A Sanadin Sonki Hausa Novel Complete Download Now
Download A Sanadin Sonki Complete Hausa Novel

Table Of Contents
A Sanadin Sonki Hausa Novel Complete
A Sanadin Sonki Hausa Novel Is One Of The Best and Most Popular Hausa Novels Which Is Written In Hausa Language By Aisha Muh’d. You Can Now Download A Sanadin Sonki Complete Hausa Novel, Free Download Complete Hausa Novel A Sanadin Son ki Complete Document From Hausa Cinema Novels For Free Now.
Full Name | A Sanadin Son Ki Hausa Novel |
Title | A Sanadin Son Ki |
Author | Aisha Muh’d |
Language | Hausa Language |
Group | Exclusive Writers Forum |
Genre | Relationship, Love |
Price | Free |
Total Words | 123,427 |
Total Pages | 270 |
File Size | 512KB |
Published Date | July 2022 |
Keywords | A Sanadin Sonki Hausa Novel |
As Popularly Known, Hausa Cinema Is The Best Site For Downloading Complete Hausa Novels Document In PDF. Moreover, Hausa Cinema Provides Hausa Music, Hausa Lyrics, Educational E-books, And Free Hausa Photos. And Also, Today We Have Brought You One Of Your Best Favorite Hausa Novel Titled ‘A Sanadin Son Ki’ And It’s Free For You!
Download A Sanadin Sonki Complete Hausa Novel PDF
You Can Now Download A Sanadin Sonki Hausa Novel In PDF Document On Your Phone For Free. Moreover, A Sanadin Son Ki Is A Hausa Novel Written In the Hausa Language By One Of The Best Hausa Writers Aisha Muh’d. Additionally, This Novel Is Made For Everyone. To Ensure That You’ve Downloaded The Correct File, Please Check The Table Above And Proceed With The Download Button Below:
Note: A Sanadin Son Ki Hausa Novel Is In PDF Format. If You Don’t Have A PDF Viewer On Your Phone, The File Cannot Open. You Can Easily Download PDF Viewer By Clicking Here Now.
Download Hausa Novels Documents
Download Hausa Novels Complete, Domin Samun Ingatattun Litattafan Hausa Novels Complete PDF. Kai Tsaye Ka Shiga Google Kayi Searching Hausa Cinema Novels, Anan Zaka Kalli Shafinmu Kai Tsaye Ka Shiga Zai Kaika Inda Zaka Samu Sabbin Hausa Novels PDF. Anan Zaka Samu Zafafan Litaffan Hausa, Litattafan Soyayya, Litattafan Yaki Harma Da Litatattafan Da Aka Rubuta Domin Ma’aurata. In Addition, Litattafanmu Complete Ne, Kuma Gabdaya Muna Sakawa Ne A PDF Format Ta Yadda Mai Karatu Zaiji Dadin Karantawa Akoda Yaushe.
Furthermore, Idan Kana Neman Littafi Baka Samu Ba, Wannan Shafi Na Hausa Cinema, Mun Tanadi Waje Na Musamman Da Mutum Zai Iya Neman Littafin Da Yake Bukata Kuma Ya Samu Ba Tare Da Bata Lokaci Ba. Kai Tsaye Kaje Kasan Shafinmu Zakaga Inda Aka Rubuta ‘Contact Us’ Kai Tsaye Ka Shiga, Zai Kaiga Ga Inda Zaka Saka Sunanka, Email Dinka, Da Kuma Sakonka, Anan Zaka Fada Mana Bukatarka Da Sunan Littafin, Mu Kuma Zamu Mayar Maka Da Amsa Cikin Kankanin Lokaci.
Download Now
Kadan Daga Cikin Littafin A Sanadin Sonki Hausa Novel
Bayan dawowar Sabeer da kwanaki uku ne ya buk’aci da iyayen shi su je neman mishi auren Suhaima, nan take Daddy ya aminta da hakan don haka ya had’a kan ‘yan uwan shi maza suka had’u zuwa part din mahaifin su suka sanar mishi don ya tsayar musu da ranar tafiya neman auren Suhaima.
Sam Alhj Ahmad d’an fillo ba’a son ranshi yayi magana ba don kana kallon fuskar shi zaka karanci hakan, don farincikin Sabeer kawai ya aminta da auren nan amman sam baya so Suhaima, nan ya yanke lokaci zuwa nan da sati biyu su Daddy zasu je, aikuwa Sabeer najin haka ya tubure bazai yadda ba don sati biyu sunyi mishi nesa shi fah da ason ranshi ne aranar a d’aura auren Babyn shi ta tare a gidan shi, ganin yanda ya tada rigima ne ya sanya shi tambayar shi yaushe yake son aje.
Bud’ar bakin Sabeer yace shi gobe yake son aje kuma a tsayar da lokacin biki nan da sati uku, don fah shi har ga Allah satin ukun ya fad’a ne kawai amman sunyi mishi nisa, yanda ya buk’ata haka Alhj Ahmad d’an fillo ya amince ba don yaso ba sai don baya k’aunar 6acin ran d’an lelen shi, don haka ya kirawo ‘ya’yanshi ya shaida musu gobe kowa ya tashi cikin shirin tafiya don zuwa neman wa Sabeer aure nan take suka amince da hakan.
Sabeer ba k’aramin farinciki yayi ba da jin sun amince da abin da yake so, da dare Daddy yake sanarwa da Mummy yanda suka tsara shi da ‘yan uwan shi ko uffan Mumy bata ce ba k’arshe sai juya mishi baya tayi ranta a k’untace batason Suhaima bazata ta6a son yarinyar da ta fito daga k’auye ba kuma ‘yar talakawa ta had’a zuri’a da ita dole ta sami mafita ta tarwatsa auren kafin lokaci ya k’ure mata.