Iskancin Da Safarau Takeyi Duka Laifin Kannywood Ne – Rahama Sadau

Iskancin Da Safarau Takeyi Rahama Sadau Ta Daura Lafin Kan ‘Yan Kannywood. Kamar Yadda Zaku Kalla A Wannan Bidiyon, Jarumar Kannywood Rahama Sadau Tayi Tsokaci Dangane Da Abubuwan Da Safara’u Take Aikatawa. Jarumar Tace Iskancin Da Safarau Takeyi Duka Laifin Kannywood Ne, Musamman Ma Hukumominta.

Kamar Yadda Kuka Kalla A Bidiyon Da Ya Gabata, Wanda Duniyar Kannywood Ya Hada Mana. Zakuga Cewa Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Rahama Sadau Tayi Hirar Kai Tsaye Tare Da Wani Hukuma A Kannywood. Inda Ta Kalubanci Kungiyar Akan Cewa Duk Wani Iskanci Da Safara’u Takeyi Laifin Kungiyar Ce Ta Kannywood Da Ta Gagara Tsayawa Ta Sasanta Tsarin Dokokinta.

‘Lokacin Dana Ga Bidiyon Safarau A BBC Hausa, Ni Banji Haushinta Ba. Kallonta Nake Ina Mamaki, Shin A Kannywood Din Babu Wani Punishment Ne Da Za’ayi Saidai ace An Koreka?… Kaddara Kun Koreta Taje Ta Fara Shaye-Shaye Ko Kuma Wani Mugun Abu Har Ya Kai Ga Ta Kashe Kanta Fa, Laifin Wanene?

Iskancin Da Safarau Takeyi Duka Laifin Kannywood Ne Rahama Sadau

Jarumar Ta Bayyana Cewa ‘Doka Bada Damar Haka Kawai Kai Tsaye A Kori Mutum Daga Kungiya Batare Da Wani Hukunci Ko Gargadi Ba’. Kungiyar Kannywood Kungiyace Da Yakamata Suna Da Hadin Kai’

Jarumar Tace Ita A Ganinta Kannywood Tamkar Gida Takw Kallonsa, A Yadda Dauka Idan Mutum Yayi Laifi Hukunci Za’ayi Masa Ba’a Gujeshi Ba. Har Ta Bada Misali Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon.

Leave a Comment

Scroll to Top