Hausa Novels

Kuruciya Hausa Novel Document Complete PDF – Download Now

Kuruciya is a Love Hausa story that is written to educate and entertain about love and happiness. The novel Kuruciya is written by one of the Hausa Novel writers Ndear Deenad. Thus, you can now download the complete e-book document of Kuruciya Hausa Novel on your phone for free in 2023.

Below are the novel details, you can check and proceed with downloading or reading online without data cost.

File NameKuruciya Hausa Novel
AuthorNdear Deenad
GroupHausa Cinema Novels
GenreLove, Relationship
Total Pages10 Pages
PriceFree
Published Date13 February 2023
Download PDF Download TXT 

Kuruciya

Sunana HABIBA UMAR ADAM Wadda Ake Kira Da Biba Ko Kuma Labiba Nakasance Yar Shekara 16 D Haihuwa. An Haifeni A 2001 Ina Karatu A wata Makaratnta Dake Rano. Ni haifaffiyar Rano Ce Mu Hudu ne Agurin Mahaifinmu Deeny, Aneey, Sumeey, Da kuma Ni Biba. Kasancewar Nice Babba Agidammu Yasa Natakura Sai Ansaimin Waya Maiyin Chattt Nyi Kuwa Sa’a Domin Ina Fadawa Mum Dimmu Tasa Dadd Dimmu.

Yasayamin Dasharadin Babu Ni Babu Yin Chat Saidai Brozin Na Assignment A Skul Nyiwa Kuma Iyayena Alkawarin Bazanyiba Kozanyima Bazanyi Da Kowaba Sai Yan Skul Dimmu.
Wata Rana Naje Skul Dawayata Saina Hango Sakina Kawata Azaune A Gefen Baranda Ita Kadai Sai Fara.A Takeyi Sainayi Sauri Nje Gurinta Domin Naga Miyasa Ta Rkeyin Fara.A Saikawai Naga Ashe Novel Ne Aka Turo Mata Ta Chatt Take Karantawa.

Saina Karbi Wayar Nafara Dubawa Sainaga Labarin Yyi Mun Dadi Sai Nke Cewa Sakina Dan Allah Ina Tasamu Wannan Novel Taxemin Ta Group Aka Turo. Mata Nace Mata Dan Allah Taturomin Nima Inaso Batare Da Bata Lokaciba Sakina.

Taturomin Wannan Novel Maisuna KARIN JINI Bayan Nje Gida Nakammala Komai Sai Nakoma Daki Nke Karanta Wannan Novel Koda Nkaranta Nji Yyi Mun Dadi Sosai Gashi Kuma Bbu Karshen Novels Din Dan Danan Nkirawo Kawata Natambayeta Cigaban Novels Sai Tacemin Ai Iyakacin Nan Aka Turo Mata.
Abinka Da Farib Shiga Nikuwa Duk Nadamu Sai Naga Karshen Novels Din. Wani Lokaci Ina Zaune Nadakko Wayata Ina Kara Karanta Novels Din Saikawai Naga No Marubucin Novels Din Ajiki Aikuwa Dandanan Nadauki No Bar Nayi Saving Dinta Sannan Kuma Nadinga Bin No Domin Nga Lokacin Da Marubucin Yke Online Nyi Masa.

Magana Kamar Wasa Saikawai Nganshi A Online Nayi Masa Sallama Ya Amsa Nacemasa Cigaban KARIN JINI Nkeso Yacemin Bashi Yyi Ba Amma Yanada Wasu Idan Inaso Nace Masa Inaso.
Yaturomin Aunayen Novel Kala Kala Nazaba Sannan Yaturomin Dawanda Na Zaba Murna Agurina Kamar Mi Nasamu Abin Debe Kewa Nakoma Gefe Nakaranta. Saina Tsinki Kaina Inaso Naringa Gaisawa Da Marubucin Novels Dinnan.

Hakanan Kawai Sai Nadauki Waya Nyiwa Marubucin Novels Dinnan Mgn Domin Kawai Muyi Hira Dashi. Shikuma Duk Maganar Dazammasa Yana Bani Amsa Daidai Fahimtarsa Ahaka Mukaringayin Mutunci Dashi Yana Turomin Novels Har Takai Yasakani Awani Grp Maisuna Salma Novels Ina Karuwa Sosai Agrp Din Dahar Nyi Left Sbd Bansan Kowaba Sai Kawai Marubucin Novels Dinnan Mai Suna Lawan Mohd.

Saboda Hka Kodayaga Nyi Left Wata Rana Namasa Magana Yake Cemin Miyasa Nayi Left Agrp Nace Masa Bansan Kowaba Sai Yacemun Ai Dahaka Ake Sabawa Sainace Masa To Ya Maidani ,Batare Da Bata Lokaciba Lawan Ya Maidani A Grp Din Salma Novel Anan Nke Samun Novel Nakarantawa.

Watarana Nayiwa Lawan Mgn Nke Cemasa Dan Allah Idan Mutum Yaji Yanason Yin Hira Dawni To Minene Kuma Idan Yana Zance Da Mutumin Yanajin Gabansa Nafaduwa Idan Suna Mgn Shima Minene Sai Lawan Yacemin Sone Yake Nema Yashigeni Sainace Masa Haba Yacemin Allah Saiyake Cemin Akanwa Nkejin Wannan Abun Sainace Masa Saimunayin Chat Dawani Nakeji Saiyacemun Waye Wanin Saina Cemasa Nidai Yafadamin Minene Saiyace Kozai Iya Sanin Karshen No Mutumin Saiyace Nturo Masa Karshen No Wanda Nkejin Hakan Akansa Kawai Batare Da Bata Lokaciba Sai Kawai Natura Masa Karshen No Yana Gani

Yace Ai Karshen No Sa Ce Sbd Haka Yace Son Mai Lambar Ne Yashigeni Tofa 😳sainacemasa Kenan Shinakeso Sai Yacemun Ey Sainace To Shi Yana Sona Saiyace. I Luv U Habiba Nima Dagaske Sonki Nake Tofa Ai Tundaganan Naringa Wata Irin Murna Wainice Da Saurayi Abunda Bantaba Yiba Inaruwan Basabunba.

Ashe Wai Idan Mutum Yace Yanasonka A Social Net Baka Zirfafawa Sai Sakarai Daban Taba Soyayya Ba Nadauki Son Suniya Na Dora Akan Lawan Harma Muka Hada Sunana Da Nashi Ake Cemin LABIBA. Tofa Shima Lawan Yanuna Min Kauna Sosai Inda Muke Soyayya A Social Media Tamkar Muna Ganin Junammu Mun Shaku Sosai Da Sosai.

Hartakaima Koda A Group Dayaji Nayi Mgn Zaisa Baki Nima Kuma Danji Yyi Magana Zanmasa Magana. Wasa Wasa Soyayya Mu Tyi Karfi Kamar Mundade Inda A Grp Din Salma Novels Muke Nunawa Juna Soyayya. Nanfa Wasu Suke Ganin Munyi Daidai Wasu Kyna Suke Ganin Munayin Shirme. Nidai Bandamuba Saboda Son Danake Yiwa Lawan Da Gaske Nkeyi Shiyas Bana Iya Boyewa Kowa Kuma Shima Labiba Bayajin Kunyar Kowa.

Saboda Haka Ne Akafara Zance A Group Nanfa Grp Din Novels Ne Bana SOYAYYA Ba Ananne Abokin Shi Lawan Maisuna. Bonkey Yayanke Shawarar Bude Wani Grp Na Msoya Na Mata Matasa Da Maza Mai Suna Dausayin Masoya Kuma Bonkey Yasaka Matasa Maza Da Mata Agrp Din Sosai Domin Aringa Chatt Luv Tofa.

Kuruciya Hausa Novel

Download Hausa Novels

Jarababben Namiji Complete Hausa Novel

Abban Sojoji Book 3 PDF – Free Download Now 2023

Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

Aljanar Fatima Hausa Novel Complete PDF

Gidan Uncle Hausa Novel

Aziza Da Aziza Macizai Ne Hausa Novel

Macijine Shi Complete Hausa Novel Download Now

Yan Harka Hausa Novel Complete

Wayyo Gindina Hausa Novel Complete 2023

Magajin Wilbafos Hausa Novel

Fuska Uku Hausa Novel Complete Download Now

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Related Articles