listen Asad, Inamaka Kallon Yaro But I Think U Are Not More A Little Boy Anymore, I Love You Morethan Anything In This World, In Fact Ma Darajan Kane Ma Yasa Nai Deciding I Will Leave Tareda Mamanka Har Karshen Rayuwa But Banason Mamanka Asad.

Ko Kadan Bani Sonta, Auren Hadi Akamana Nida Ita, Ur Mum Was Never My Choice, Choice Din Daddan Kane, Yar Maigadin Shine Dayarasu Dagashi Har Matanshi Lokacin Sunje Gida Kauye Suna Dawowa Suka Sami Hatsari Suka Rasu, Shine Sabida How The Gateman Was Good To Daddan Ka Yasa Yadauki Maman Ka Shida Mamana Allah Yajikanta Suka Raini Mamanka Aka Sata A Makaranta Aka Hadani Aure Da Ita Dudda Na Nuna Banso…”

Yanda Idanun Asad Sukaija Zaka Dauka Zai Makance Ne, Cikin Wata Irin Murya Datai Rauni Bama Ta Fita Sosai Tsabagen Bakin Ciki Da Kunci Yace “Is That The Reason Why Kakebin All Kind Of Useless Matan Banzan Abuja Nan Dad”

Dasauri Yace “Banason Aure Aure, Da Mata Daya Zan Iya Rayuwa Since Uwarka Ce D Lucky One Saisa I Am Stuck With Her,  Look Son I Don’t Wanna Go Into Details With You Now, Nan Gaba U Will Understand After All Kai D’ana Ne, My Blood Runs Through Ur Veins, You Are Just Like Me”

Cikin Wani Irin Huge Voice Yace “I Will Never Be Like You, Bazan Taba Zama Mutum Irin Ka Ba, I Despise You Dad, U Are Nothing But A Shame To My Name, Wlh Da Ana Chanza Uba Dana Chanza Ka Cus U Don’t Deserve A Son Like Me Much Less A Good Wife Kaman Ammi Na”

Yana Maganan Yawuce Yabude Motan Shi Yashiga Yana Kokarin Tadawa Dad Yazo Wajen. “Asad, Asad, Come Here Son Calm Down Nasan Ranka Abace Yake, But Yakakeson Nayi Eh Ur Mum Is Such An Old School Babu Abinda Ta Iya Sai Kunya, Asad” Wani Irin Jan Motanshi Asad Yayi Yabar Wajen Ubanshi Na Kwalamai Kira. “Asad, Asad”

Tsaki Yaja Yadafa Kanshi Yace “Yaro Sai Bakin Zuciya, Nima Maiya Kaini Zuwa Office Yau” Tsaki Yayi Shi Kadai Yace “To Nasan Zaizone Yaron Da Fushi Yake Dani Kona Kirashi Baya Dauka”

Tsaki Yasakeyi Dukya Bala’in Damu Yace “Daka Tsaya Kajira Zinariyan Ka Daganan Ma Kona Sami Contact Din Kyakkyawan Yarinyar Nan Dayafimin, Yanzu Look What I Cause Yanzu, Shiit Yanzu Sai Nakoma Wajen Wanan Matar Nan Da Nonuwan Kirjinta Sunfi Silifas Tsawo Abu Har Cinya, Dan Allah Dai Jibi Nonon Wanan Cinyare Dinan Atsaye, Na Zinariya Ma Haka, Amman Ace Yaro Yakasa Ganewa Uwarshi Ba Gaba Ba Baya Gatanan Ne Gabaki Dayanta Zero Ce” Yaja Tsaki Yawuce Yana Tafiya Zuwa Ciki Ranshi Fall Da Damuwa.

[ads1]

Allah Da Ikonsa Ne Kawai Yakawoshi Gida Lafiya, Ko Parking Din Kirki Bai Iya Yayi Ba Yafito Daga Motan Dawani Irin Gudu Security Su Yace “Subhanallah” Ganin Motan Na Tafiya Yashiga Yay Parking Da Kyau Shikuma Asad Yay Wucewan Shi Batare Dayama Juyoba, Ko Katon Sharif Dake Zaune A Garden Dake Kusada Flat Dinsu Baiyiba Yawani Irin Buga Kofa Yashiga Ciki, Binshi Da Kallo Sharif Yayi Saikuma Ahankali Yasauke Ijiyan Zuciya Yacigaba Da Aikin Dayake Yi Akan System.

Karan Zubarda Abu Dayaji Yasa Yatashi Da Sauri Ya Ijiye System Dinshi Awajen, Bude Kofa Yayi Yashiga Falonsu Sanan Yamaida Kofan Yarufe Yay Kitchen Dinsu Da Sauri Tsayawa Yayi Awajen Kofa Yana Kallon Yanda Asad Ke Zubarda Komi Na Kitchen Din Yana Rotsasu Akasa Kaman Wanda Yazare, Cikeda Damuwa Sharif Yace

“What’s Wrong With U Asad”? Wani Irin Daga Kafa Asad Yayi Yadaki Fridge Din Kitchen Din Cikin Zafin Harshe Yace

[ads1]

“It’s None Of Your Business Leave Me Alone Sharif” Shiru Sharif Yayi Yana Kallonshi Yanda Yake Haukanshi Shi Kadai Wanda Is Not New To Him, Kowa Yasan Asad Da Zafin Zuciya Haka Ammi Ta Haifoshi Da Halin Nan.

[ads1]

Download PDF Document

[ads1]


Download

Scroll to Top