Hausa Articles

Kashful Aleel The Best Islamic Medicine Center To Know 2023

Kashful Aleel Islamic Medicine Center Cibiya Ce Ta Musamman Da Aka Kirkireta Domin Taimakawa Al’umma Akan Manyan Cututtuka Irinsu Kanjamau, Ciwon Sanyi, Kankantar Mazakuta, Rashin Haihuwa Da Sauransu. Cibiyar An Kirkireta Ne A Shekarar 1980, Wanda Take Taimakawa Mutane Daban-Daban A Fadin Duniya.

Bugu Da Kari, Cibiyar Kashful Aleel Tana Da Rassai (Branches) A Wurare Daban-Daban, Wasu Daga Cikin Sun Hada Da Babban Ofishinsu Na Maiduguri, Kano, Maradi, Abuja, Gombe, Da Sauransu. Idan Zancen Cibiyoyi Ake Na Magangunan Gargajiya, Kashful Aleel Na Daya Daga Cikin Manyan Cibiyoyin Dake Taimakawa Mutane A Fadin Nigeria.

NameKashful Aleel
AddressMaiduguri
SloganSauki Da Ikon Allah
FounderAbdullahi Yunus Umar
Currencies AcceptedNGN, PI, USD, CFA Franc
LocationNigeria
AwardsNot Available
Telephone+2349033335480

Maganguna

Wadannan Sune Manyan Magangunan Da Zaku Iya Samu A Kowane Cibiyar Kashful Aleel;

 • Raunin Mazakuta (Quick Ejaculation)
 • Cututtuka Na Sanyi (Infection Diseases)
 • HIV/AIDS
 • Gonorrhea
 • Hawan Jini
 • Ciwon Hanta
 • Hepatitis A, B, and C
 • Diabetes
 • Asthma
 • Mastribution (Istimna’i)
 • Cutar Kidney
 • Maganin Haihuwa
 • Rashin Bacci
 • Maganin Sammu, Sihiri, Iska, Da Aljanu.

Kashful Aleel Phone Number

Kashful Aleel

Are You Looking For Support or Any Other Information About The Center? Here Is Kashful Alelel’s Medicine Center Phone Number 09033335480 or 09048484804. You Can Also Directly Contact or Get In Touch With Them On 👉 WhatsApp.

Karanta 👉 Yadda Ake Kara Girman Azzakari Cikin Sati Daya.

Branches

Cibiyar Kashful Aleel Tana Da Rassai A Fadin Nigeria, Harma Da Wasu Kasashe Na Afrika.

Main Offiice (Maiduguri)

Babbar Layi, Near Masallacin Yarabawa, Saman Bene.

Kano Office

Zoo Road, Shoprite, At Maria Plaza.

Abuja Office

Kuje, Union Home @P and D Plaza

Gombe Office

Gadan Malale, Biu Road, At Ummi Plaza.

Niger (Maradi) Office

Maradi Market, Opposite Tsohuwar Likitar Makkah.

Niger (Niamey) Office

Opposite Alizza, Ron Poin Police Secur.

Kaduna

Rigasa Dattawa, At Musayyab Plaza.

Adamawa

Shop 17, Benen Alhaji Usman Giwa, Near Market.

Bauchi

Shop 13, AIB Plaza, Near Izala Central Mosque, Gwallaga Road.

Katsina

Shop 4, Aminu Dan Baba Plaza, Opposite Riyadul Qur’an, Kofar Kaura.

Lagos

Saratu Street, Agege, Lagos.

Sokoto

Shop 25, Makera Plaza, At Sultan Abubakar Road.

Review

Cibiyar Kashful Aleel Ta Samu Kyakkyawar Shaida Daga Wajen Mutane Da Dama. Kuma Mutane Da Dama Sunyi Amfani Da Maganin Sun Dace.

Recommended Post Maganin Girman Nono Budurwa Da Matan Aure Cikin Sati Daya.

5/5 - 32 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles