Hausa Lyrics

Auta MG Boy Inaji Dake Lyrics – Hausa Cinema Lyrics

Inaji Da Kai - Wakar Auta MG Boy

Auta MG Boy Inaji Dake Lyrics

Inaji Dake Lyrics Is New Hausa Lyrics From Hausa Cinema Lyrics, Produced By Auta MG Boy In 2022. You Can Browse Auta MG Boy Free Lyrics Now On Hausa Cinema.

Auta MG Boy Inaji Dake, Inaji Da Kai Hausa Song. This Is Auta MG Boy‘s Song Lyrics 2022 Titled ‘Inaji Dake’, One Of The Popular Hausa Songs In 2022. The Song Is All About Love And Care. Moreover, We Have Provided The Lyrics Free For You Today, Enjoy It!…

Inaji Dake Ni Bazan Barki Ba,

Ni Kullum A Fatana Mu Kai Har Garin Aure,

Inaji Da Kai Nima Bazan Barka Ba,

Kullum Tunanina Yaushe Ne Zamuyo Aure, (Ehhh)

Aureeee (Ehhh)

Aureeee (Ahhh)

 

Eh Idan Lokaci Yayi Ni Naki Ne,

Idan Lokaci Yayi Ni Mijinki Ne,

Idan Lokaci Yayi…

Eh, Idan Rabbi Yaso Na Aureki Ko Bako,

 

Ba Mai Kaini Jin Dadi In Munyi Aure,

Cikin Zuciyata Kai Kadaine Ka Tare,

Taho Sahibinaa…

Idan So Ya Kai So Dole Za’ai Batun Auree,

Aureee

Aureeeeh

 

Eh Kin Baza Ko Ina Dukka Jiki Kin Mamayee,

Ke Kika Ban Kauna Wanda Kudi Basu Saye,

Naji Ana Cewa Kyan Tafiya Ai Waiwaye,

Nawa Da Na Fara Kanki Na Dosa Kai Tsaye,

Nikuma Soyayya Gadonta Nayo Ba Wai Sayeee,

Kizo Muyi Batu Amma Batun Zuciya Yafi,

 

Zan Iya Rantsuwa Ba Wanda Ya Fika, (Yan Mata),

Ba Wai Kyau Ba Ko Wanka A Zobenka, (Yan Mata),

Komai Ka Hada Nidai Inayinka, (Yan Mata),

Ba Laifi Bane In Nayi Kishinka, (Yan Mata)

Kai Zansa A Zuciya Can Na Boye Ka (Nai Fata)

Ba Wata Ƴa Da Zata Ganika Saidai A Ran Aureh,

 

Ehh Da Sonki A Kirji Na, Na Baki Gurin Kwana,

Nayi Mafarki Ma Har Ka Zama Angona,

Ki Sani Sahun Farko, Kar Naji Kuka Na,

Baza Kayi Kuka Ba, Zauna Daga Dama Na,

Kin Zama Komi Na, Kin Habbaka Karkona,

Na Soka Iya So Ni, Da Yaddara Karfina,

Shine Sanadin Nima, Bazan Miki Karya Ba,

Kai Zaka Zamo Sarki, A Fadata Nima.

 

(Ahhh Ahhhh)

(Beat)

This Is A Pure And Legit Lyrics Created By Hausa Cinema. We Create Professional Lyrics With No Mistakes (You Can Browse Them Here). Please If You Found Any Mistake In The Song, Let Us Know Now, Thank You.

4.5/5 - 20 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles