Hausa Novels

Jiddatul Khair Hausa Novel Complete [Download Now]

Jeeddahtulkhair Hausa Novel By Khaleesat Haiydar

Download Jiddat Al Khair Hausa Novel By Khaleesat Haiydar

Want To Download Jiddatul Khair Hausa Novel Document In PDF? You Can Now Get and Download Complete Jeeddahtulkhair Hausa Novel For Free on Hausa Cinema It’s Now Complete And Free For Everyone To Download And Read Offline! Download Now From Hausa Cinema Novels Jiddattulkhair by Khaleesat Haidar Hausa Novels.

Jiddatul Khair Complete Hausa Novel

File NameJiddatul Khair Complete Hausa Novel
TitleJiddatul Khair
AuthorKhaleesat Haiydar
GroupHausa Cinema Novels
GenreLove, Relationship
LanguageHausa
File TypePDF
File Size1.09MB
Total Words224,769
Total Pages487
Published DateAugust 2022
KeywordsDownload JiddatulKhair Hausa Novel
Download JiddatulKhair Hausa Novel

Jiddatul Khair is a fictional Hausa novel which is written in the Hausa language by the popular Hausa novels writer Hauwa Jidderh, professionally known as Khaleesat Haiydar. Moreover, Khaleesat Haidar wrote the book in July 2022. The Hausa Novel book was uploaded by Hausa Cinema on Google, and promoted by Hausa Novels Cinema on Facebook. Moreover, Jiddatul Khair Hausa novel is one of the best and most trending Hausa Novels in Nigeria currently, with more than 100,000+ followers (readers) online.  Furthermore, Jiddatul Khair is written in the Hausa Language, and it’s based on a love and relationship story.

How to Download Jiddatul Khair Hausa Novel

These are a few steps need to follow to download Jiddatul Khair Complete Hausa Novel to your phone. And also, you need to go through these steps and download it for free on your mobile phone, it’s a complete and PDF document (check the file information below, before downloading).

  1. Firstly, you need to read the Jiddatul Khair Hausa novel’s file information below. Check the file name, author, date of publication, category, language, and pages to avoid downloading the wrong file. As well, check the file extension (document type) for device compatibility.
  2. Ensure that there is a good internet connection on your device before downloading. This will help you download it faster without showing you any error on the document.
  3. Download PDF Viewer on your phone for free: If you don’t have PDF Reader on your device, Hausa Cinema has provided a free PDF Reader app for you, You can download it here (Free PDF Reader App).

Jiddatul Khair Hausa Novel Story

Jiddatul Khair Download Jeeddahtulkhair Hausa Novel Complete

Hansai Ta Rike Ha6a Tace “Yau Naga Ikon Allah, BaZa Ki Fito Ana Jiranki Ba Jiddah?”
Sai Kuma Tana Murmushi Ta Kalli Iliya Dake Zaune Kan Tabarma Tace “Da Yake Bata Yi La’asar Ba Kilan Sllh Ta Fara, Bari In Shiga Ciki Dai”
Daga Haka Ta Mike Daga Kan Kujeran Tsugunno Da Take Ta Shiga Dakin, Can Taga Jiddatul Khair A Zaune Kusa Da Ghana Must Go Din Kayansu Tana Kuka A Hankali, Bude Baki Hansai Tayi Tana Kallonta, Can Ta Karasa A Mugun Fusace Ta Fincikota Ta Bugata Da Bango Murya Can Kasa Tace “Don Ubanki Kina Ji Na Kika Kyaleni Bawan Allah Ya Zo Tun DaZu Yana Jiranki? Saukansa Fa Kenan Daga Legas Yace Kuma Anjima Da Daddare Za Su Bi Tirelan Kaya Su Koma”
Cikin Rawan Murya Hawaye Na Sauka Idonta Tace “Wllh Baabarmu Bana Sonsa, Shaye Shaye Fa Yake….”
Bata Rufe Baki Ba Hansai Ta Buge Mata Bakin Da Karfi Ta Rankwasheta Ta Hankadata Bakin Kofa Tace “Fita Kar In Sumar Da Ke, Yar Bakin Ciki Kawai Muguwa” Goge Hawayenta Tayi Ta Fita Da Sauri Tana Hadiye Kukan Dake Son Subce Mata, Can Nesa Da Tabarman Ta Zauna Ta Hade Rai Taki Cewa Komai, Iliya Na Murmushi Da Jajayen Idonsa Yace “Hauwa Kuluwa Kwandon Kilishi…”
Sosai Ta Kara Hade Rai, Yace “To D’an Kalleni Mana Farin Cikin Zuciyataa”
Wani Harara Ta Zabga Masa, Yayi Wani Murmushin Da Lebensa Da Ya Dafe Saboda Shaye Shaye Ga Idanuwansa Kamar Garwashi, Yace “Mun Sauke Wani Kayan Ne Yau, Amma Mun Yi Lodi Za Mu Koma Zuwa Nan Da Bayan Magariba”
Ita Dai Ko Kallonsa Bata Sake Yi Ba, Ya Ciro Rafan ‘Yan Ashirin Ashirin Guda Biyu Sababbi Ya Ajiye Kusa Da Ita Yace “Hansai Tace Babanki Ya Bukaci In Turo Magabatana, To In Sha Allahu Ranan Laraba Zamu Yo Lodi Daga Lagos, Ina Dawowa Kuma Zan Turo Tsohona Da Yayansa, A Nan Take Ma Za A Bada Sadaki A Saka Mana Rana, Don Ni A Shirye Nake”
Wasu Hawaye Suka Kawo Idon Jiddatul Khair, Ya Mike Yace “Kice Ma Hansai Na Tafi Sai Allah Yayi Mana Dawowa”
Daga Haka Ya Fita Ta Bi Sa Da Kallo Da Dafaffen Farin Shaddan Jikinsa, Yana Fita Hansai Dake La6e Tana Sauraron Duk Abinda Yace Ta Fito, Dauke Kudin Tayi Tace “Allah Yayi Masa Albarka, Ai Iliya Ba Dai Zuciya Ba, Ga Masara Can Ya Kawo Mana Rabin Buhu, Da Wake Zai Yi Kwano Biyar Wllh, Allah Yayi Masa Albarka”
Tana Gama Fadin Haka Ta Dau Gyale Ta Fita Gidan….. Jiddah Ta Hade Kai Tana Kuka Sosai, Mikewa Tayi Ita Ma Ta Fita Gidan, Ta Shiga Gidan Iyah, Iyah Ta Dinga Salati Tana Kallonta Ganin Yanda Take Kuka, Duk Lallashin Duniyan Nan Tayi Mata Amma Taki Sauraronta Balle Tayi Shiru, Iyah Tace “Atoh Bari In Je In Ci Gaba Da Tankade Gari Na Kawai”
Daga Haka Ta Mike Ta Koma Gun Da Take Tankadenta Ta Zauna Ta Ci Gaba, Da Kyar Jiddah Ta Dago Kanta Bayan Wani Lokaci Tana Share Sauran Hawayen Idonta Cikin Rawar Murya Ta Shiga Gaya Ma Iyah Abinda Ya Faru, Iyah Ta Ajiye Matankadin Hannunta Tace “To Ubanki Ya Zama Sususu Shashasha Kenan, Banda Haka Meye Mutum Zai Maida Kansa Kamar Gunki, Ko Min Wani Irin Asiri Tayi Masa Ai Bai Ci Ya Zama Kamar Gunki Haka Ba, Mutum Kawai Bai Da Amfani Allah Na Tuba, Hansai Dai Wllh BaZata Gama Da Duniya Lafiya Ba, Me Yasa Bata Ba Ma Bibalo Iliyasun Ba, Waye Bai San Iliya Ba A Garin Nan, Kawai Don AZZaluma Ce Ita Ta Dage Sai Ta Hadaki Da D’an Gwangwan D’an Shaye Shaye? Ranan Babu Inda Labari Bai Kai Ba Kan Cewar Iliya Ya Mari Mahaifinsa, Ba Ga Uwarsa Can A Kana Radd Ba Tana 6ara, Kanninsa Mata Kuwa Duk Karuwanci Suke Kowa Yasani Ba Wani Boyayyen Abu Bane, Ohh Na Shiga Uku Ni Iyantama, Kaiii Hansai Da Kyar Taga Annabin Rahama, Da Tasan Abun ArZiki Ne Iliya Wllh BaZa Ta So Ki Da Shi Ba Sai Dai Bibalo Amma Da Yake Tasan Waye Shi Sai Cusa Maki Shi Take Alallai Adole….”
Jiddah Dai Kuka Kawai Take, Iyah Tace “To Dai Ba Ruwana Nawa Ido Tunda ‘Ya Yana Sun Hanani Shiga Maganan Da Bai Shafeni Ba, Barin Ma Na Gidan Hansai Matar Da Bata Gaji Mutunci Ba” Tana Fadin Haka Ta Tafi Ta Ci Gaba Da Abinda Take, A Hankali Jiddah Ta Mike Tana Share Idonta Ta Fita Gidan Kada Hansai Ta Koma Taga Bata Nan.
Kiri-Kiri Ya Nuna Ma D’an Uwansa Na Jini Bakin Ciki, Da Hassada, Ba Fa Son Yarinyar Yake Ba Kawai Bakin Ciki Ya Mayar Da Shi Gun Danginta Ya Sake Aurota A Gantale, Su Ma Dai Dangin Nata Matsiyata Ne, Kawai Sun Mayar Da ‘Ya Kaza Don Yaje Yyi Masu Fafan Yana Tukin Jirgin Sama, To Meye Kuma Tukin Jirgin Sama Allah Na Tuba Abinda Matsayinsa Da D’an Acaba Da D’an TaZi Daya A Idon Duniya, Wato Sbda Hassada Sai Ya Ga Ta Yanda Yarima Zai Aureta Ko??”
Cije Yatsa Hajja Tayi Sae Kuma Ta Rushe Da Kuka Tace “Wllh Mun Fi Awa Biyu Da Mutumin Nan Muna Garari A Hayin Rigasa, Katon Ya Gilla Min Karya Wai An Rushe Gidansu Jiddatul Khair Daga Karshe Ma Gaya Maka Ne Kawai Ban Yi Ba Usman Wllh A Tsakiyar Titi Ya Yasar Dani Yyi Wucewarsa Kamar Mara Galihu Duk Na Hada Zufa, Har Ya Kai Ya Kawo Mutane Suka Zata Almajira Ce Idan An Zo Wucewa Sae A Mika Min Ashirin, Goma….”
Sosai Hajja Take Kuka Tace “Ni A Tarihin Duniya Ma Ban Ta6a Jin An Haifi Me Hali Irin Na Aliyu Ba, Kuma A Bisa Dokan Masar Duk Wanda Zai Iya Aikata Abinda Ya Aikata To Zae Iya Kashe Rai Babu Ko Darrr, Shi Yasa Ma Ake Garkamesa A Gidan Gyaran Hali, Ni Dae Zan Zuba Ido Kawai In Ga Hukuncin Da Zaka Dauka A Kan Wannan D’a Naka Usman, Dalilin Abun Nan Da Aliyu Ya Aikata Sae Zumunci Ya Tarwatse Ya Daidaice Ya Lalace Wllh, Don Ba Yarima Kadai Ba.
Hatta Mutan Bauchi Sae Sun Kullaci Aliyu, Daga Nan Kuma Sae A Fara Gaba Tsakanin Bauchi Da Kaduna, To Wa Zai So Haka??”
Ta Kara Fashewa Da Matsanancin Kuka Tana Kwance Ha6ar Zaninta Tana Salallami, Ta Mike Ta Fice Daga Parlon Tace “Tirrrrrr”
A Karo Na Farko Abba Ya Kalli Abuturrab Da Har Sannan Ya Ki Raising Kansa, Abba Ya Gyara Zama Speaking Calmly Yace “YanZu Kai Ka Tabbatar Ka Koma An Sake Daura Maku Aure Da Yarinyar Nan Aliyu? Are U Very Sure About This”
Sai A Sannan Abuturrab Ya Daga Kansa Ya Kalli Abbansa Amma Ya Kasa Cewa Komai, Abba Yace “I’m Asking You….”
A Hankali Yace “Ehh Abba” Abba Yace “To Da Yaushe Kaje Aka Mayar Da Auren?” Cikin Sanyin Murya Abuturrab Yace “Before I Got Married To My Recent Wife…”
Abba Ya Gyada Kai Yace “Ohkk That’s Good, Wani Sadakin Ka Kai Kenan?” Abuturrab Ya Sunkuyar Da Kansa Yace “Ehh” Abba Yace “Nawa Ka Kai?” Abuturrab Ya Share Zufar Forehead Dinsa Yace “150k”
Abba Ya Gyada Kai Cike Da Gamsuwa Yace “Ohkk That’s Fine”
Ummi Ta Rike Ha6a Tana Kallon Aliyu Da Abinda Ya Fi Mamaki, Umma Kam Dariya Ma Abun Ya Fara Bata Sai Taji Kamar Film, Hakan Yasa Bata San Sanda Ta Dinga Murmushi Ba Tana Gyada Kai, Mikewa Abba Yayi Abuturrab Ya Bi Sa Da Kallo Kamar Idanuwansa Za Su Fito Ganin Ya Nufi Bedroom Dinsa, Kallon Ummi Yayi Ya Marairaice Mata Amma Ya Kasa Cewa Komai, Gaba Daya Hankalinsa Ya Tashi Sosai, Ita Kuwa Sai Kallonsa Take Har Sannan Tana Rike Da Ha6a, Abba Ya Fito Daga Dakinsa Rike Da Paper And Pen, Alhaji Lawal Ya Dakatar Da Shi Yace “Let’s Talk First Alhaji Usman”
Abba Ya Ajiye Takardan Hannunsa Gaban Abuturrab Kafin Yace Komai Abuturrab Ya Hade Hannayensa Cikin Breaking Voice Yace “I Am Sorry Abba, Wllh I Can’t, I Can’t Please…

Kayi Download Din Littafin Domin Karanta Yadda Labarin Jiddatul Khair By Khaleesat Haiydar Complete Hausa Novel Zai Kasance.


Download PDF Document

Click the Download button below to Download Jiddat Al Khair Hausa Novel for free.

Download PDF Download TXT
4.3/5 - 78 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Related Articles