Hausa Novels

Aljanar Fatima Hausa Novel Complete PDF – Download 2023

You can now get and download Aljanar Fatima Hausa Novel complete document (PDF) for free on your phone. The Hausa novel was written by one of the talented Hausa online writers Kingboy Isah in 2016. Thus, if you are here to download Aljanar Fatima complete Hausa novel, you are on the right point.

Aljanar Fatima Hausa Novel

File NameAljanar Fatima Complete Hausa Novel
TitleAljanar Fatima
AuthorKingboy Isah
GroupHausa Cinema Novels
GenreLove,
LanguageHausa
File TypePDF
File Size1.48MB
Total Words94,476
Total Pages234
Published DateJanuary 2023
KeywordsDownload Aljanar Fatima Novel
Download Aljanar Fatima PDF Document

Read Aljanar Fatima Novel By Kingboy Isah

Fatima Tunda Taga An Yanka Mata ‘Yar Baby An Jefa Sama Take Kuka. Gaba Daya Yau Batayi Karatu Ba Kuka Kawai Take Malamin Ajin Ya Dake Ta Amma Take Yin Shiru Haka Lalabo Ma Ba Wanda Baiyi Ba. Ita Kuwa Taki. Ba Yanda Ya Iya Dole Ya Korota Waje. Waje Ta Samu Ta Sauna Ba Abunda Take Sai Kuka Tana Kallan Saman Soron Da Aka Jefa Mata ‘Yar Baby.

A Haka Har Aka Tashi Gaba Daya Makarantar, Fiddausi Ce Tazo Da Kyar Taja Ta Suka Tafi Gida Domin Da Kiyawa Tayi Wai Ita Bazata Je Ba Sai An Dauko Mata Babyn Ta. Sai Da Fiddausi Ta Dake Ta Tukun.   Su Nasmat Kuwa Gaba Daya Ajin Aka Watse Aka Barsu Zaune Ba Abunda Suke Sai Leke Wai Jira Suke Malam Ya Fito Su Bishi Baya Suyi Ganin Kwaf!

Aljanar Fatima Hausa Novel Complete Pdf Document
Alajanar Fatima

Nasmat Tace “Asmart Anya Kuwa Wannan Ya Fada Tarkon Da Muka Haka Mishi?!”.  Asmart Tayi ‘Yar Dariya Tace “Haba Ke Kuwa Me Kike Ci Na Baka Na Zuba, Ki Jira Mana Ni Nasan Bazata Taba Kya…”  Bata Karashe Maganar Ba Taga Malam Ya Fita Daga Makarantar Da Sauri Ta Dauki Jikar Ta Ta Nufi Hanyar Fita A Ajin. “Yauwa Taso, Taso Gashi Can Zai Fita”.

Aljanar Fatima Related Novels;

  1. Magajin Wilbafos Hausa Novel – Download Free Document Now
  2. Doctor Eesha Hausa Novel – Download Complete PDF Now
  3. Deen Hausa Novel Complete Document
  4. Abban Sojoji Book 3
  5. Gidan Uncle Return Hausa Novel [Sabon Salo]

Baya Suka Bishi Ba Tare Da Ya Sani Ba Daga Sunga Zai Waigo Sai Su Labe. Haka In Suka Ga Ya Tsaya Wata Majalissa Sai Su Sama Waje Su Labe Suna Lekensa. Haka Dai Suka Ci Gaba Da Tafiya Ba Tare Da Ya Gansu Ba Har Ya Isa Gida. Yana Zuwa Ya Shige Gida Su Kuwa A Bakin Kofa Suka Tsaya Suna Kace-Nace.  Malam Na Shiga Gidan Ya Fara Jin Kauri Na Tashi. “Masa’auda! Masa’auda!”.

 Ya Shiga Kwalla Wa Matarsa Kira. Gyaran Muryar Tayi Alamun Tana Ban Daki. Da Sauri Ya Nufi Daki Domin Daga Nan Kaurin Ke Tashi. Heater Ya Iske Jone A Socket An Sata Cikin Ruwa. Tayi  Daga Gani Ta Dade A Jone Domin Ta Kusan Tsotse Ruwan Tayi Daga Sama Kuwa Tayi Jawur Har  Wayar Ta Fara Narke Wa.  Cikin Hanzari Malam Ya Kai Hannun Da Niyar Ya Zare Ta A Jikin Socket Din, Ai Kuwa Yana Kamawa  Abun Ya Hade Masa Biyu Ashe Robar Ta Fara Narke Wa Ga Kuma Shocking. Wani Mugun Ihu Ya Kwada Yayo Waje A Guje Yana Yarfa Hannu Yana Fadin “Innalillahi!”.

Su Nasmat Da Suke Kofa Kamar Jira Sukeyi Suna Jin Ihun! Suka Afka Cikin Gidan A Guje. A Tsakar Gidan Suka Ja Burki Ganin Malam Tsaye Yana Yarfa Hannu Yana Kallansu. Lokacin Masa’uda Matar Malam Ta Fito Daga Ban Daki Da Sauri Tana Tambaya Lafiya.  Malam Kuwa Harara Ya Watsa Wa Su Nasmat “Kai Uban Me Ya Kawo Ku Nan?”.

Kallan Juna Suka Tukun Suka Juya Suka Kallesa Kamar Hadin Baki Suka Ce. “Taimako Muka Zo Yi, (Emergency)”.  “Taimako To Uban Waya Yace Muku Ana Bukatar Taimako A Nan”.  Asmart Da Sauri Tace “Malam Munzo Wuce Wa Ne Sai Mukaji Anyi Ihu! Shine Muka Zo Dan Muga Me Ke Faruwa”.

Hausa Cinema

Hausa Cinema The Best Website In Africa Delivering The Latest News, Entertainment, Educational Articles And Many More About The Hausa People.

Leave a Reply

Related Articles