Hausa Articles

Kyautar Data Na Sabon Shekara Daga Kamfanin Sadarwa 2023

Wannan Wata Garabasa Ce Da Ta Saba Zuwa Kowace Sabuwar Shekara Na Kyautar Data MTN, Airtel, Glo Ko 9mobile Na Sabon Shekara Da Kuma Bikin Kirsimeti. Mutane Da Yawa Sun Samu Kuma Har Yanzu Suna Kan Samu, Kuma Kaima A Yanzu Lokaci Bai Kure Maka Ba.

Yadda Zaka Samu Kyautar Data MTN, Airtel, GLO

Kowane Kamfanin Layi Suna Bada Kyautar Data Da Kuma Kati Wato Datagiveaway Kowace Karshen Shekara. Dalilin Da Yasa Amfanin Sadarwa Suke Bada Kyauta Shine; Sakamakon Riba Da Suka Samu A Shekara. Sukan Dauki Wani Kaso Daga Ciki (Percentage) Su Rabawa Manyan Customers Dinsu Da Suka Jima Suna Amfani Da Layukansu. Don Haka Kaima Idan Layinka Ya Kai Shekara Ko Sama Da Haka Zaka Iya Samun Wannan Garabasa.

To Amma Sai Dai Gaskiya Ba Kowa Yake Samun Wannan Garabasa Ba, Domin Ba Kowa Yake Da Labari Ba. Shiyasa Har Ayi A Kammala Bazaka Samu Labarin Anyi Ba Sai Daga Baya Kaji Ana Yadawa A Whatsapp Bayan An Kammala.

Wasu Lokutan Kuma Ba’a Sanin An Raba Domin Kawai Dubawa Za’ayi A Turawa Kowa, Sai Dai Kawai Kaga Ka Bude Data Kaga Sakwanni Suna Zuwa Alhali Baka Da Data. Sai Kayi Checking Na Balance Kaga Kawai Ga Data Nan A Zube. Musamman Ma Iyayenmu Da Suke Rike Da Kananun Wayoyi, Kana Karba Kana Checking Balance Sai Kaga Ga Data Na Banza Kawai.

Wannan Karon Kuma Hanyar Da Ake Samun Datar Ta Banbanta, Turawa Akeyi A WhatsApp Kayi Sharing. Amma Sai Dai Wannan Bata Da Guaranty, Wato Ba Lallai Bane Ka Samu Sai Kayi Sa’a. Amma Kamar Yadda Muke Gani Anan Mutane Dayawa Sun Samu Kyautar 30GB Data Kuma Sunyi Godiya.

Kyautar Data - Kyautar Data Na Sabon Shekara Daga Kamfanin Sadarwa 2023

Kyautar Katin MTN

Idan Kana Amfani Da Layin MTN Ne Kaima Zaka Iya Samun Kayautar Katin MTN Ta Hanyar Zuwa MTN Trivia. Bayan Ka Shiga Zasu Nuna Maka Questions Da Zaka Amsa Cikin Sauki Su Turo Maka Datarka. MTN Trivia Kowane Rana Suke Bada Kyautar Datar 1GB.

Zaka Iya Shiga Nan Kuma 👉 MTN Data Giveaway 2023, Ka Cike Form Sa’annan Katurawa Groups Dinka A WhatsApp Daga Nan Zasu Tura Maka 30GB. Amma Kamar Yadda Mukayi Bayani A Baya Wannan Bashi Da Tabbas Kamar Na Farko.

Kyautar Katin Airtel

Choose Data Giveaway Balance - Kyautar Data Na Sabon Shekara Daga Kamfanin Sadarwa 2023

Idan Kuma Layin Airtel Kake Aiki Dashi Zaka Iya Ziyartar Shafin Ka Amsa Tambayoyi Guda Uku Kawai. Daga Nan Zasu Kai Ka Inda Zaka Kalli Sunanka Da Hotonka Kayi Confirm.

Kyautar Katin GLO

Masu Amfani Da Layin GLO Nigeria Suma Suna Iya Samun Wannan Garabasa. Amma Saidai GLO Ba Kyautar Data Kadai Suke Badawa Ba. Idan Kana Da GLO Hatta Kyauar Mota Zaka Iya Samu Cikin Sauki.

Gaskiyar Magana Game Da Kyautar Data

Kamar Yadda Mukayi Bayani A Baya Cewa Kowane Cotomer Yana Iya Samun Wannan Garabasa Ta Kyautar Data Musamman Ma A Karshen Wannan Shekara. Kuma Ana Samu Ta Hanyoyi Daban-Daban, Idan Ka Sayi Data A Ninka Maka, Idan Ka Cika Form Katurawa Abokanka A WhatsApp (Sai Dai Wannan Sa’a Ne). Don Haka Yana Da Kyau Kowa Yayi Amfani Da Wannan Damar Ya Samu Nasa Garabasar 👉 Data Giveaway 2023.

5/5 - 20 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema Language Is The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People. Download Hausa Novels, Hausa Music, Hausa Videos, Mod Apks And Many More.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles