
Download Ado Gwanja Chass Official Audio Mp3 2022
Shahararren Mawakin Hausa Wanda Ake Kira Da Mawakin Mata Wato Ado Gwanja Ya Sake Sabuwar Wakarsa Mai Suna Taken Chass. Ado Gwanja Chass Audio Wakace Da Akayita Da Harshen Hausa. Zaka Iya Download Ado Gwanja Chass Mp3 Audio A Cikin Wayarka For Free Daga Shafin Hausa Cinema For Free Now.
Title | Ado Gwanja Chass |
Artist | Ado Gwanja |
Genre | Wakokin Hausa |
Album | Single |
Duration | 02:52 |
Size | 3.92MB |
Type | Mp3 Audio File |
Bit Rate | 320Kbps |
Released Date | August 2022 |
Keywords | Ado Gwanja Song Chass |
Comment | Sauti Daga Hausa Cinema |
Bayan Wakarsa Da Ya Sake Mai Take Warr (Download Ado Gwanja Warr) Wacce Ta Samu Karbuwa, Mawakin Ya Sake Rera Wata. A Tun Lokacin Da Mawakin Ado Gwanja Ya Fara Waka (A Shekarar 2017) Zuwa Yanzu Bai Samu Wata Wakar Da Tayi Suna Ba Sama Da Kujerar Tsakar Gida Album.
Bugu Da Kari, Mawakin Wato Ado Gwanja Ya Saki Wakar Chass A Ranar Alhamis 26 Ga Watan Agusta Na Shekarar 2022. Har Izuwa Yanzu Wakar Ado Gwanja Chass Tana Nan Tana Tashe (Trending) A Shafukan Da Ake Sanya Wakoki, Musamman Ma Shafin YouTube Da Yake Kara Samun Makallata (Viwers).
Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Da Hausa Cinema Domin Samun Sabbin Wakokin Hausa, Harma Da Tsoffin Wakokin Hausa Zafafa Da Mukeji Dasu A Kasar Hausa. Muna Godiya Da Gudumawarku A Garemu.
One Comment