Hausa Novels

Fansar Budurcina Hausa Novel Complete PDF Document

Download Fansar Budurcina Hausa Novel Complete

Fansar Budurcina Hausa Novel Document Complete

Fansar Budurcina is a fictional Hausa novel story written in Hausa language to entertain the Hausa novel readers online. The story was created by Ilille, and written by the upcoming Hausa novel writer Humaira Melody. Furthermore, the novel is among the trending Hausa novels people are reading. And also, Hausa Cinema Novels have provided free Fansar Budurcina Hausa Novel for you in PDF format. Thus, you can download the complete document in PDF format for free now. So after downloading the novel, you can view (read) it offline for free without data usage.

Name Fansar Budurcina
Title Fansar Budurcina Hausa Novel
Author Humairah Melody
Group Hausa Cinema Writers
Genre Love, Romance
Language Hausa Language
Document Type PDF
Size 635KB
Words 17,619
Pages 103
Published Date September 2022
Keyword Fansar Budurci Na


Download

Download Fansar Budurcina Hausa Novel Complete

Fansar Budurcina Hausa’s novel is written in 2022. And also, the novel is among the trending Hausa novels added to our list. And also, the novel book was written in the Hausa language to entertain and educate Hausa novel readers around the world.

Furthermore, Fansar Budurcina was edited by the professional Hausa novel writers Xarah Bukar (the writer of Zuma Sai Da Wuta Hausa Novel. And the book was written by the upcoming Hausa Novels writer Humairah Melody.

Hausa Cinema will help you get and download Fansar Budurcina Hausa Novel document for free now.

Tantiranci Ko Karuwanci Hausa Novel Complete Download Now.

How To Download Fansar Budurcina

To download Fansar Budurcina Hausa novel complete document in PDF format, you need to follow these steps:

  1. Firstly, install PDF reader on your device.
  2. Secondly, go to Hausa Cinema and search ‘Fansar Budurci na Hausa Novel’.
  3. Thirdly, click on the first result given by the results.
  4. Finally, proceed to the download page and hit on the download button.

Download Jiddatul Khair Hausa Novel Complete Document.

Fansar Budurcina Hausa Novel

Fansar Budurcina Hausa Novel Complete Pdf Document

Hadari Ne Gagarumi Ya Had’u Daga Gabas Da Yamma Kowa Sai Gudu Yakeyi Yana Neman Inda Zai Fake Tun Kafin Ruwan Su Sauko,

Cikin K’ak’k’anin Lokaci Ruwan Sama Mai Tarin Ni’ima Yafara Sauka, Shaaaaaaaa…

Dishi- Dishi Nake Hangota Acikin Hazon Ruwan Saman,  Wata Matashiyar Budurwace Ke Tafe Cikin Ruwan Tana Zubda Hawaye, Iskar Dake Tashi Na Kad’a Mata Himar, Ilahirin Suranta Duk Ya Bayyana Saboda Kashib Ruwan Datasha,

Rik’e Take Da Zungureran  Trolley Tana Janta Dakyar, A Hannunta Nake Hango Wani Irin Kyankywan Kunshi Wanda Yasha Rani Yayi Jajir, Abinka Ga Farar Macce Sai Zanen Yafito Tsintsa, Haka Zalika Kafarta Yasha Kunshi Daganinta Kasan Amarya Ce, Tafiya Take Tana D’ingishi Ga Dukkan Alamu Tagaji Sosai, Haka Takejan Trolley D’in Kamar Zata Fad’i  A Hakadai Harta Karasa Bakin Kofar Wani D’an Karamin Mai Kyau, Tana Isa Kofar Gidan, Tarar Kofar Gidan A Rufe, A Hankali Tasa Hannu Tana Dukan Kofar Tana Jan Nunfashi Jikinta Sai Kyarma Yake Saboda Tsabar Sanyin Datakeji,

Tana Jima Tana Dukan Kofar, Sai Cen Wasu Samari Sukafito Su Biyu, Ganin Dasukayi Mata Yasa D’ayan Ya Zare Edo “Anty Ummi Lafiya Kuwa” Yafad’a A Tsorace,

A Hankali Ta Kutsukai Cikin Gidan Tasaki Trolley D’in A Bakin Kofar Gidan Da Kyar Da Iya Furta “Kushigo Da Jakar Nan Ciki” Tana Gama Fad’a Bata Jira Sukayi Maganaba Ta Wuce Cikin Gida Tana Hawaye,  Samari Suka Shigar Mata Da Akwatin Cikin Gida,

Koda Tashiga Falon Mutanen Gidansu Da Wasu Sauran ‘Yan Biki Suna Zaune A A Cikin Falon Suna Breakfast, Tayi Sallama Tashiga, Suduka Suke Kallonta

Baki Bud,E Kowa Ya Tsaya Kallon Ikon Allah Amaryar Da Akakai Jiya-Jiya, Itace A Gida Yau Safe?

Sai Sallallami Akeyi Harda Ragowan Yan Biki Dabasu Tafiba”

“Ummi” Naji Ankirata Dashi,

“Lafya Kika Dawo Gda?

“Wani Abunne Ya Faru?

Kinyi Shuru Ummi? Kuka Ta Fashe Dashii, Taki Cewa Uffan.

“Aunty Ki Tsaya Mama Ta Dawo Kila Ita Tafad’i Mata Abunda Ya Faru?”

Bayan An Idar Da Ruwan Ne Mama Tadawo, Nidai Humairah Ina Zaune Inajiran Inji Abunda Yake Faruwa.??

“Mama Ummi Tadawo Gida Munyi Munyi Tagaya Mana Meyafaru Taki, Ki Shigo Kila Keta Gaya Miki.

“Nashiga Uku Ni Dije Meyafaru, Ummi?

Tana Ganin Mama Tace Umma Ya Sakeni!!!!!! ” Dam Taji Kirjinta Ya Buga “Ummi Laifin Me Kikayi?”

Ummi Tace ” Mama Kinji Na Rantse Bansan Menayi Masa Ba Wallahi Ban Saniba, Ina Tashi Da Safe Kawai Naga Takarda A Kan Gado Ina Bud’ewa Naga Yasa”,

Ni ‘MUS’AB Nasaki Ummi Saki Uku, Aranan Sha Biyar Ga Wayan Nuwamba 2016

“Mama Ga Takardar”Da Sauri Mama Ta Amsa Ta Karanta Tace Tabbas Babu Karya” ‘Amma Yaxama Dole Inje Wajen Uwarsa Inji Dalilin Da Zaisa Ya Sakeki  Kwana Daya Dayin Aure”,

Dasauri Mama Tazari  ‘Hijabi Ta Zara Sai Tafita,

Bayan Ta Isa Gidan Koh Sallama Babu Ta Shiga Mai Gadi Yana Tsaidata Koh Saurararsa Batayiba”,

Tawuce Kai Tsaye Cikin Falom Tana Fad’an “Hajiya Fatu! Hajiya Fatu!!!

Dasauri Hajiya Fatu Tafita Daga Daki Takaraso Falo “‘Lafya Kiketa Hayaniya Hjy Dije? Acewar Hajiya Fatu

Mama Tace Inafa Lafya

D’anki Yasakomun Y’a, Shiyasa Nazo Inji Akanme Akan Wane Dalili, Kodan Batada Gata, Shiyasa Zai Watsa Mana Kasa A Ido? Kuka Mama Ta Fashe Dashi Tsabar Takaici

Haj Fatu Tadafe Kai Ita Abin Yayi Matukar Girgizata, Tad’aga Edo Ta Dube Sama  Tace “Oh Ya Allah Ka Dubemu Da Idon Rahma, Bansan A Ina Wannan ‘Dan Ya Samo Wannan Mummunar Dabi’ar Ba,” Sannan Tasauke Edonta Kasa Tadube Mama Tace “Hajiya Kiyi Hkr Wallahi Banida Masaniya Akan Wannan Sabon Al’amarin, Amma Zan Kirashi Duk Abunda Ake Ciki Zanxo In Sanar Dake, Dan Allah Kiyi Hkuri Kitafi, Muje Narakaki,???”

Mama Tayi Saurin D’aga Mata Hannu Tana Kuka “A A Basai Kin Rakaniba ” Tana Gama Fad’a Da Sauri Ta Fita Tabar Gdan Cike Da Bakin Ciki, Zuciyarta Cike Da Fargabar Kilama Ya Lalata Ma ‘Yarta “BUDURCIN” Ta Domin Kuwa Shine Kad’ai Abinda Yakeso.

Tunda Haj Fatu Takirashi A Waya Take Tsaye A Falo Tana Jiran Isowarsa, Ranta Yayi Matukar Baci, Zuciyarta Harwani Zafi Take  Mata,

Fuska Uku Hausa Novel Complete PDF Document Download.

Kamar Daga Sama Taji Yafara Kiranta Tundaga Waje Ammi! Ammi!! Ammi!!!

Tana Jinsa Tayi Banza Dashi Saboda Wani Haushinsa Datakeji,

Shigowarsa Falo Yayi Anan Yayo Kicibus Da Ita A Tsaye Tana Huci, Mus’ab Yace Ammi Kinanan Nake Kwalla  Miki Kira Kinyi”. Ignoring Dina????

Ammi Tadaka Mishi Tsawa “Dakata Son” Ta Cewa Mus’ab ” Banason Jin Komai Daga Bakinka, Don Bakada Abun Cewa, Wlh Mus’ab Kabani Kunya Meyasa Zakamun Haka?” (Nayi Zaton Wuta A Makera Sai Gata A Masaka)

“Me Ummi Tayima Zaka Saketane ” Takarasa Maganar Cikin Hargowa,

Dasauri Takaraso Wurinsa Cikin Bacin Rai Ta Kamo  Kwalan Rigarsa Ta Chakumeta Tana Hawaye Tace,

“Son Irin Tarbiyan Da Nayi Maka Kenan”?

Heedayah Hausa Novel Complete Download – Khaleesat Haiyder.

Mus’ab Shikam Ko Ajikinsa Cikin Gadara Yace “Ummi Batayimun Komaiba Ammi, Kawai Naji Banason Zama Da Itane”, Batarai Yayi Yana Gama Magana Yafirgi Rigarsa Yafice Yabar Ta Tsaye, A Tsakiyar Falon Tana Kuka,

Batafi Minti Biyarba Taji Anyi Sallama Hakan Ya Sata Dago Fuskarta, Mahaifin Mus’ab Ne Yashigo Ganin Tana Kuka Yasa Yayi Tsaye Sororo Yana Tambaya “Hajiya Lafiya Kike Kuka?”

Ammi Tace “Dole Inyi Kuka Mus’ab Ya Saki Matarsa, Kwana Daya Dayin Aure!!!!.

“Wannan Ai Bacin Sunane Ace Kamanni Yaronnan Zai Watsawa Kasa A Ido, Yar Aminina, Yanzu Me Kike Tunani Hjy Dije Zatace, Na Wulakantata, Saboda Mijinta Baya Raye?” Mahaifin Mus’ab Ne Ke Magana Cikin Karaji,

Sannan Yakara Maganar Da Kisan Sunansa Mus’ab Mus’ab!!!!!!

Ammi Tace “Ina Mus’ab Yayi Gaba, Dole Muyi Abu Akai Mai Gda Inba Hakaba, Zaici Gaba Da Zubar Mana Da Kima Da Mutunci A Bainar Jama’a….. .

“Kwarai Hjy Maganarki Gaskiyane.

Hajiya Dije Gda Ta Wuce Inda Tasamu Ummi Tanata Kuka,

“Yi Hkr Daughter Karki Damu Allah Yasa Rabuwanki Da Mus’ab Shine Mafi Alkhairi,

Kituna “Wani Hanin Ga Allah Baiwane, Karkiji Komai ‘Yata Allah Zai Kawo Miki Mijinki Anan Gaba, Wanda Saimunce’ Gwamma Da Akayi”,

Juyowa Ummi Tayi Tace Mama Adu’arki A Gareni Itace Mafita Kawai Kitayani Da Adu’a”.

Kyawuna Jarabtata Hausa Novel Complete Download Now.

Bayan Wasu Watanni

An Shafe Watanni Ba Mus’ab Ba Labarinsa Harta Gama Iddarta,

Manema Suka Fito Ciki Harda Abokin Mus’ab, “Kwatsam Saiga Ciki”

Abunda Ya Girgiza Hjy Dije Kanan’

“Tayi Bakin

Ciki Kwarai Amma Tayi Farin Ciki. Ummi Dake Zaune Bayan Sun Dawo Daga Asibiti Wajen Gwaji”

Mama Tace “Dole Ko Sunki Ko Sun So Su Karbi Wannan D’an Amatsayin FANSAR BUDURCINA Budurci, Shi Kadai Ya Ishi Mus’ab Da Iyayensa Ishara, Barina Naje Gidan”

Nan Ta Mike Tafita, Sallama Hjy Dije Tayi Cikin Gdansu Mus’ab Ta Kutsa Har Tsakiyan Falo Gdan”

“Tace Hjy Fatu Kinyi Babbar Bakuwa Mai Babbar Sako…….

Dariya Ta Sakko Tanayi Duk Boring Kunya Ya Isheta, Sai Wasu Yan Kame Kame Takeyi”

“Inataso Inzo Inga Diyata Amma Abun Sai A Slow Banda Sukuni Yau Ina Dubai Sgobe Muna UK, Shiyasa.

“Zauna Mana” Ah Ah Niba Zama Naxoyiba, Nazone Inyi Miki Albishir Dacewa ‘Yata, Yarku, “Tana Dauke Da Cikin D’anku Mus’ab Harna Tsawon Wata Uku, Amma Tace “What??? Ta Girgiza Sosai,

Macijine Shi Complete Hausa Novel Download Now.

Mama Tace “Kwarai Kina Mamakine? Toh Hjy Fatu Kidaina Mamaki Da Ikon Allah Kinga Takardar Inyaxo Saiki Sanar Dashi,.

“Batajira Komai Daga Bakin Ammi Ba Ta Fita Abunta,.

Kusada ATM D’in Stanbic Dake PZ Na Hangi Motar Mus’ab Dagani Ina Cikin Layin Masu Cire Kudi.

Da Sauri Na Tsalako Wata Budurwa Naga Tayi Packing Motarta, Bayan Nasa,

“Tasha Uban Gilashi Daganinta, Kasan Tasha Hutu Tayi Dankam”,

“Layi Yana Gab Da Yazo Kan Mus’ab Tace Excuse Me Dan Allah Kayi Hkr Inci Arziki,

Am In A Heast………..

Wani Irin Kallo Tayiwa Mus’ab Ta Kashe Nasa Edo Saida ATM Dinsa Ya Fad’ii.

Latest African Hausa Dressing Styles For Ladies 2022.

Download PDF Document Book


Download

Download Hausa Novels
Domin Samun Litattafan Hausa Akoda Yaushe, Ku Kasance Da Shafin Hausa Cinema, Anan Muke Turo Zafafan Litattafan Hausa.

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Related Articles