Fuska Uku Hausa Novel Complete Download Now
Download Fuska Uku Hausa Novel By Sameena Aleeyou

Table Of Contents
Fuska Uku Hausa Novel Document
Fuska Uku is a Hausa novel story written fictionally in the Hausa language to entertain and educate the Hausa novel readers online. The novel was written by Sameena Aleeyou in 2020. Furthermore, Fuska Uku Hausa novel is among the most popular Hausa novels since when it was first published in 2020. As a result, the number of readers (fans) is increasing every day.
As a result, Hausa Cinema Novels have provided free Fuska Uku Hausa Novel documents for you in PDF format. Thus, you can download the complete document of Fuska Uku complete in PDF format for free now. So, after downloading the novel, you can view (read) it offline for free without data usage.
Name | Fuska Uku |
Title | Fuska Uku Hausa Novel |
Author | Sameena Aleeyou |
Group | Hausa Cinema Writers |
Genre | Love |
Language | Hausa Language |
Document Type | |
Size | 3.50MB |
Words | 274,436 |
Pages | 966 |
Published Date | September 2022 |
Keyword | Fuska Uku Complete Hausa Novels |
Download Fuska Uku Hausa Novel Complete
Fuska Uku Hausa novel story is written based on love and sacrifice. And also, the novel is among the popular and trending Hausa novels added to our list. And also, the novel book was written in the Hausa language to entertain, educate, and inspire Hausa novel readers around the world.
Hausa Cinema will help you get and download Fuska Uku Hausa Novel document for free now.
–
How To Download Fuska Uku Hausa Novel
To download Fuska Uku Hausa novel complete document in PDF format, you need to follow these steps:
- Firstly, install a PDF reader on your device.
- Secondly, go to Hausa Cinema and search ‘Fuska Uku Hausa Novel’.
- Thirdly, click on the first result given by the results.
- Finally, proceed to the download page and hit on the download button.
Fuska Uku
Hafiz Na Ficewa Mairo Da Umma Marie Sukayi Sallama Gidan, Kasancewar Baba Malam Na Tareda Ali Ya Sanyasu Zaman Jiransa A B’angaren Mama Azumi, Sam Bata Sanar Dasu Ga Abinda Ke Faruwa Ba Ta Dai Sanar Dasu Yana Wani Hidiman Ne…
Umma Marie Tace “Ai Babu Komai Yaya Azumi Zamu Jirasa Ba Sauri Muke Ba….”
Mama Azumi Ta Mik’e Domin Kawo Masu Abin Tab’awa…
A Wani Checkpoint Aka Tare Sadiq Anai Masa Tambayoyi Da Ya Dangancin Driving License D’insa, Akayi Rashin Sa’a Motar Dake Bayansa Boys D’in Bulama Ne, Tun Daga Wannan Checkpoint D’in Da Suka Fahimci Shine Mutumin Da Suke Nema Suka Soma Binsa Gadan-Gadan, Saidai Basuyi Yanda Zai Gane Sud’in Binsa Suke Ba….
“Answer Me Ammah, Who Was That Man… Mai Yake Cewa… Ammah Who Are You, Mai Kike B’oye Mana Tsawon Shekarun Nan….? Just Spell It Out…!!” Ta K’arashe Tamkar Zata Gaurawa Ammah Mari, Sai Faman Firfito Da Idanu Waje Take….
Har Lokacin Ammah Bata Daina Kuka Mai Sauti Ba, Ga Numfashinta Dake K’ok’arin D’aukewa….
Ganin Haka Yasa Ayiya Saurin Matsowa Kusan Ammah Ta Rik’eta Had’ida Zaunar Da Ita Saman Kujera, Ta Dubi Nana H Da Murya Mai Sanyi Take Fad’in “Nana Hafsat Kiyi Hak’uri Ki Sassautawa Kakarki, Ki Dubi Halin Da Take Ciki Na Rashin Lafiya, Kinsan Tanada Matsalan Numfashi….”
Kallo Nana H Take Bin Ayiya Dashi Kafin Ta Fashe Da Wani Irin Dariya, Saida Ta Kuma Gyara Tsayuwarta Tana Mai Ci Gaba Da K’arewa Ayiya Kallo Kana Ta Soma Fad’in “Impressive, Yau Kece Kike Min Magana Da Taushi Haka, Sabida Kar Na Gano Munafuncinku, You Don’t Want Me To Find Out Your Devilish Secret…. So You Two Are Allys, Ammah I Thought This Woman Was Our Nanny…. And Now She Turned Out To Be Your Accomplice…. Ammah Wllhi Gwara Ki Sanar Dani Kafin Na Sani Da Kaina…. Kinga Mutumin Nan Da Ya Fita Wllhi Sai Na Bishi Naji Komai….”
Sai Sannan Zuciyar Ammah Ta Kuma Harzuk’qa, Lokaci Guda Ta Mik’e Had’ida Wanke Nana H Da Wata Lafiyayyar Mari….
Ayiya Tabi Ammah Da Kallon Mamaki Yayinda Nana Ta Dafe K’uncinta Tana Mai Duban Ammahn Shaye Da Mamaki Itama..
Ammah Taci Gaba Da Nunata Da D’an Yatsa Hawaye Bai Daina Kwararo Mata Ba Take Ci Gaba Da Fad’in “You’ve No Respect, Nayi Danasanin Tayar Dake Bisa Gurb’aracciyar Tarbiya, Duk Abinda Kike So Tun Kina K’arama Baki Nakeyi, Bana Ganin Laifinki Sabida Na D’auki Son Duniya Na D’aura Maki, ‘Yar Uwarki Is Nothing Like You…. Nana H Bakida Kunya Bakida Mutunci Kuma Kinji Na Rantse Maki Kika Kuskura Kika Bi Wancan Mak’aryacin Mutumin Da Ya Fice Wllhi Nida Ke Ne A Gidan Nan… Shashasha Kawai Wacce Batasan Ciwon Kanta Ba….” Ta K’arashe Tana Tsananin Huci…
Ga Tsananin Mamakinsu Dariya Sukaji Nana H Ta Fashe Dashi Tamkar Mai Tab’in Hankali, Lokaci Guda Take Nuna Ammah Da D’an Yatsa Tana Mai Ci Gaba Da Dariyar Take Fad’in “Who Do I Take After…? I Take After You, Ke Na Gada Wllhi, Yanzu Nasan Yanda Na Samo Duk D’abi’una Da Ba’a So… Ashe Dai A Nan Na D’auko…. Let Me Tell You This Ammah, You Might Be My Father’s Mother Amma Ke Ba Uwa Ta Bace, Idan Kinmin Baki Bazai Bini Ba…. So For All I Care Ki Fad’i Worse Than That Akaina…. Kuma Barikiji Na Fad’a Maki, What So Ever You’re Hiding, I’ll Find Out….. And Idan Naji Yanada Alak’a Da Mutuwar Iyayena Wllhi Kinji Na Rantse Maki You Gonna Hear It From Me, Kuma Barikiji Na Fad’a Maki, Zan Tafi Yanzun Nan Na Sanar Da Nana A Komai Kafin Wannan Tsohuwar Munafukar K’awar Taki Tayi Brain Washing D’inta, Uncle Kuma Bayada Lokacin Ki Yanzu, Kuma Na Tabbata Shima Yaji Abubuwan Da Kika Aikata Sai Ya Tsaneki, You’ll Lose Us All…” Ta K’arashe Tana Mai Hura Hanci Had’ida Kad’a Yatsa A Fuskar Ammah… Lokaci Guda Ta Juya Ta Fice Daga Gidan Cikin Sauri….
Download Azima Da Aziza Macizai Ne Hausa Novel Complete Document.
Ayiya Sam Bata Ankara Da Ammah Dake K’ok’arin Zubewa K’asa Ba, Tabi Bayan Nana H Tana Kiranta, Nana H Kuwa Ko Saurarenta Bata Tsaya Yi Ba Ta Fice…. Juyowar Da Ayiya Zatayi Ta Hangi Ammah Zube A K’asa Tana Tamke K’irjinta Numfashinta Na Fita Da K’yar Da K’yar… Hankali Tashe Ayiya Ta Shiga K’wallawa Ma’aikatan Gidan Kira Tana K’ok’arin D’auko Inhaler D’in Ammah…..
“Gaskiya Ni Zaliha Bazan Iya Yin Shiru Ba Sai Na Tambayi Nana A Ko Sunada Wata ‘Yar Uwa Mai Kama Dasu Haka Itada Nana H, Wllhi Kema Kinsan Bakina Bazaiyi Shiru Ba… Sai Na Nuna Mata Hoton Nan….. Kamannin Yayi Yawa….”
Girgiza Kai Zaliha Tayi Kana Tace “A’a Nidai Gaskiya Mubi Abun Nan A Sannu, Nima Na Soma Zargin Ko Daddah Sato Mairo Tayi Tinda Dama Kullum Cikin Hijira Suke Gari Zuwa Gari, Gaskiya Ma’ajura Ina Tunanin Nana A ‘Yan Uku Ne, Mairo Ce Cikaton Ta Ukun Nasu Tinda Kinga A Shekaru Ma Kusan Dai-Dai Suke, Komai Nasu Ya Nuna Haka….”
Ma’ajura Ta Jinjina Kai Kana Tace “Kuma Shine Kike So Muyi Shiru, Who Knows, Wayasan Tsawon Shekarun Da Suka D’iba Suna Neman ‘Yar Uwarsu… Wannan Fah Taimako Zamuyi, Zaliha Allah Kad’ai Yasan Dalilin Da Ya Kawoki Garin Nan Har Kika Samu Aiki A Wannan Foundation D’in, K’ila Ta Sanadin Ki Zasu San Yanda ‘Yar Uwarsu Take….”
Shiru Zaliha Tayi Tana Jinjina Maganar Ma’ajuran Cikin Zuciyarta Kana Tace “Kuma Fah Haka Ne Kinyi Gaskiya Ma’ajura, Amma Wani Hanzari Ba Gudu Ba, Kinga Dai Ni Bansan Yanda Su Mairo Suka Koma Ba Tunda Kafin Mu Baro Tambuwal Sun K’aura…..”
Jikin Ma’ajura Ya D’anyi Sanyi, Ta D’anyi Shiru Kaman Bazatace Komai Ba Sai Kuma Tayi Saurin D’ago Fuskarta Tace “We Shouldn’t Lose Hope, Na Tabbata Allah Bazai Kawoki Cikin Rayuwarsu Babu Dalili Ba, Na Tabbata Akwai B’oyeyyen Al’amari, Mudai Sanar Dasu Kinga Mun Fita, Kuma Idan Aka Tsananta Bincike K’ila A Samosu Tinda Kinga Sunada Kud’in Da Zasu Iya Wannan Binciken….”
Zaliha Ta Jinjina Kai Kana Tace “Hakane Ma’ajura… Tashi Muje, Muje Mu Sami Nana A Mu Sanar Da Ita Komai, Mu Nuna Mata Hoton Mairo….”
Ma’ajura Na Murmushi Ta Mik’e Had’i Da Kamo Hannun Zaliha Tace “Muje K’awata….”
Dr Sahal Yazo Ya Dubasa Ya Tabbatar Masu Babu Wani Matsala, Idan Ma Allah Yaso Farkawan Da Zaiyi Zai Iya Farkawa Da Tunanin Sa….
Baba Malam Yayiwa Dr Godiya Had’ida Fatan Allah Yasa Wannan Bawan Allah Ali Ya Farka Da Tunaninsa Ko Zai Sami Sauk’in Ciwon Kai Mai Tsanani Da Yake Fama Dashi….
Magunguna Dr Ya Rubuta Wanda Idan Ya Farka Za’a Basa, Hafiz Ya Karb’i Takardan Yana Mai Rakiyawa Dr Sahal….
Har Wajen Da Ya Ajiye Motarsa Ya Rakasa Bakin Lungun Nasu….
“Sahal, Banida Abinda Zan Biyaka Dashi Saidai Nace Allah Ya Dad’a Bud’a Maka A Aikinka, Allah Ya Biyaka Duniya Da Lahira… Hak’ik’a Irinku Ne Likitocin Da Al’umma Take Fatan Samu A Koda Yaushe…. Kana Cikin Aiki Naje Na Katse Maka Na D’aukoka Kuma Baka Nuna Min Komai Ba, Ka Yarda Ka Biyoni Domin Ka Duba Maras Lafiyana….. Sahal Wllhi Banida Abinda Zan Biyaka…..”
Murmushi Dr Sahal Keyi Yana Mai D’an Sosa Kunnensa Da D’anmakullin Motarsa Kana Yace “Haba Hafiz, Yanzu Duk Abinda Zanyi A Rayuwar Nan Kana Tunanin Zan Iya Biyan Mama Azumi Da Baba Malam, Kar Ka Mance Lokacin Da Nazo Kwaleji Garin Nan Banida Iyaye Sai Su, Kuma Banida D’an Uwa Sai Kai…. So Duk Abinda Zanyi Wllhi Ban Biyaku Ba… Kuma Tarayya Dani Daku Mukayi Akan Ailing Alkhairi Tunda Wannan Bawan Allah Kuma Baku Sanshi Ba…. Allah Ya Biyaku Da Alkhairi D’aukan Bare Da Kuke Ya Zama Naku, Ba Kowa Ke Iya Yin Hakan A DUNIYAR MU Ba….”
Murmushi Kawai Hafiz Yace “Ameen Ya Rabbi…. Toh Dr Sai Ka Kuma Jina, Ayita Hak’uri Damu….”
Tak’aitaccen Murmushi Sahal Keyi Kana Yace “Zaka Sani Ai, Kaima Karatu Ya Kamata Ka Koma, Tunda Ka Sha Na Islama Ka K’oshi Sai Ka Koma B’angaren Zamani Ma Ka Karanta….”
Shima Hafiz D’in Murmushin Yake Kana Yace “Insha Allahu Muna Da Niyyan Komawa.. Amma Sai Mun Ajiye Iyali….”
Darawa Sukayi Irinta Abokai Kafin Suka Kuma Yin Sallama Sahal Ya Shige Motarsa Yayinda Hafiz Ya Juyo Zuwa Gida….
Baba Malam Ya Dubi Mairo Yana Mai Gyara Zamansa Yace “Ina Saurarenki Maryam, Wannan Karan Mai Kika Gani Cikin Baccinki….”
Download Heedayah Hausa Novel By Khaleesay Haiydar Hausa Novel.
Mairo Ta D’an Dubi Umma Marie, Kafin Umma Marie Ta Jinjina Mata Kai Alamun Ta Sanar Dashi….
Take Hawaye Suka Soma Zarya A Fuskar Mairo, Lokaci Guda Ta D’an Saita Kanta Kana Ta Soma Fad’in “Baba Kaman Dai Mafarkin Da Na Saba Ne Wai Nida ‘Yan Uwana, Wad’anda Na Sanar Dakai A Kwanakin Baya…. Toh Baba Wannan Karan Mafarki Nayi D’aya Daga Cikin ‘Yan Uwan Nawa Ta Mutu Kuma Wai Ni Ce Silan Mutuwarta… Baba Sosai Hankalina Ya Tashi Sabida Itace Wacce Nace Maka Muna Yawan Fad’a Da Ita Bamu Jituwa…. Amma Kuma Wannan Karan Wai Ta Kaini Bango Har Na Kasa Hak’uri Na Mata Dukan Da Ya Aikata Lahira….. Baba Tunda Na Tashi A Wannan Bacci Na Kasa Samun Sukuni Don Lokacin Dana Farka Kukan Gaske Nake…..” Ta K’arashe Cikin Tsananin Rawar Murya…..
Shiru Baba Malam Yayi Yana Nazari, Shi Kansa Wannan Mafarki Na Mairo Na Matuk’ar K’ulle Masa Kai…
Download Jiddatul Khair Hausa Novel Complete Document.
Sanda Sukayi Knocking A K’ofar Ofishin Nana Junaid Ke K’ok’arin Fitowa… Gaisar Dashi Sukayi Ya Amsa Masu Da Sakin Fuska… Lokaci Guda Ya Kuma Juyowa Yana Duban Nana A Kana Ya Sakar Mata Murmushi, Murmushin Itama Ta Sakar Masa Kafin Ya Fice….
Download PDF Document Book
Downloading Status
100%
3 Comments