Ado Gwanja Warr Lyrics – You Need To Know Now
Sabuwar Ado Gwanja Warr Official Lyrics - Hausa Cinema

Ado Ado Gwanja Warr Lyrics – Simple And Easy, No Mistake
Ado Gwanja Warr Lyrics
Kai daga fari kwan-kwaran kwas-kwas sai kace hatsi duka matan dake gurin sun taso abunsu,
Warr.
Kuyi ta kanku, muma muyi ta kanmu,
Dariyaaa bafa so ba,
Kuyi ta kanku muma muyi ta kanmu,
Dariyaaaa bafa so ba (Sama mata),
Yarayee dadin dariyalle yeyeh,
Mai haleee bai bari ba.
(Callaka callare na gwanja yazo yana kida ga mata suna rawa kowa na ta girgizawa sama)
Cirrr.
Bana an gama komai (Eh mana)
Bori ya kashe boka (Warr)
Gayunmu da mata,
Na neman na abunka,
Na lura da hannu,
Kuma kun iya wanka,
Limami kuma nasan,
Wannan ya iya yanka,
To fatanmu ku gane mu ba wasa muka zo ba.
(Eh mana).
Idan mata dayawa dangine ni na dada suna,
Idan har ankagama bana nan ansha da rabona,
Wasa-wasa ne, ruwa gayyar gorane mana,
Wanne-wannene gidan taron mata ne,
Indai tarone babu mu ai suna ne, (Warr)
Allah yayi sarkin daka shine turmi, Ahayye
Takun yayi wasu sun saki reshe sun kama ganye, (Eh gwanja).
Tumbayye-Tumbayye,
Tumbayye-Tumbayye
Tumbayye-Tumbayye
Tumbayye-Tumbayye
Tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye.
Tumbayye-Tumbayye,
Kamar wasa Tumbayye,
Tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye.
Ke kika san kisisinar da zakiyiwa saurayi ko angonki in yafito komai ya baki, (Warr).
(Ayyiyyirr yiyyir
Haka zasu jimu, Aiyee
Haka zasu somu, Aiyee
Haka zasu ganmu, Aiyee
Haka zasu barmu, Aiyee
Da gani da barmu dai-dai,
Da fura da damu dai-dai,
Da saki da kamu, mun sha da gumin jikinmu,
Kafin a jimu mu, Aiyee
Kafin a ganmu ai, Aiyee
Kafin a sanmu ai munci Kashin ubanmu (Kai).
Zabiya zan amsheki wake,
Zabiya zan amsheki wake,
Ni ba kudi ba, ba mulki ba sarauta,
Kuma kar kisa tunanin na fiki murya,
Kuma ba batu na cin zali an hanani,
Zakizo ne koko bazaki zo ba?
(Ahayye zani zo bari in shafa hoda)
Nace zakizoo ne koko bazaki zo ba?
(Kai nace maka zanazo bari in shafa hoda)
Ko kinzo dake hodarki ubanku zanci, (War)
Aa’a’ah iyeh Aa’a’ah (Warr)
Yarah rayyeh rayyeh rayyah nah Aa’a’ah
(Ai dai yadda kake kidan kadawa haka muke rawan rayawa, haka kake karin karawa, haka suke yabawa)
Warr.
Ina ta waka uwata bata hanan ba,
Ina ta waka ubana bai hanan ba,
Ina ta waka sarki bai hanan ba,
Ina ta waka gwamna bai hanan ba,
Ina ta waka mallam bai hanan ba,
To tunda dai har mallam bai hanan ba,
Kowa yace zai hana ni ubanshi zanci,
Sama uwa, kasa da, kasa kaza, sama kwai,
Sama uwa, kasa da, sama kaza, kasa kwai.
In conclusion, these lyrics were uploaded on the Hausa cinema blog, you can also browse more Ado Gwanja songs and lyrics for free on this website. Download free music and follow us on our social media handles, Facebook, and Twitter, to stay connected with us.
One Comment