Hausa Novels

Farrah Hausa Novel Complete Document – Free Download Now

Farrah is a written Hausa novel by Maman Shakur (M Shakur), it is a story about a dumbed and betrayed lady who later found her true love. You can now freely download Farrah Hausa Novel complete document in PDF and TXT for free on Hausa Cinema Novels.

File NameFarrah Complete Hausa Novel
TitleFarrah
AuthorMaman Shakur
GroupHausa Cinema Novels
GenreLoveRelationship
LanguageHausa
File TypePDF, TXT
File Size806KB
Total Words224,769
Total Pages50776
Published DateApril 2023
KeywordsFarrah Hausa Novel Document
Download PDF Download TXT

Farrah

Farrah Hausa Novel

Matseta Yayi Sosai A Jikinsa Yana Sauke Ajiyar Zuciya Jin Dumin Hawayenta Ne Yasashi Saurin Duban Fuskarta Yace “ya Salam Queen Meye Kuma Na Kukan Wlh Babu Abinda Zanyi Miki Ki Daina Guduna Kina Tsorona Nima Ba Laifina Bane Laifin Wannan Abar Ne Muje Ki Hukuntata Da Kanki Kawai Ma Ki Sake Mata Sabuwar Kaciya Kinga Kafin Ta Warke Kema Kin Warke Ko”.

Cikin Kuka Ta Girgiza Masa Kai Tace “aa Nidai Ka Kyaleni Anan Zan Kwana Zaka Iya Kasheni Da Salon Muguntarka Cikin Dare Nifa Kai Bama Mutum Bane Wlh Banayi Maka Kallon Mutum Don Allah Ka Taimakeni Ka Kyaleni Na Kwana A Nan….”

Murmushi Yayi Tare Da Dora Hanunsa Saman Lips Dinta Ya Daga Mata Gira Yace “bakida Guri Anan Muje Ki Kwanta Idan Kuma Kika Qara Cemin Aa Zan Daukeki Na Kaiki Muyi Irin Kwanan Jiya Donni Yafimin Komai Dadi”

Download: Ingarman Namiji Hausa Novel Complete.

Tabe Baki Tayi Zatayi Kuka Yayi Saurin Dagata Cak Ya Sabata A Bayansa Tanajin Zafi A Qasanta Sabado Wara Mata Qafafun Da Yayi Amma Hakan Be Hanata Kuka Da KoKarin Kwacewa Ba Ta Wata Yar Siririyar Hanya Da Yasan Bazai Samu Yawan Mutane Ba Yabi Da Ita Har Part Din Nasu Ta Baya Yabi Ya Bude Wata Kofar Sirri Ya Shiga Kawai Sai Taga Sun Shigo Tsakiyar Harabar Gdan.

Ya Suka Sake Tafiya Kadan Ya Isa Wata Qofarya Kara Hanunsa A Jikin Wani Glass Kawai Sai Taga Qofar Ta Bude Yasakai Ya Shiga Ta Bude Abin Mamaki Kawai Sai Taga Wata Matattakar Bene Tayi Qasa Memakon Sama Takawa Ya Rinqayi A Nutse Tare Da Jiyo Da Kansa Yayi Kissing Goshinta.

Suna Shiga Duhu Yana Qara Mamaye Gurin Wayarsa Ya Dauko Ya Kunna Light Din Jikinta Har Ya Isa Tsakiyar Gurin Wani Guri Taga Ya Nufa Ya Sanya Hanunsa Kawai Sai Taga Wani Fitinannan Haske Me Qarfi Ya Gwaraye Gurin Rintse Idonta Tayi Tanaji Ya Sauketa Saman Wata Kujera Ya Tsugunna Yayi Mata Katanga Tare Da Dora Bakinsa Saman Dan Qaramin Bakinta.

Datse Hakoranta Tayi Yayi Murmushi Yaci Gaba Da Zura Harshen Nasa Yana Wasa Da Yar Siririyar Wushiryarta Harya Samu Ta Bude Bakin Sosai Ya Zura Harshensa Gaba Daya A Ciki Ya Turashi Kamar Zai Tabo Mata Maqogaro Wani Irin Yunquri Tayi Kamar Zatayi Amai Ya Janye A Hankali Ya Zuba Mata Ido Yana Murmushi Yace

“Bude Idonki Sosai Ki Kalleni Mun Taho Honeymoon Ne Bazamu Sake Fita Ba Sai Nanda Wata Guda Ki Huta Sosai…

Amaryata Muci Amarcin Mu Son Ranmu Ko?” ‘

Har Ya Gama Maganar Bata Bude Idonta Ba Yau Tasan Ta Kade Har Ganyenta Ganin Taqi Bude Idon Ne Yasashi Fara Romance Dinta Tare Da Tura Hannunsa Cikin Rigarta Da Sauri Ta Bude Idon Nata Ta Riqe Hanun Tare Da Sakin Wani Marayan Kuka Tana Girgiza Masa Kai Ajiyar Zuciya Yayi Ya Koma Ya Zauna Yace

“Shikenan Na Daina Amma Kiyimin Shiru Banason Kuka Gaskya” Qoqarin Hadiye Kukan Takeyi Ya Qura Mata Ido Yana Murmushi Harta Saita Kanta Ya Janyota Jikinsa Yace “Fadamin Me Kikeso Nayi Miki Baby Wlh Dagajiya Zuwa Yaujina Nake Kamar Baniba Gaba Daya Kin Canzamin Rayuwa Ji Nakeyi Dama Ke Na Fara Sani Kafin Wata Ya Mace A Duniya.

Farha Ji Nake Dama Kece Macen Da Ta Fara Sanina Matsayin Saurayi Kamar Yanda Na Fara Saninki Matsayin Ya Mace Na Karbi Budurcinki Da Qarfi Na. Farha Inasonki Da Yawa Don Allah Kibani Dama Mu Gina Rayuwa Me Kyau Me Tsafta, Ki Bani Soyayyarki Kamaryanda Nabaki Tawa Kada Ki Tauyeni Saboda Tunanin Bake Kadaice Matata Ba.

Recommended: Matar Soja Hausa Novel Complete Document.

Eh Tabbas Bake Kadai Bace Amma Ke Kadaice A Zuciyata Kuma Matsayinki Me Girma Ne A Cikinta Wlh Farha Nafi Shekara Goma Sha Biyar Da Sanin Surarki Amma Ban Gasqata Samuwarki A Zahiri Ba Na Shafe Shekaru Ina Mafarki Dake Kullum Idan Na Kwanta Baccin Rana Kona Dare Lokacin Bana Qasarnan Ina Rasha Ina Karatun Medical And Permacitical Nasha Wahala Sosai Da Soyayyar Abinda Yake Gaibu Lkcn Dana Dawo Mai Martaba Yasa Aka Dagemin Da Addu‘a Da Magani.

Amma Babu Nasara Duk Lkcn Da Akayimin Mgnr Aure Sai Nace Da Wacce Nakeso Idan Akace Na Fadi Inda Take Sai Nace Nima Ban Sani Ba Wannan Dalilin Yasa Mai Martaba Nemamin Auran Amnah Banason Auran Amma Banyi Musu Ba Kasancewar Nasan Amnah Tun Muna Yara Take Nunamin So Kuma Saboda Nine Taqiyin Aure.

Recommended: Soyayya – Abubuwan Da Yakamata Ka Sani Akan So 2023.

Tun Lkcn Da Zaa Yimin Ginin Gdana Nace Ni Saidai Ayimin Part Biyu Na Matana Daya Nawa Nine Na Zana Gdan Da Hanuna Akayi Aikinsa Aka Gama Akayi Aurena Da Amnah Aka Bata Bangaren Ta Na Kulle.

Wannan Da Kike Ciki Yanzu, Ranar Da Aka Kawo Amnah Kasancewar Nima Inajin Shauqi Nai Aure Ban Daga Mata Qafa Ba Naje Gareta Ranar Mun Kwana Muna Soyayyah Banyi Tunanin Wata Matsala Ba Tunda Bansan Mace Ba Sai Akanta Tabbas, Nayi Mamakin Yanda Ta Rinqa Nunamin Zaqewarta Koni Namiji Banji Shauqi Haka Ba.

Washe Gari Da Asuba Mai Martaba Ya Kirani Ya Tambayeni Nayi Kwanciyar Aure Da Matata? A Kunyace Na Amsa Masa Take Ya Kira Wani Amintaccan Bawansa Yace Yaje Ya Fadawa Jakadiyya Ummah Taje Ta Taimakawa Amaryar Yerimah Ta Gyara Jikinta.

Na Kalleshi Da Sauri Nace Ai Tama Tashi Tayi Wanka Har Tayi Sallah, Bai Saurareni Ba Yace Da Bawan Ya Tashi Yaje Yayi Abinda Aka Sanyashi Inanan Zaune Naji Gida Ya Kaure Da Wasu Qananun Maganganu Wai Amarya Bata Kaiwa Yarimah Budurci Ba Sai A Lkcn Na Tuna Da Wannan Muguwar Al’adar Jikina Yayi Sanyi Matuqa.

Recommended: Maher Zain Biography And Songs That You Need To Know Now.

Ranar Ni Kaina Na Tausayawa Amnah Sai Dare Na Koma Gda Ina Shiga Na Shiga Dakinta Na Hangeta A Gado Tanata Kuka Haushinta Da Tausayinta Suka Dirar Min A Lkc Guda Ashe Taji Shigowata Sai Naga Ta Taso Ta Riqe Qafata Ta Sake Fashewa Da Kuka Tace

“Nasan Banyi Maka Adalci Ba Na Cuceka Na Cuci Kaina Da Nasabata Yarimah Kayimin Hqr Don Girman Allah Kada Ka Cireni Daga Inuwar Auranka Bazan Iya Rayuwa Babu Kaiba Kaine Rayuwata Kai Nakeso Tun Bansan So Ba,

Janye Qafata Nayi Na Fita Na Nufi Part Dina Na Kwanta Zuciyata Babu Dadi Ina Danasanin Zamowar Amnah Matata Tare Da Tunanin Ina Zan Ga Yarinyar Da Nake Mafarki Da Ita Kullum, Washegari Aka Kiramu Nida Amnah A Fada Bayan Anyi Bayanan Da Suka Dagamin Hankali Suka Dagawa Amnah Aka Kirani Aka Bani Abin Mgnr Wai Nayi Bayanin Matsayin Amnah A Gurina Zanci Gaba Da Zama Da Itane A Matsayin Mata Ko Zan Sawwaqe Mata.

Zuciyata Tunzurani Takeyi Na Saki Amnah Saboda Allah Ya Jarabceni Da Mugun Kishi Amma Dana Dago Na Kalli Amnah Naga Yanda Take Kuka Sai Naji Tausayinta Nace Babu Komai Inason Matata Zan Zauna Da Ita A Haka, Memakon Hakan Ya Zama Maslaha Ashe Sabuwar Rigima Ce Saboda Kowa A Gdan Musamman Majalissar Fada Cewa Aka Rinqayi Nine Na Lalata Amnah Tunda Na Zabi Zama Da Ita Har Ana Cewa Bazan Gaji Mahaifi Na Ba Saboda Nidin Mazinaci Ne Bana Kishin Darajar Gdanmu Musamman Baffanmu Waziri Iliyasu Wanda Idan Babu Ni Shine Zai Karbi Kujerar.

Babanmu Saboda Hasheem Baikai Lkcn Da Zai Riqe Sarautar Ba, Hakadai Akaci Gaba Da Cakudawa Rayuwa Taqi Dadi A Gurina A Daidai Wannan Lkcn Ne Kuma Fasahar Zana Hotonki Tazo Min Na Zauna Nida Na’im Babban Aminina Da Kika Shaqewa Wuya Ranar Haduwarmu Ta Farko Muka Zana Hotonki”

Miqewa Yayi Ya Ruqo Hanunta Suka Ratsa Babbar Fadar Da Zaa Iya Kiranta Aljannar Duniya Suka Shiga Wani Daki Ya Sanya Hanu Ya Kunna Light Yace “duba Ki Gani Farha Duk Dakinnan Hotunan Kine Baku Da Wani Bambamci Da Wadda Ubangiji Yake Nunamin A Cikin Bacci Na Dubawa Ta Rinqayi Cike Da Tsoro Shakka Babu Hotuna Ne Sunfi Hamsin A Dakin Kowanne Da Sunanta An Rubuta Da Manyan Kalmomi (Queen Farha) Wani Kuma An Rubuta (Queen Of Heart) Wani Kuma An Rubuta Light Of Life”

Ajiyar Zuciya Ta Rinqa Saukewa Tana Kallon Hotunan Tana Kallonsa Harta Qarasa Gaban Wani Da Aka Zanata Hanunta Riqe Da Jariri Tana Dariya Har Wushiryarta Ta Bayyana,juyowa Tayi Ta Kalleshi Yayi Murmushi Tare Da Dauke Wasu Hawaye Da Suka Zubo Masa Ya Matsa Ya Kama Hanunta Suka Zauna Saman Wata Doguwar Kujera Me Kama Da Gado Wadda Ita Kadaice A Dakin Sai Na’urar Ruwan Sanyi Dana Zafi Wato Dispenser Ya Sake Qanqame Hanunta Yace.

“Ana Cikin Haka Amnah Ta Fara Dagamin Hankali Ita Fah Zamanmu Ya Fara Tsayi Shekara Uku Ya Kamata Mu Samu Haihuwa Nima A Lkcn Abin Ya Fara Damuna Sosai Muka Duqufa Neman Mafita Amma Babu Dace Qarshe Da Akayi Mana Cikakken Bincike Sai Aka Tabbatar Da Nine Nake Da Matsalarda Ba Kowacce Mace Zan Iya Bawa Qwan Haihuwa Ba Ma’ana Inada Raunin Kwayayen Halitta.

A Lokcin Da Aka Fadamin Na Shiga Tashin Hankali Nida Amnah Saboda Ita Burinta Samun Haihuwa Dani Nikuma Allah Yajarabceni Dason Yaya A Lkcn Nayi Kukan Zuci Nayi Na Fili Har Kowa Ya Fahimci Matsalarmu A Cikin Makusantanmu Gashi Lkcn Mai Martaba Babu Lfy Satinsa Biyu A Kwance Allah Yayi Masa Rasuwa Na Shiga Tashin Hankalin Daban Taba Shigaba A Lkcn Na Farko Rashin Mahaifina Na Biyu Kaidi Da Makircin Masarauta Da Suka Sakoni A Gaba Akan Nidin Mazinaci Ne Bazan Mulkesu Ba Bayan Tunda Nake Allah Shaidata Bantaba Ko Kissing Din Macen Daba Tawa Ba Allah Ya Sani Ban Damu Da Mulki Ba.

Amma Inason Kare Mutuncina Dana Ahlina Saboda Nasani Akwai Yar Tsama Tsakanin Mahaifinmu Da Waziri Iliyasu Tabbas Idan Sarauta Ta Koma Hanunsa Zamu Wulaqanta A Cikin Garin Bauchi Cikin Hikima Ta Ubangiji Kwana Uku Da Rasuwar Mahaifin Mu Emirate Council Ta Zauna Akan Zaban Sabon Sarki Akayi Quri’ah Bansan Ya Akayi Ba Nafi Waziri Iliyasu Da Quri’ah Biyu Ranar Kwana Akayi Ana Shagali A Garin Nan Musamman Matasa Suna Murna Fada Ta Zama Tasu.

Inda Nikuma Na Kwana Ina Kukan Baqin Ciki Da Tausayin Kaina Saboda Nasan Mulki Abune Me Hatsarin Gaske Wanda Zai Iya Kaika Kowanne Mataki Inma Na Fata Kona Hallaka, A Wannan Daren Ne Dai Bacci Barawo Ya Saceni Kawai Sai Nayi Mafarki Kinzomin Da Wani Kyakkyawan Jariri Mai Tsananin Kama Dani Ina Karbarshi Sai Kika Bace Ban Sake Ganinki Ba A Washe Garin Ranar Na Kira Mudassir Nayi Masa Bayanin Mafarkai Na Da Kuma Wanda Nayi Yanzu Ya Jima Yana Nazari Da Bincike Kafin Ya Dago Ya Kalleni Yace

“Allah Yaja Kwana Ya Qara Maka Lfy Tabbas Wannan Yarinyar Akwaita A Zahiri Ba Aljana Bace Mutum Ce Kamar Mu Ka Dage Ka Nemota Duk Inda Take A Duniya Ka Aureta Itace Zata Haifa Mana Yariman Masarautar Nan Sarkin Gobe Kuma Tana Cikin Garin Nan Qarqashin Masarautarka ”Farha Tun Daga Wannan Ranar Na Bazama Nemanki Babu Dare Babu Rana Kullum Cikin Tunanin Ina Zan Ganki Nake Har Aka Dauki Shekara Biyu Ina Abu Daya Babu Wani Ci Gaba Har Takai Na Fara Sambatu Ina Zaune Da Amnah Sai Taji Ina Ambaton Sunanki Ina Tambayar Ta Ina Zanga Uwar Dana Ina Zan Ganki Takan Sani A Gaba Tayita Kuka Tasha Fadamin Ita Kuma Wlh Saidai A Mutu Bata Haihu A Gdan Sarautar Nan Ba Babu Matar Da Zata Haihu.

Haka Muke Zaune Cikin Sabanin Fahimta Da Bambamci Raayi Har Ranar Da Qaddarar Haduwata Dake Tasa Nabi Ta Unguwar Ku Domin Siyan Wani Flot A Bayan Iayinku Sanda Muka Watsa Miki Kwata Munyi Niyyar Wuccewa Amma Sai Shahid Yace Mu Koma Bu Baki Hqr Wlh Ba Halina Bane Bada Hakuri Saboda Ni Kaina Nasan Inada Izzar Mulki Amma Saina Tsinci Kaina Da Cewa To Muje Muna Zuwa Suka Fita Na Zauna.

A Mota Kamar Bazan Fito Ba Saidai Na Fito Ina Ganinki Naga Kamar Nasanki Har Kika Qaraso Kusa Dani Tunanin Inda Na Sanki Nake Saida Na Dawo Gda Na Kwanta Abubuwa Da Yawa Suka Ringa Dawomin Kasancewar Nasa Shahid Yabiki Shine Ya Bani Damar Sanin Wace Ke Na Sanar Da Mahaifiyata Tayimin Addu’a Wannan Dalilin Yasa Banyi Jinkiri Ba Wajen Auranki Nace Sati Daya Nakeso Ayi Komai A Gama Saboda Wlh Ina Qishirwar Ganin Dan Kaina Don Allah Queen Ki Bani Baby Da Wuri Kinji Koda Guda Dayane Zanji Dadi Kuma Zanyi Miki Duk Abinda Kikeso A Duniyar Nan Matsawar Kudi Da Mulki Suna Badasu”… (Haka Yayi Ta Zuba Mata Kalaman Soyayya).

Download Hausa Novels

  1. Matar Soja Hausa Novel Complete Document
  2. Gidan Dadi Hausa Novel
  3. Gidan Uncle Hausa Novel Complete
  4. Doctor Eesha Hausa Novel
  5. Magajin Wilbafos Hausa Novel
  6. Bakar Inuwa Complete Hausa Novel
  7. Abdulmaleek Bobo Complete Hausa Novel
  8. Ina Tare Da Ita Hausa Novel Complete
  9. Kyawuna Jarabtata Hausa Novel Complete
  10. Kalaman Soyayya Masu Dadi
5/5 - 14 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles