Bokane Yace Nayi Zina Da Matan Aure
Idan Inason Biyan Bukata Dole Sainayi Zina Da Matar Mutum

Table Of Contents
Innanillahi – Bokane Yace Nayi Zina Da Matan Aure
Kamar Yadda Sharrin Bokaye Yake Yawa A Cikin Al’umma A Halin Yanzu. Yauma Asirin Wani Dan Siyasa Ya Tonu Inda Ya Bayyana Cewa ‘Bokane Yace Nayi Zina Da Matan Aure Idan Har Ina Neman Abinda Nakeso. Bidiyon Yana Nan A Kasa Kaje Ka Danna Play Yanzu Ka Kalla.
Kamar ai Yadda Kuka Sani Wannan Shafin Na Hausa Cinema, Shafine Na Musamman Dake Zuwa Muku Da Labaran Al’ajabi, Mamaki, Nishadi Da Sauransu. Bayan Bidiyon Budurwar Da Take Lalata Da Kare Da Kuma Labarin Yadda Wani Matashi Yayiwa Budurwarsa Fyade. A Yau Kuma Labarin Gameda Wani Dan Siyasa Ne Da Asirinsa Ya Tonu Wajen Boka, Innanillahi Wa Inna Ilaihir Raji’un.
Bidiyon Yadda Dan Siyasa Yake Lalata Da Matan Aure
Kaje Kasa Ka Danna Play Ka Kalli Bidiyon Da Kanka. Zaka Saurari Hirar Yadda Asirin Dan Siyasar Ya Tonu Bayan Da Ya Gayyaci Wani Dan Uwansa Ga Bokan. Ashema Ba Iyakacin Matan Aure Zaiyi Lalata Dasu Ba, Harda Kananan Yara Bokan Yace Yayi Lalata Dasu. Kalli Bidiyon Yana Nan A Kasa Abun Zai Baka Tausayin Yadda Akeyiwa Yara Kanana Fyade A Nigeria.
Ka Danna Play Domin Kallon Bidiyon, Gashinan Anan:
To, Ubangiji Allah Muke Roko Da Ya Takaita Mana Wadannan Masifu Dake Addabarmu. Boka Ba Karamin Sharri Yake Dashi Ba A Cikin Al’umma. Boka Mutum Ne Da Zai Rabaka Da Ubangijinka Ya Dauraka Akan Hanyarsa Ta Aljanu Wada Daga Karshe Bazata Kaika Ga Nasara Ba. A Halin Gaskiya Boka Mutum Ne Da Yake Da Hatsari, Hatsarinsa Yafi Wuta Idan Ya Kama Gari. Hatsarin Boka Yafi Ace Mutum Ya Shiga Jirgin Da Mai Ya Kusa Karewa Cikinta. Wallahi Boka Babban Hanyane Da Shaidan Ya Kawowa Bil Adama Domin Tayashi Shiga Wuta.
Allah Ya Kiyashemu, Amin Ya Rabbal Alameen.
Domin Cigaba Da Samun Labaran Hausa Da Kuma Zafafan Shirye-Shiryen Hausa. Kai Tsaye Idan Kaje Google Kayi Searching Hausa Cinema Domin Kasancewa Tare Damu Akoda Yaushe.
Please Like Our Page On Facebook: Hausa Cinema Facebook Page Now.
One Comment