Hausa Novels

Ina Tare Da Ita Hausa Novel Complete

Download Complete Hausa Novels

Ina Tare Da Ita Hausa Novel By Maman Fareesa

Download Ina Tare Da Ita Hausa Novel Complete Document In PDF. You Can Now Get and Download Complete Ina Tare Da Ita Hausa Novel For Free on Hausa Cinema. It’s Now Complete And Free For Everyone To Download And Read Offline! Download Now From Hausa Cinema Novels.

Ina Tare Da Ita Hausa Novel

File Name Ina Tare Da Ita Complete Hausa Novel
Title Ina Tare Da Ita
Author Maman Fareesa
Group Awesome Writers Association
Genre Love Hausa Novel
Language Hausa
File Type PDF
File Size 1.1MB
Total Words 75,717
Total Pages 351
Published Date July 2022
Keywords Download Ina Tare Da Ita Hausa Novel

Ina Tare Da Ita is a fictional Hausa novel which is written in the Hausa language by Maman Fareesa. The Hausa Novel book was uploaded by Hausa Cinema Team and Promoted by Hausa Cinema Novels (Facebook Page). Moreover, Ina Tare Da Ita Hausa’s novel is one of the best and most popular Hausa Novels in Nigeria, with more than 200,000+ followers (readers) online.  Furthermore, Ina Tare Da Ita is written in Hausa Language, by Awesome Writers Association.

How to Download Ina Tare Da Ita Hausa Novel

These are a few steps need to follow to download Ina Tare Da Ita Complete Hausa Novel to your phone. And also, you need to go through these steps and download it for free on your mobile phone, it’s a complete PDF document (check the file information below, before downloading).

  1. Firstly, you need to read Ina Tare Da Ita Hausa novel’s file information below. Check the file name, author, date of publication, category, language, and pages to avoid downloading the wrong file. As well, check the file extension (document type) for device compatibility.
  2. Ensure that there is a good internet connection on your device before downloading. This will help you download it faster without showing you any error on the document.
  3. Download PDF Viewer on your phone for free: If you don’t have PDF Reader on your device, Hausa Cinema has provided a free PDF Reader app for you, You can download it here (Free PDF Reader App).

Ina Tare Da Ita Hausa Novel Story

Ina Tare Da Ita Hausa Novel

Wani lallausan murmushi tarik’a aiko masa da shi,sannan da gudu ta ida karasowa  gurinsa, gashi yahango su Ummi da mommy ga sauran yaran gdn abayanta dan tarukagasu k’arasowa, sai yaga kamar inyabude mata hannayensa idonsu mommy be kyautaba zasuga yamanta da iftihal…. fadomasa datayi ajiki yasashi dawowa tunaninsa wani sanyanyan kamshi yadaki hancinsa bbu yadda ya iyayi yarungumeta, tayi luf a kirjinsa tana kukan shagwaba.

Karasowarsu mommy ya sashi janye ta ajikinsa yaje yarumgume mommy dasu Yusuf nan fa akayita masa murnar dawowa lafiya daga karshe mommy tace suje yayi lunch tukum sannan tayi masa surprise din babu musu yarike hannun baby dake gefensa suka nufin sashen mommyn.

Da kanta mommy ta yi serving nasu, sannan tabarsu, yana mamakin yau she baby tasaba da mommy haka har batajin kunyar momin  yasanta da jin kunyar Manya.

Ita kuwa cikin jin dad’in kasancewarsu tare ta Kecin abincin ta har tana tsokanarsa intaga yadebo sai tayi wuf ta rik’e hannunsa tasaka spoon din abakinta tana dariya,shima dariyar yakeyi yana cewa haba bara mugama zaki Sani ,watoma irin yadda angel ke tsokanata kema kikemun ko?

Download Hausa Novels

  1. Tsantsar Butulci Complete Hausa Novel
  2. Yar Gidan Yadikko Hausa Novel Complete
  3. Download Hariji Hausa Novel Complete
  4. A Sanadin Sonki Hausa Novel Complete Download Now
  5. Abdulmaleek Bobo Complete Hausa Novel – Download Now

 


Download

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Related Articles