Hausa News

Auren Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu Gaskiya Ta Bayyana

Gaskiyar Al'amari Game Da Auren Fatima Ali Nuhu Da Hamisu Breaker

Gaskiyar Al’amari Game Da Auren Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu

Mutane Da Dama Suna Yada Jita-Jita Dangane Da Auren Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu, Wacce Ta Kasance ‘Ya Ga Sarki A Kannywood, Wato Ali Nuhu. Ko Kunsan Me Ya Janyo Wannan Jita-Jitar Sa’annan Kunsan Dalilin Da Yasa Ake Yada Wannan Jita-Jitar?

Wannan Al’amari Zamu Iya Cewa Gaskiyane A Zahiri. Ganin Yadda Tun Farko Hakan Ya Kasance Kaimar Wasane A Tsakaninsu Da Akeyiwa Fatima Ali Nuhu Tun Tana Karama. Ganin Hakane Ma Yasa Mutane Da Dama Suke Ta Tunanin Cewa Akwai Yiwuwar Aure Tsakanin Mawaki Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu. Amma Saidai Matsalar Itace, Ba Lallai Bane Sarkin Kannywood Ya Baiwa Wani Dan Fim Yarsa, Ganin Yadda Yake Da Burin Suyi Karatu Suma Su Tsaya.

Ga Nan Bidiyon Kai Tsaye Ka Danna Play Domin Kallon Yadda Al’amarin Ya Kasance:

Kar Kuce Bamu Fada Muku Ba, Zaku Iya Samun Zafafan Shirye-Shiryenmu A Shafin Hausa Cinema. Litattafan Hausa (Hausa Novels), Wakokin Hausa (Hausa Music), Fina-Finan Hausa (Hausa Videos), Hotunan Hausawa (Hausa Photos), Labaran Hausa (Hausa News), Dama Abubuwan Ilimantarwa Ga Mutanenmu Hausawa (Hausa Education). Also, Like Our Page On Facebook Now.

5/5 - 4 Votes

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Related Articles