APC Sai Mun Bata Wuta Lyrics Approved – You Need To Know
Sai Mun Bata Wuta Lyrics Complete - Very Simple, No Mistakes

Table Of Contents
Hausa Lyrics APC Sai Mun Bata Wuta Official Lyrics – Naziru Sarkin Waka
Sai Mun Bata Wuta Lyrics
Sai Mun Bata Wutaa…
Wayyo ni wayyo kaina, wayyo kasar gadona,
Wayyo ni wayyo kaina, wayyo kasar gadona,
Wayyo ni wayyo kaina, Nigeria Tushe na,
Wayyo ni wayyo kaina, wayyo kasar gadona,
Wayyo ni wayyo kaina, Nigeria Tushe na,
Wayyo ni wayyo kaina, se mun bata wuta.
Se mun bata wuta, se mun bata wuta, se mun bata wuta,
Se mun bata wuta, se mun bata wuta, Se mun bata wuta (Maza maza)
Se mun bata wuta (Maza maza), Se mun bata wuta,
Ita tafiyar, sai an fidda uwa,
Kasar nan, sai an sake zama,
APC se mun bata wuta, mun kuma, mun ma kaita ruwa (Kuji wannan),
Ga amsar maganar Atiku shine zai gyara kasa mallam.
Eh Allah, gyaran min tafiyar, Kasan yatsar tafiyar,
Yan uwana sun dau aniyar, Sabon launin tafiyar,
Mun dauko bama gajiyar, Kaine jigon tafiyar,
Allah ke kai kusa nesa, Bana Allah kawo nesa kusa,
Sanya kasarmu cikin nitsuwa, Mallam ga amsarmu kusa,
Ita tafiyar, sai an fidda uwa,
Kasar nan, sai an sake zama,
APC se mun bata wuta, mun kuma, mun ma kaita ruwa (Kuji wannan),
Ga amsar maganar Atiku shine zai gyara kasa mallam.
Da akwai magana ta fitar da kudi, amarya tayi hadin cukudi,
Yan gwamnatine ke yin rububi,
Basa jin kunya a kasa, talakawa na neman mahadi,
A ba su Atiku su canja kasa, Dan Abubakar taso motsa kasa,
Ga zaki nan zaya shigo, Lale mallam zata dago,
Bawa waziri ya kama wuri, Mallam ga amsarmu kusa,
Ita tafiyar, sai an fidda uwa,
Kasar nan, sai an sake zama,
APC se mun bata wuta, mun kuma, mun ma kaita ruwa (Kuji wannan),
Ga amsar maganar Atiku shine zai gyara kasa mallam.
Eh ina mallam, Jarinsa wuka,
Ita kira, mahadinta wuta,
Wanzami baya tabuwa,
Lema mu rike mafita.
Don itace mai kare ruwa,
Dama na himmatuwa,
Karshen zance bai faduwa,
Mallam kar kai makuwa,
Salon kida zai canja rawa,
Mallam amsarmu kusa,
Wata tafiyar, sai an fidda uwa,
Kasar nan, sai an sake zama,
APC se mun bata wuta, mun kuma, mun ma kaita ruwa (Kuji wannan),
Ga amsar maganar Ah’Ah’Ah A’A’A’A A’a.
Ga dai kifi da kada a ruwa, Ga kifi da kada a ruwa,
Gadar sama ya aka fara hawa, Ku gaya musu ya aka fara hawa,
In kaji uba ai saida uwa,
Kuzo ku tayamu muyo dahuwa, PDP ga jirgi na hawa,
Wasu fatin kansu yana rabuwa, mu ko mun dinke a gida,
Mallam, ga amsarka kusa,
Ita tafiyar, sai an fidda uwa,
Kasar nan, sai an sake zama,
APC se mun bata wuta, mun kuma, mun ma kaita ruwa (Kusan nan),
Ga amsar maganar Atiku shine zai gyara kasa mallam.
Mu dau mai addini jimiri,
Mai kawo gyara da wuri,
Mai son Allah nabi ni,
Mai bin doka mai hakuri,
Mai dottaku nabi ni,
Mai zabin Allah da wuri,
Bama kushe na wasu, bakuma ma zagi ga wasu,
Kuma zancen munki wasu, wannan zance bai cika ba,
Mallam, amsarmu daya,
Ita tafiyar, sai an fidda uwa,
Kasar nan, sai an sake zama,
APC se mun bata wuta, mun kuma, mun ma kaita ruwa (Kusan nan),
Ga amsar maganar Atiku shine zai gyara kasa mallam.
Da kuna da maciji zamu barar,
Ta’adda da makirci mu barar,
Su kasarmu suke burin su mayar,
Rabuwar kayi kadara su sayar,
Tsintsiyar nan shara bata yi baa, shara basu yi ba,
Sun bata, sun bata kasa,
Allah kawo mana nesa kusa,
Canjin canji don gyara kasa,
Mallam, amsarmu kusa,
Gyara zamu gani,
Ita tafiyar, sai an fidda uwa,
Kasar nan, sai an sake zama,
APC se mun bata wuta, mun kuma, mun ma kaita ruwa (Kusan nan),
Ga amsar maganar Atiku shine zai gyara kasa mallam.
Sai mun bata wuta mallam, taso gyara kasa Atiku,
Sai mun bata ruwa mallam, taso gyara kasa Atiku,
Sai mun bata wutaaaa, taso gyara kasa Atiku,
Sai mun bata ruwa mallam, taso gyara kasa Atiku,
Sai mun bata wutaaaa, Sai mun bata ruwa,
Ah’Ah’Ah’Ah.
Wayyo ni wayyo kaina, Nigeria tushe na,
Wayyo ni wayyo kaina, Nigeria tushe na,
Wayyo ni wayyo kaina, Nigeria tushe na
Wayyo ni wayyo kaina, Wayyo kasar gado na,
Wayyo ni wayyo kaina, Nigeria tushe na,
Sai mun bata ruwa mallam,
Allah yasa mu dace, Amin,
Allah ka gyara mana kasarmu.
You can also download the music – Download Naziru Sarkin Waka APC Sai Mun Bata Wuta Now.