[Sai Munci Uwarku] – Bidiyon Yaran TikTok Ga Masoyan Naziru Sarkin Waka

A Wani Bidiyo Da Wani Matashi Mai Suna Abu Salmah Ya Wallafa A Shafin TikTok Game Da Naziru Sarkin Waka. Bidiyon Ta Janyo Hankalin Mutane, Inda Ya Kare Sarkin Waka Daga Wasu Yara Dake Amfani Da Shafin Na TikTok Suna Zagin Sarkin Waka. Bidiyon Yaran TikTok Ga Masoyan Naziru Sarkin Waka.
Kamar Yadda Zaku Kalla A Cikin Bidiyon A Kasa, Matashin Mai Suna Abu Salma Yace Naziru Sarkin Wata Ba Mutumin Banza Bane… Sa’annan Kuma Nuna Arzikin Da Yakeyi Wa Duniya Godiyar Allah Ne.
Matashin Ya Kara Da Kara Da Cewa ‘Allah Ne Yace Duk Abinda Ya Baka Ka Gode Masa Ta Hanyar Nunawa A Jikinka… Kayiwa Kanka Kayiwa Yan Uwanka, Sa’nnan Kayiwa Iyalanka’. Daga Karshe Matashin Yayiwa Mutane Musamman Ma Masu Zagin Naziru Sarkin Waka Gargadi Da Su Daina Zagin Naziru Sarkin Waka Ko Ganin Laifinsa Akan Abinda Allah Ya Basa. Yin Hakan Tamkar Hassada Ce Da Kuma Jahilci – Inji Abu Salmah.
Naziru Sarkin Waka Bashida Girman Kai, Domin Girman Kai Bai Yana Nufin Kayi Kudi Bakayiwa Mutum Magana Bane, A’a. Girman Kai Na Nufin A Fada Maka Gaskiya, Kuma Kasan Gaskiyar Amma Kaki Dauka Kayi Amafani Da Ita, Wannan Itace Girman Kai.

Karanta: Yadda Ake Samun Kudi A Facebook.
Abu Salmah Yasha Zagi Bayan Kallon Bidiyon Nasa Da Wasu Yan TikTok Sukayi. Sun Mayar Masa Da Zazzafan Martani Inda Suka Hadashi Da Naziru Sarkin Waka Sukayi Ta Zaginsu, Uwaka Ubanka.
Kamar Dai Yadda Zaku Kalla A Bidiyon, Matasan Guda Biyu Da Bazasu Wuce Shekaru 20 Ba Sun Bayyana Fusatarsu A Fili, Inda Sukace Suna Iya Cin Mutuncin Duk Wanda Yace Zai Kare Naziru Sarkin Waka Sabo Da Neman Suna.
Ku Kasance Da Shafin Hausa Cinema A Facebook Domin Samun Labaran Duniya Da Dumi-Duminsu, Muna Godiya Kwarai Da Gaske.