Hausa Novels

Deen Hausa Novel Complete Document [Download PDF Now]

Deen Hausa Novel

Deen Hausa Novel Is A Fictional Hausa Novel Story Written Based On Love And Relationship. The Story Is A Heartbroken Story Which Is Written In Hausa Language By One Of The Famous Hausa Writers Ashaanty Love (Marubuciyar Auren Kwangila). Thus, If You Are Here To Download The Document, You Can Now Download Deen Hausa Novel Complete Document In PDF And TXT Format For Free On Your Phone.

NameDeen Hausa Novel
AuthorAshaanty Love
GenreLove, Heartbroken
PublisherHausa Cinema
GroupHausa Cinema Novels
Number Of Pages1,220
Words188,105
Book Size3.89MB
PriceFree
Date PublishedOctober 2022
LanguageHausa Language
Adult ContentNo
KeywordsDeen Complete Hausa Novel
Download Deen Hausa Novel Free

Deen Hausa Novel

Deen Complete Hausa Novel Document

Saurin Tashi Yayi Daga Kan Cinyarta Yace “Kaka Dama Shekaranjiya Kan Ke Ciwo Kuma Nasha Magani Tun A School, Tun Ranar Ma Na Warke Yanzu Lafiya Lau Nake, Allah”  Yafada Yana 6ata Fuska Ganin Kallon Datake Binshi Dashi, Deen Complete Hausa Novel.

“Hmm Daga Baya Kenan, Magani Ne Sai Kasha, Ashe Dama Bakajin Dadi Ne Shine Daka Fadi Gwara Kaita Zama Da Ciwon Saboda Rashin Son Magani? To Allah Ya Matsi Bakinka Kuma Babu Abinda Zai Hanaka Sha Don Bazan Zuba Maka Idanu Kayi Ta Zama Da Ciwo Ba” Tana Kaiwa Nan Ta Tashi Ta Nufi Kofar Fita Tanata Sababi Ita Kadai.

Binta Da Kallo Yayi Harta Fita Sannan Ya Dafe Kai Tareda Lumshe Idanu Cikin Rashin Sanin Abin Yi. Babu Abinda Yafi Tsaya Mashi Arai Kamar Zee, Yakasa Sukuni Kwata-Kwata Akanta, Jiya Da Yau Haka Yakusan Wuni A Makaranta Cikin Saka Ran Ganin Ta Amma Ko Mai Kama Daita Be Gani Ba, Deen Hausa Novel.

Sosai Abin Ya Dameshi Don Haka Kawai Yaji Beson Loosing Dinta A Matsayin Qawa Ko Don Be Ta6ayin Abokin Da Sukayi Shaquwa Kwatankwacin Wanda Sukayi Da Ita?

Yana Nan Zaune Kaka Tadawo Da Sachet Din Magani Da Ruwa A Kofi.

Ganin Yadda Ta Tamke Fuska Yasa Yasan Ko Me Zayayi Sai Yasha Hakan Yasa Be Ba Shara’a Wahala Ba Ya Amsa Sadda Ta Miqomashi Yanajin Kamar Yayi Saboda Warin Maganin Daya Bugi Hancinshi.

Kamar Dai Yadda Yasaba Wannan Ma Dakyar Ya Hadiyesu Sannan Yakoma Ya Kwanta Yana Maida Numfashi Kaka Nata Jeramashi Sannu.

Tattare Abincin Da Beciba Tayi Ta Fita Dasu Sannan Tadawo Ta Rufeshi Da Bargo Har Iya Wuya Sannan Ta Shafa Sumarshi Tana Cewa Yayi Barci Qila Kafin Yatashi Ciwon Kan Ya Lafa.

Kada Mata Kai Kawai Yayi Ya Maida Idanun Ya Rufe Yana Sauke Ajiyar Zuciya Ahankali . Ta Dade Tana Karemashi Kallo Tanajin Wani Irin Tausayinshi Na Ratsa Mata Zuciya . Addu’a Tayi Mashi Ta Tofeshi Dashi Sannan Ta Tashi Ta Fita Tana Share Hawaye Ta Jamashi Kofa, Deen Hausa Novel.

Ahankali Ya Bude Idanunshi Bayan Fitarta Yayi Juyi A Gadon Yana Qara Qudundunewa A Bargon Yasake Lumshe Idanu Yayi Luff Kamar Mai Barci Amma Ba Barcin Ba Yake.

Sake Hawa Tayi A Karo Na Uku, Still Babu Amsa Amma Ga Alamun An Karanta Nan Yafito Amsar Ce Dai Ba’a Bada Ba. To Me Hakan Ke Nufi? Tambayar Data Yiwa Kanta Kenan.

Dubawa Tayi Taga She’s Still Online Kawai Batayi Niyyar Tankamata Bane, Haushi Taji Amma Ya Ta Iya? Ita Ke Nema Dole Tayi Haquri.

Sake Typing Tayi ‘Aunty Feenah Baki Bani Amsa Ba, Am Waiting Please’ Tasake Sending, Deen Complete Hausa Novel.

Saida Aka Kusan Mintuna Biyu Da Turawa Sannan Taga Alamun An Karanta Saidai Tajira Har Tsawon Mintuna Goma Shiru Ba Amsa Babu Kuma Alamun Typing Akeyi.

Ranta Ne Yaqara 6aci, Tasan Wulaqanci Kawai Aunty Feenah Keyimata Don Gashi Nan Sarai Ta Gani Kawai Amsarce Batayi Niyyar Badawa Ba. Hakan Yasa Ta Kirata Video Call Ta Whatsapp Din, Saida Takusan Katsewa Sannan Aka Daga, Nan Take Feenah Ta Bayyana Kwance Akan Gado Kanta Sanye Da Hular Net Ta Barci.

“Ya?” Inji Feenah Cikin Halin Ko In Kula Da Sobare-Sobaren Da Zee Keyi.

“Haba Aunty, Nayi Maki Magana Kin Shareni Alhalin Kin Gani, Haba Aunty” Tafada Kamar Zatayi Kuka

“A Ina Kikayi Magana?” Inji Feenah

“Anan Mana, Kuma Kin Karanta Kikayi Ignoring Dina”

“A Ina Wai, Sai Wani Anan Kike, Ina Ne Nan Din?” Tafada Cikin Masifa Daya Riga Ya Zamemata Jiki.

Turo Baki Zee Tayi Kamar Zata Fasa Kuka Tace  “Ba Texting Dinki Nayi Ba Via Whatsapp? Kuma Ai Kingani”

“Naga Me? Naga Waiting Dai, Waiting For The Message Yasa Ni Banga Komai Ba” Dan Murmushi Zee Tayi Don Tasan Tabbas Ta Gani Kawai Rainin Hankali Ne Irin Nata  “To Bari Nasake Turomiki..”

“Kinga Idan Bazaki Fada Min Yanzu Ba Karki Kuskura Ki Sake Damuna, Yanzu Bakinki Ciwo Yakeyi Da Bazaki Fadaba Sai Na Tsaya Jira Kinyi Typing? If You’re Not Serious Zan Kashe Wayata Yar Rainin Hankali Kai”

Zee Data Turo Baki Tun Sadda Tafara Ta Qara 6ata Fuska, Dama Tasani Tagani Sarai Kawai Sotake Ta Furta Da Bakinta “Dama.. Dama Maganar Rannan Ce..  Shine Nace Na Gano Matsalar Meye Mafitar?”

Dariya Sosai Taba Feenah A Dayan 6angaren Saidai Ta Dake Taqiyi A Cikin Zuciyarta Tana Cewa ‘Yaro Man Kaza” Deen Complete Hausa Novel Document.

A Zahiri Kuma Tace  “Matsala? Matsalar Me Kuma Ana Zaman Lfy?” Kukan Shagwa6a Zee Ta Fashe Dashi Tana Cewa  “Kai Aunty Feenah, Kinfa San Komai Kawai Pretending Kike”

Tsaki Feenah Taja Tace  “Bakida Aikin Yi” Tana Shirin Katse Kiran Hakan Yasata Saurin Cewa  “Maganar Deen Din Damukayi Aunty Wanda Kika Ce Am In Love With Him Na Qaryata Shine Nace Na Gano Matsalar Ki Fadamin Mafitar”  Tafada Kamar Tayi Kuka.

“Meye Matsalar To?” Fashewa Da Wani Kukan Shagwa6ar Tayi Tace  “Kai Aunty, Kinfa Sani, Ina Sonshi Mana”  Deen Hausa Novel Complete Document.

Sai A Lokacin Feenah Tashiga Yin Dariyar Da Taketa Dannewa Tundazu Harda Kyakyatawa, Iya Cika Zee Ta Cika Famm Sai Kumburi Takeyi  “Shashasha! Dama Nace Ina Nan Ke Da Kanki Zaki Nemeni Ba Ke Yar Rainin Sense Ba? Ana So Ana Kaiwa Market? Kadan Kika Gani Yarinya” Tafada Tana Yin Kwafa

“Nidai Yanzu Tunda Kinsani Fada A Taimaka Min Abani Mafitar” Inji Zee Tana Kwa6e Fuska “Yaushe Kikayi Realizing Haka? “Ranar Damukayi Resuming School, Ina Dora Idanuna Akanshi Nayi Realising Na Afka” Tafada Tana Rufe Face🙈

Dariya Feenah Tayi Tace  “Awwn! Love In The Air 😘 Sai Kikayi Yaya? Badai Gayamashi Kikayi Ba”

“Kai Aunty, Tayaya Ma Zan Fara? Never And Ever”

“To Yanzu Ya Ake Ciki?”

“Aunty Tun Lokacin Danayi Realising Hakan Sai Naja Baya Dashi, Bana Yarda Magana Ta Hadamu Amma Sai Ya Cigaba Da Nacemin Duk Inda Nayi Saiya Bini Hakan Yasa Kwana Biyu Kenan Rabona Da Zuwa School Saboda Shi Duk Don Incireshi A Rai Kafin Abin Yayi Nisa Amma Wani Abin Mammaki Aunty Bakiji Yadda Naji A Kwanaki Biyun Nan Ba, Kamar Ana Sake Huramin Wutar Sonshi, Am Helpless, Na Rasa Yadda Zanyi, Yanzu Haka Babu Abinda Nakeson Gani Kamar Shi”

Deen Hausa Novel: Tsaki Feenah Taja “Banda Ke Shashasha Ce Dama Angayamaki Yin Nesa Dashi Mafita Ce? Da Mafita Ce Da Tuni Kin Shawo Kan Lamarin Tun A Hutun Ku Tunda Ba Hadewa Ba Kuke, Abinda Muke Magana A Yanzu Shine What Your Heart Wants, Zuciyarki Na Sonshi Kekuma Kina Nisantata Dashi Dama Ina Za’aga Zaman Lafiya?”

Zee Dake Jinta Tundazu Tace “To Aunty Meye Mafita? Ni Gudu Nake Kar Muna Tare Abin Yaita Gaba Gaba Har Yakai Stage Din Da Bazan Iya Controlling Dinshi Ba Kuma Ba Sona Yake Ba” “Shi Yace Miki Baya Sonki? Meyasa Zaki Yanke Cewa Baya Sonki Tun Yanzu”

“Da Yana Sona Ai Da Ya Nuna Min Aunty” “Wawuya, To Kika Sani Ko Shima Beyi Realising Yana Sonki Ba? Duka Kema Yaushe Kikasani? Kika Sani Ko Shima Yana Sonki Sani Ne Beyi Ba? Baki Tsaya Kikayi Tunani Ba Kika Yanke Shawarar Nisantarshi”

Shiru Zee Tayi Tana Calculating Din Maganar Feenah  “Tayiwu Shi Ma Is In Love With You Besaniba Ko Kuma Yasani Amma Yakasa Samun Courage Din Fadamiki Koko Kinyi It’s Very Easy To Say I Love You? Idan Da Da Sauqi Ai Da Kema Kin Furta, Deen Hausa Novel.

Wataqila Yana Can Shima Yana Tunanin Ta Hanyar Dazai Fadamiki Amma Kuma Kike Neman Nesanta Kanki Dashi Wanda Hakan Ba Komai Zaiyi Ba Sai Sagar Mashi Da Gwiwar Da Zaiyi Yakasa Furtawa Ku Biyun Ku Cigaba Da Wahala, Deen Complete Hausa Novel.

Kinga Ita Soyayya Idan An Shigeta Anshigeta Ne Babu Batun Backing Off Don Indai Ta Gaskiya Ce Jada Bayan Bazai Amfaneku Da Komai Ba Saima Qarin Wahala Dazaku Jama Kanku, So Karki Kuskura Kiyi Wannan Mistake Din, Stick On Ku Koma Yadda Kuke Da Zai Furta Maki Am Assuring You”

Zee Datayi Tsit Tundazu Tana Sauraronta Cikin Gamsuwa Ta Sauke Ajiyar Zuciya Tace “To Idan Muka Koma Yadda Muke Da Din Shaquwarmu Ta Linka Da Daga Baya Nagane Ni Kadai Ke Hauka Na Fa?”

“Think Positively Zee, Insha Allah Hakan Ma Bazata Faruba, Kina Da Komai Da Namiji Zai Soki Dashi, Baki Rasa Komai Ba Zee, Bayan Haka Akwai Hanyoyi Da Dama Da Mace Zata Nuna Alamomin Soyayyar Ta Ga Namiji Ta Dasa Mashi Tata A Zuciyarshi Batareda Ta Furta Ba

Ciki Akwai Kyautatawa, Zuciya Ko Wacce Iri Ce Tana Son Mai Kyautata Mata Kema Kin Sani Iya Wannan Ya Isa And Am Telling You Zaki Samu Zuciyarshi, Zaki Shige Ciki Kiyi Bake2 Am Telling You”

Murmushi Zee Tadanyi Saikuma Ta Kalli Feenah Dake Cikin Screen Din Wayar Tace “Amma Aunty Feenah Naji Kince Kema Kin Ta6a Tsintar Kanki A Wannan Yanayin, Waye Mutumin? Yaya Auwal?”

Yanayin Feenah Ne Yadan Chanza Sai Tace “A’a Na Gayamaki Wancan Ko Sanina Beyi Ba Ko Kin Manta?”

“Eh Hakane, To Waye Shi? Kuma Ya Akayi Kema Bakiyi Amfani Da Abinda Kika Cemin Ba Wajen Ganin Yasoki”

Deen Complete Hausa Novel; Shiru Feenah Tadanyi Sai Kuma Tadanyi Murmushi Wanda Yafi Kama Da Na Takaici Tace  “I Told You Be Sanni Ba, Besan Fa Wanzuwata Ba Tayaya Zanyi Yadda Na Gayamaki? Wannan Sai Idan Akwai Sannaya Ko Yayane Kamar Dai Naku Amma Wannan Saidai Na Ganshi A Hanya Ko Sunan Shi Ban Ta6a Sani Ba Har Kawo Yanzu.

Kuma Bazan Iya Cusa Kaina Gareshi Ba That’s Not Perfect A Matsayina Na Mace Dukda Kuwa Nayi Qoqarin Lurar Dashi Yasan Dani Amma Be Saniba Ko Don Banje Directly Ba? Yes Nace Maki Ki Kyautata Mashi Bawai Ina Nufin Kiyita Rawar Kai Ba, Maza Basason Mai Rawar Kai Sunfison Mai Aji Kamar Dai Ke Dinnan, Karki Chanza Mashi In Anyway Har Yagane Kina Mashi Rawar Qafa Amma Ki Cigaba Da Bayyana Mashi Kyawawan Hallayenki A Kaikaice Da Duk Abinda Zaisa Ya Dinga Ganin Mutuncin Ki Ki Kuma Dinga Burgeshi Ciki Harda Son Family Dinshi, Kowanne Namiji Yana Matuqar Alfahari Da Mai Son Family Dinshi, Mai Nuna Damuwa Da Kulawa Akanshi Dama Sauransu, Deen Hausa Novel.

So Bawai Rawar Kai Zakiyi Ba, No, Ki Cigaba Da Zama Classic Girl Dinki Don Class Adon Mace Ce Dukda Ba’ason Yayi Yawa, Insha Allah Zakiga Komai Yazo Miki Cikin Sauqi, Insha Allah”

Sosai Zee Ta Gamsu Da Bayyanan Feenah Hakan Yasa Taji Zuciyarta Ta Rage Nauyi Ga Wani Qwarin Gwiwa Datakeji Tasamu Sosai  Saidai Kamar Taga Yanayin Feenah Ya Chanza Tun Lokacin Da Ta Ambato Mata Wancan Mutumin  “Bye, Am Sleepy Ki Gaidamin Yaya Da Daddy” Inji Feenah

Zatayi Magana Taji Qiit An Katse Wayar, Bin Wayar Tayi Da Kallo Taga Tama Sauka Hakan Yasa Itama Ta Sauka Ta Ajiye Wayar Gefe Tayi Folding Din Hannunta A Qirji Tashiga Dauko Magangganun Aunty Feenah Da Daddaya Tana Masu Filla-Filla Deen Hausa Novel.

Download Deen Hausa Novel Document

You Can Now Download Deen Hausa Novel Document For Free On Your Phone. These Are Two Different Extensions, PDF And TXT. If You Don’t Have A PDF Reader Please Download It Here; PDF Reader Apk.

Download PDFDownload TXT 

Related Hausa Cinema Novels

  1. Sakatariyata Hausa Novel
  2. Jiddatul Khair Hausa Novel
  3. Jarababben Namiji Hausa Novel
  4. Gidan Uncle Return Hausa Novel [Sabon Salo] Download Now
  5. Macijine Hausa Novel
  6. Saran Boye Hausa Novel
  7. Fuska Uku Hausa Novel
  8. Tsintacciya Hausa Novel
  9. Ina Tare Da Ita Hausa Novel Complete
  10. Yar Dandi Ce Hausa Novel
4.2/5 - 6 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles